Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 01/07/2024 • RFI Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Jam'iyyun Faransa na neman hanyar da za su kafa gwamnati sakamakon rashin taɓuka abin kirki a zaɓen ƴan majalisa wanda masu tsattsauran ra'ayi suka samu nasara. Adadin mutanen da cutar kwalara ta kama a Najeriya ya karu samakon yadda take ci gaba da bazuwa a sassan ƙasar.

Комментарии • 4