Maganarka Haka ne Ni dan Nigeria 'e Mazaunin Sénégal, duk kasashen da kafada sun'à Tafiya akan tsari , gidanen mai IS abelabul, Gambia Sénégal murtania da mali dukkansu guda ne, ❤ amman akwai takaici wallahi
@@shuaibuisamuhammad867 dattijo kuma, to Kai mi ka amfana da milki shi ? Shekara 8, in banda tsinuwa , ko kanajin Yan ''nageria 'na yabon sa, Alkhairi , duk shugabanin da akayi wakaji ana binshi tsinuwa ? Buhari, ai tsakanin shi da jamar a, saidai Allah ya ISA,
Ba'a taba shugaba barawo macuci mugu irin buhari ba tsakanin mu dashi sai Allah ya isa, idan buhari ba barawo bane to waye shi? Tunda ya bari anyi mummunan sata amulkinsa wane mataki ya dauka?
Masha Allah malan Allah ya sakamaka daalhiri Amin ya Allah 🤲🙏🤲🙏🤲❤❤❤
Allah Ya tsinema azzaluman yansiyasar Nigeria.Allah kakawo sanadin kifewar wannan azzaluman gwamnati Ka kawo muna wadda takeda alkhairi amin summa amin.
Good soja God bless you
ALLAH ya tsene ma shuwagabannin Nigeria. Allah yakawo karshensu. Allah yakaimu next election.
ALLAH ya kareka Soja.
Allah ya biya maka bukatun ka. Officer.
Alla ya ma Albarka
Allah ya qara maka lafiya da nisan kwana officer
Allahuma ameen
Gaskiya ya kamata adaidaita farahi aman fetur
Sincerely speak❤
Good bless you 🙌
Maganarka Haka ne Ni dan Nigeria 'e Mazaunin Sénégal, duk kasashen da kafada sun'à Tafiya akan tsari , gidanen mai IS abelabul, Gambia Sénégal murtania da mali dukkansu guda ne, ❤ amman akwai takaici wallahi
Kwadayin milki, yakai Buhari ga tsinuwa , Har kabarinshi, Allah yadawamar da tsinuwa akan shi,
Kai Kuma meyakaika.tsinewa.dodtiyjo.miyamaka
@@shuaibuisamuhammad867 dattijo kuma, to Kai mi ka amfana da milki shi ? Shekara 8, in banda tsinuwa , ko kanajin Yan ''nageria 'na yabon sa, Alkhairi , duk shugabanin da akayi wakaji ana binshi tsinuwa ?
Buhari, ai tsakanin shi da jamar a, saidai Allah ya ISA,
Allah ya kagama aikinka lfy
Wallahi tallahi buhari ne jaki
😭😭😭 ya rabb ya rabb ya rabb
😭😭😭😭😭😭
Kayi maganganu masu tsada. Allaah ya saka maka da alkhairi.
Ameen
Good sojja
Amman kayarda.bhr.ba Barwon bane!?
Ba'a taba shugaba barawo macuci mugu irin buhari ba tsakanin mu dashi sai Allah ya isa, idan buhari ba barawo bane to waye shi? Tunda ya bari anyi mummunan sata amulkinsa wane mataki ya dauka?
Maganganu masu sada wlh
Media gidan mahaukata
Kaine mahaukaci
@@MustaphaIsa-u6r kai Kuma.Asuwaye.way.kare.da.gudun layya