Wani matashi ya fadi irin dabarar da yan ta'adda suka yi suka shiga Bakiyawa suka sace mutane

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024
  • Wani mai aikin taimako jama'a ya bayyana yadda yan ta'adda suka shiga Bakiyawa suka sace mutane

Комментарии • 4

  • @habubakarsala175
    @habubakarsala175 2 года назад

    wallah bawani yakara dagewa wallah shuwagabini sune yan taadda to aikodabobin basama zasutahidasuba kasa zaabi kuma badayaba ba biuba dan allah wani talaka yasace akuya uku wanda cibadan taadaba wallah hukuma saiyaganci kumayakamaci kawai shuwagabani kansusuke wanema kuma akoiranat gindillanci allah yahadamu awajen hisabi gobe kiyama zasugane chayiruwane sucigaba

  • @maajaenengineering
    @maajaenengineering 2 года назад +2

    Amma kun kasa katabus, abin kunya, kunzama mata, kuci tuwo kuyi bacci shene aikin mu hmmm. Allah yasa mugane mafuta

  • @ibrahimbabangida4894
    @ibrahimbabangida4894 2 года назад

    Ku ku kare kanku mana yaya saidai ku zauna a kawo muku hari su fulaninnan mutanene irinku kuyi ta cin tuwo kuna barci suna zalumtarku kun san wadannan fulani barayi amma tsabar muficci bakua iya cewa fulani.

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 2 года назад

    Da gumnatin nageria gara babu dan ba abinda take ma talakaw