Assalamu Alaikum Malam, Allah Ya karawa Malam daraja. Malam ina da tambaya kan Kasaru. Ina da wani aboki wanda ke zama a Suleja amma ya na aiki a Abuja sai yake fadamin cewa shi mafi akasari idan ya zo Abuja aiki, shi Kasaru ya ke yi. Shin dan Allah Malam ya inganta ya yi Kasaru a wannan yanayi??? Na gode Malam. Hamza Shuaibu Pawa.
MASHA ALLAH 🤝
Masha Allah
Allah yasakada alkairi
Assalamu Alaikum Malam, Allah Ya karawa Malam daraja. Malam ina da tambaya kan Kasaru. Ina da wani aboki wanda ke zama a Suleja amma ya na aiki a Abuja sai yake fadamin cewa shi mafi akasari idan ya zo Abuja aiki, shi Kasaru ya ke yi. Shin dan Allah Malam ya inganta ya yi Kasaru a wannan yanayi???
Na gode Malam.
Hamza Shuaibu Pawa.
Allah ubangiji ya Karama malam lafiya, muna godiya