Allah Ya yafe masu, Ya ganar dasu, shi kuma Aminu jtw Allah Yayi mashi tsari daga abunda suka nemar mashi🤲 Ameen Ya Rabbal Aalameen. They were too harsh gaskia💯 Allah Ya sawake Ya yafe mana Ya kuma dauramu bisa daidai gabaki daya🤲
Gaskiya Nima na fada. Barkatai family yayi mistake. Ai yadda ake kawo mishi matsaloli yana bincike tare da nemo taimako, ai ya kamata ya bi diddigin phone call din da jtown ya yi da matar , ko da ya kasance zaa hada da yan sanda a nemi call history din nata. Ai ana yin haka. Amma Idan babu bincike za’a shiga hakkin wanda bashida hakki. Allah ya saka musu da alheri duka , sunyi kokari
Wannan malam irin sune ke batawa sauran malam mai suna abinda baishafe kaba saikasakan ka ciki wannan aibawa azibane kaji wai duk musulmi bazaikara shiga soja ba Koda Za ashiga zaikasanine
Ni wallahi tun ran farko nike bibiyar kess din husaina amma tun randa breket famille.ya umarci husaina tatsinewa aminu. jtw wallahi tun dagaranan .na dena sawraron su ko nagani .bana sawraré
Toh ta yaya mace tazo cikin ruɗani da firgici tana neman yancin mijinta za'a shiga nemanta wai za'a tara mata kuɗi? Matar aure kuma. Toh da aka samota mai yasa ba'ace kawo account numbar kiba wasu suna neman taimaka miki sai yai gaba yaje yana raba nashi account numbar. Toh kuɗi nawa aka tara a account ɗin nashi da sunanta? abinda kawai yace? Kai jama'a ku dinga dogon tunani akan lamarin mutum. ɗan adam sai Allah.
Allah Ya yafe masu, Ya ganar dasu, shi kuma Aminu jtw Allah Yayi mashi tsari daga abunda suka nemar mashi🤲 Ameen Ya Rabbal Aalameen. They were too harsh gaskia💯 Allah Ya sawake Ya yafe mana Ya kuma dauramu bisa daidai gabaki daya🤲
Gaskiya tsininuwa kuskurene babba, Allah ya sa mudace
Wannan Gaskiya ne
Mallam 👍
Allah Ya sa su gane 🤲
Exactly 💯 malam Allah Ya dauramu bisa daidai🤲🥺
❤❤❤. Gaskiya ne malam wannan shine magana ta adalci
Wannan gaskiya na Mallam, Allah ta'aala shi basu ikon jãye wanga batanci ga Aminu J town.
Gaskiya ne malam suji tsoron Allah
Gaskia ne mlm nima nan naga kuskuren su wallahi amma qoqari kam gaskia yayi Allah ya biya shi itama haka.
Allah mana cikawa da Imani Amin ya Allah
Allah Ya sa ka da alkhairi
❤Allah Kara fahimta❤
Macha Allah 👍👍👍👍👍
Allah kara lafiya da Nisan kwana ya sheikh,ordinary president Allah yayimaka albarka ya taimakeka ya tsareka daga sharrin masu sharri.
AMEEN YA RABBI YA ALLAH
Gaskiya ne malam banji dadin tsinuwa
Ameen Dan alfarmar Sayidi na Rasulullah
Shima aminu j Town Shima yazagesu
Wanngaskiyane 👍👍👍
Gaskiya Nima na fada. Barkatai family yayi mistake. Ai yadda ake kawo mishi matsaloli yana bincike tare da nemo taimako, ai ya kamata ya bi diddigin phone call din da jtown ya yi da matar , ko da ya kasance zaa hada da yan sanda a nemi call history din nata. Ai ana yin haka. Amma Idan babu bincike za’a shiga hakkin wanda bashida hakki.
Allah ya saka musu da alheri duka , sunyi kokari
malam dan Allah,kubar wan nan maganar tunda komai ya wuce kowa anji yayi kuskure???
Masha Allah malan
Wannan malam irin sune ke batawa sauran malam mai suna abinda baishafe kaba saikasakan ka ciki wannan aibawa azibane kaji wai duk musulmi bazaikara shiga soja ba Koda Za ashiga zaikasanine
Malam yanzu mai da'awar aikata rashin kunya kamar jtown kake karewa ? Haba !
Wlh Ameen
Amine Amin ya Rabi
Ameen ya Allah, Mal.
Gaskiya
Wannan maganar gaskiyane malan kuma wannan abindasukayi yaragema abin armashi domin wallahi banjidadin abinda abinda wannan yarinyar tayiba
To mala lokacin da akecikin binciken miyas oke idan batimaganba ke kayimqan da ka ke ciwa kadatimagana
Ni wallahi tun ran farko nike bibiyar kess din husaina amma tun randa breket famille.ya umarci husaina tatsinewa aminu. jtw wallahi tun dagaranan .na dena sawraron su ko nagani .bana sawraré
Same here
Wannan gaskiya ne mugun addu a Bata da kyau
Wannan gaskiya ne Allah shigafarta mlm muji tsoron Allah idanmukayi hakuri dik mutuwa damuyi
Toh mai abu ya wuce kuna saki dawo da shi. Im not happy.
Seeking for justice is one of fundamental human rights.
Kai wawa shi da yaki zagi fa shi aminu bazza kumai maganaba
Waye yace baza suyi kus Kure ba
Kaga wannan itace fitina abindaya fic Amma kadawi dashi
Zancen gaskiya, neman viewer. Har yaushe RUclipsrs din arewa zasu waye?
Abu yawuche kadawo dashi
Toh ta yaya mace tazo cikin ruɗani da firgici tana neman yancin mijinta za'a shiga nemanta wai za'a tara mata kuɗi?
Matar aure kuma.
Toh da aka samota mai yasa ba'ace kawo account numbar kiba wasu suna neman taimaka miki sai yai gaba yaje yana raba nashi account numbar.
Toh kuɗi nawa aka tara a account ɗin nashi da sunanta? abinda kawai yace?
Kai jama'a ku dinga dogon tunani akan lamarin mutum. ɗan adam sai Allah.
Thanks dear
Allah yayi Miki Albarka🙏
ke yakamata kiyi dogon tunani. Sun zalunci aminu j town wallahi, kuma sai Allah ya saka mashi.
Wannan wawan ne zai,ma berkete family raddi. Yana zare ido kaman dan wiwi
Kutmelesi 😅
@@eshaomar6372 kana ganin shi kaga dan,wiwi
Brother I support Ordinary president very well, but ba fa annabi ba ne ba malaika ba ne.
@@talhaabubakar3290 Amma yafi yawancin masu ci da addini na arewa
Subhannallah,,Easy bro😂
Amine Amin ya Rabi
Amine Amin ya Rabi