Dan Allah kudaina damun kanku.a kan yawan tallan nan wlh bazasu dainaba indai arahustv ne su kudi kawai suke nema ba farincikin masu kalloba ,ku kalli izzarso mana
Safiyanu yaga takansa 😂 Hajjiya tagirbe Abunda tashuka taqurunkus taqare😂😂director I think ayi ending din film din nabila ta aure wanda takiso lantana ta Aure wanda takiso
Gaskiya safiyanu DUNIYANE tahir I tahir yyi masifar iya acting wlh😂😂😂😂😂😂😂😂
Allah kahadamuda masoyanmu mafi alkhairi alfarmar annabi s.a.w allah ka bamu ikon aikata alkhairi 😭😭😭😭
Ameen ya rabbi duk wanda yake asiri allah yanunkamasa
Amin
Gaskiya talle yayi yawa tab Ai zaku Kori mutane
Masha Allah Allah yakarabasira dadaukaka ❤❤
Gaskiya Kuna yawanta talla dayawa fiye da film din Dan allah arage talla
Wallah
Wlh ni har nafara fusata 😠
Gaskiya wallahi 😢
Wallahi talla yayi yawa, ku rage mana
Daga kalma daya sai talla. Haba a dan bar mu,mu sha iska kan ai wani tallan ma. Haba don Allah. Haba
Masha allah watching from dakata kawaji❤❤❤❤
Soufianou c’est un phénomène 😂😂😂😂😂😂
Gaskiya talla yayi yawa shiri ai kyau amman sai yawan talla
Masha Allah fatan alkairi happy Sallah to you all
Gaskiya talla tayi yawa wlh
Gaskiya talla na yawa wlh
Gaskiya yakamata kurage tallah please Dan allah inhar domin mukukeyi please
Gaskiya duk mai yima mutun asiri Allah yasa yakoma kansa
Amin y hayyu y qayyum
amin
Allahumma Amin 🤲
Hajiya tabawa 😂 14:34 14:36
Very good 🎉🎉🎉❤❤
Gaskiya wannan film talla tayi yawa a ciki
@alrahuz gaskiya tallanku yayiwa haba Dan Allah dunk minti Daya tallah Dan Allah kurage
Gaskiyadai dayafi wlh
Haba haba don Allah talla kawai ake kallo wlh
Machaallah ❤❤❤😅😊😮😢🎉
Masha Allah
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
safiyanu😂😂😂😂😂😂😂
Duniya abitsoro
Hajiya Allah yakyauta 😮😮😮😮
Ameeen
Anazabga rashin mutunci acikin film dinnan 😂😂😂
Bari ke dey 🤣🤣🤣🤣
MashaAllah muna jin dadi wani film 😊
Safiya duniya ne 😂😂😂
Wannan series din talla tayi yawa sosai 😊
Kaikayi koma kan mashekiya😂😂
Gaskiya film dinnan yanayin kyau😅
بون❤❤❤
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
Macha Allah 🇳🇪🇳🇪♥️ ♥️
RABBANA ATEENA MINLLA DUNKA RAHMATAN WAHAYYI LANA MIN AMREENA RASHADA
Tellan yayi yawa walahi ku rage pls kuna bata film
Masha Allah Ina libay
gaskiya talla yayi yawa
Gaskiya talla tayi yawa yakamata arage kadan
In zaka Gina ramin mugunta ginashi dede da kai😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
❤
Masha Allah 😂😂😂😂😂❤❤
😂😂😂😂Safiyanuu
❤❤❤ Allah ya Kara basira ameen ya Allah
Macha allah
Haba talla yayi yawa kuma😢😢
Wallahi Allah harna fara Jin haushi wallahi
Wlh ni har nafara fusata 😠 talla tayi yawa wlh
@@Onestar_funny wallahi ai yayi yawa ne dole kowa yaji haushi idon fa aka cire talla series din bai zai wuce minutes 15 ko 20 ba gaskia
Gaskiya tallanku tafi yawa
❤❤❤❤
Macha Allah❤❤❤
Masha Allah 🇨🇲
Kai wai talla kuke sakomuna ko kuma film
Masha Allah tabarakalla
gaskiya tallah tayi yawa
Masha Allah ❤❤❤
Bado yaga lahira ya dawo 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Gaskiya kam😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Dan Allah kudaina damun kanku.a kan yawan tallan nan wlh bazasu dainaba indai arahustv ne su kudi kawai suke nema ba farincikin masu kalloba ,ku kalli izzarso mana
Safiyanu,😂😂😂😂😂😂😂😂
mudai muna jindadin shirin nan, amma gaskiya dai talla yayi yawa
Safiyanu😂😂😂husuna da lantana duk ba,asankuba😂😂😂hajiya tabawa indai kasa namiji aranka kanatare da wahala Allah yasa mudace
To ku saka mata aranku
😂😂😂😂@@shehuhassan5875
Ameen y rabbi yar Uwah uhmmm allah ka iyamana
@@YaruwahKhala12 Ameen
🎉🎉❤
Afuwa amma talla Yayi yawa walhi
Gaskia tallan ku tayi yawa ku rage talla mana tafi film din ma yawa
Gaskia talece talece yayi yawa sosai
Team tabawa ya kuka ce muyi ? Director ba a yi muna adalci
Gaskiya yayikyu
Watching frm muscat oman🇴🇲❤🇳🇬
🎉🎉🎉🎉
Masha allah. Allah yakamiki miji nagari
❤❤❤❤ happy day
Advertisment plenty. Nice episode duo
❤❤❤❤🎉🎉🎉
Dan girman Allah kurage talla tayi yawa wllh 😢
Mudi na bani tausayi bawan Allah
bado ya dawo😂
Talle yayi yawa
Film sai talla kawai gaskiya ku saké sari
Ni jaraban tallan nan tafara isata
Na kowa 😂😂😂
😭😭😭😭😂😂😂😂😂😂😂 kam
😊😊😊😊
Talatayiyawa
Talla Talla Talla Tayi yawa
🎉🎉🎉🎉🎉
Gaskiya kun Fara bata fim din da talle
Abin da kashu kashizakagirbs
Ashe sufiyanu qaramin hege ne 😂
Yayi
Malam Umar gombe
Kayyyyyyyyy
Talla tayi yawa a episode dinnan
Safiyanu yaga takansa 😂 Hajjiya tagirbe Abunda tashuka taqurunkus taqare😂😂director I think ayi ending din film din nabila ta aure wanda takiso lantana ta Aure wanda takiso
Küsita
One of the best Hausa series. Good job
😢😢😢😢😢
It’s the best Hausa seria! Yan kannywood basu taba yin film irin wnan ba!!
Good job
gaskiya tallaln yayi yawa sosai
Ni dai duniya Abu Hisham ya min
😂😂😂 Allah ga Safiyanu Yayi Ladama
Haba dan Allah wanan advert din tayi yawa wlh haba
Sunan wani Abu restore to factory settings
Wannan film dai ya koma na talla
Talle yayi yawa dan Allah a rage