MAJALISIN JOS PART TWO

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024
  • MAJALISI JOS PART TWO
    CIKIN WANNAN VIDEO ZAKUJI YANDA AKE YABON MANZON ALLAH SAW DA FADA MUKU GIRMAN SA WANDA AKAYI A GARIN JOS KASHI NA 2
    ____________________________________________
    AQEEV TV TASHA CE WACCE ZATA RINKA KAWO MUKU KARATUTTUKAN LITTATTAFAN MUSULUNCI KAMAR SU QUR'AN HADITH FIQHU DA DUK SAURAN LITTATTAFAN MUSULUNCI DA SAURAN SU
    DA KUMA WAKOKIN YABO
    DAKUMA WAKOKIN AURE
    DA SAURAN WAKOKI
    DAKUMA HARKAR KIWON LAFIYA A ZAHIRI DA YAREN HAUSA (GWAJI)
    DA KARATUTTUKAN DALIBAN MAKARANTA DA SHIRYE-SHIRYEN DALIBAN MAKARANTA JARABAWA DA GWAJI DA SAURAN SU
    DUKA WAƳANNAN SHIRYE-SHIRYEN ZASU ZO MUKU NE A WANNAN TASHA MAI SUNA AQEEV TV, DOMIN KARIN BAYANI ZAKU IYA TUNTUBA TA TA NUMBER
    KAMAR HAKA : 08066150606
    KOKUMA TA GMAIL : MUHAMMADSANIUSMANN@GMAIL.COM
    #AQEEV TV, #HAUSA, #KARATUN MALAMAN MUSULUNCI

Комментарии • 25