I really like this programme because well help or sports Hausa all over Africa and the world so well done thanks very much awad from Sudanese Hausa living in UK
Uhhhm That is Good program Allah! Ya DaukakaKu. Sati Da Hausa Shine Mako. Misali ; Kamar Haka . Juma'a* Asabar* Lahadi* Litinin* Talata* Laraba* Alhamis* JuMa'a Wannan Shine Sati Guda
I really like this programme because well help or sports Hausa all over Africa and the world so well done thanks very much awad from Sudanese Hausa living in UK
😭😭😭Allah sarkiya
Uhhhm That is Good program Allah! Ya DaukakaKu.
Sati Da Hausa Shine Mako.
Misali ; Kamar Haka .
Juma'a* Asabar* Lahadi* Litinin* Talata* Laraba* Alhamis*
JuMa'a Wannan Shine Sati Guda
Thank you for your contribution
Gaskiya muna jindadin wannan shirin
1/sheranjiya 2/ jiya 3/yau 4/gobe 5/jibi 6/gata 7/ chitta
Shekaran jiya,jiya,yau gobe,jibi,gata da citta.
Gaskiya yayi keaw aci gaba alla yabada sa,a
TODAY- YAU😊 TOMORROW - GOBE😊 NEXT TOMORROW- JIBI😊 DAY BEFORE NEXT TOMORROW- GATA😊 AKWAI BAMBAMCIN TAMBAYARKU DA ABUNDA YAKE A AMSAR.
1Shekaran jiya
2Jiya
3Yau
4Gobe
5jibi
6Gata
MONDAY- LITININ😊 TUESDAY -TALATA😊 WEDNESDAY- LARABA😊 THURSDAY - ALHAMIS😊 FRIDAY - JUMA,A😊 SATURDAY - ASABAR😊 SUNDAY - LAHADI😊 WAYANNAN SUNE KWANAKIN MAKO DA HAUSA.
ni zan iya
yau
gobe
jibi
gata
citta
karan fani
😂😂😂😂😂 kai gaskiya koni bazan iya ba !!
thanks for that
Zaka iya kirga mana kwanakin mako dA hausa ko?
Yau
Gobe
Jibi
Gata
Chitta
Masoro koh???????hahahhahaha
shekaranjiya, jiya, yau, gobe, jibi, gata, shitta.
Shekaran jiya, jiya, yau,gobe,jibi,gata,citta
Hhhhhh
Yau, gobe, jibi, gata, citta, saba'a, samani.
hhhhhhhhh wannan abinda kunyane ace ba hause bai iya kirgen kwanaki da harshen hausaba
Asabar, ladi, litinin, talata, laraba, alhamis, Jumma'a.
سعيد محمد
1 shekaran jiya
2 jiya
3 yau
4 gone
5 jibi
6 gata
7 citta
Suna duniya da hausa
Shekaran jiya wancan
Shekaran jiya
Jiya
Yau
Gobe
Jibi
Gata
Yo gope jyp gata sykre yo sykrn jya
😁😁😁
Yayi kyau amma domin karuwa da shirin nan yakamata kudinga baiyana amsar tambayar a karshen shirin gani an rasa mai fada
Shekaran jiya, jiya. Yau. Gobe. Jibi. Gata. Chitta.
Kanyi kokari
Nidai na fadi
Hmm
Gasu kamar haka 1 shekaran jiya 2 jiya 3 yau 4gobe 5 jibi 6 gãta 7 citta7
Gaskya an ji kunya.
Say dey Kuma kuma na sha darya 😂😂😂😂😂
Toga nawa idan nayi daidai amin bayani
Shekaran jiya. Jiya. Yau. Gobe. Jibi. Gata. Chitta
Auwal Yahya Na gode ma
Baride nakwada yau gobe gibi gata cittaa tsabba sati 😄😄 dedene kuwa ????
Shekaran jiya jiya yau gobe jibi gata citta
Bonjour
Kai amma hausawa sunada yawa
Baiyi ba in hakane kuwa an mai da baya kenan
Shekaran jiya waccen shkaran jiya
Jiya yau gobe jibi gata cicceta
Nima nafada shekaranjiya jiya yau gobe jibi gata citta
Yau ,gobe, jibi,gata,citta,saffa,bidda,
Wslm on the goal came
You. Gobe. Jibi. Gata. Gatariya. Citta. Cittariya.
ههههههه
😂😂😂😂😂😂
A
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
hhhhhhhhhhhhhh
Hhhhh kai wlh nasha dariya a`karo irin wannan
😂😂
😂😂😂haha
Nura lawan nima sosay na sha darya wly.
Ni ban gane ba. Idan na fara da yau (misali Yau litani) zuwa gaba. Saboda Shekaranjiya da jiya ai sun wuce ko? Ku kara min bayani don Allah.
Haka Lissafin Yake Saboda Lissafin Sati Akace Don Haka Ba Matsala Koda An Fara Da Wadanda Suka Wuce
@@HausaTopTv Na gode da ga Amurka. Ina jin dadin shirin ku. Allah ya kara basira.
Muma Muna Godiya
Abunkunya basu iyaba
hi
Yau gobe jibi gata jitta jittaniya masoro
ummi Riyadh ummi Riyadh
hahhhh
Hhhhhhh gaskiya nasha dariya