Prof Dawud Allah ya saka maka da alkhairi, ya saka maka da Aljannah kuma ya shiryi 'ya'yanka da zurriyar ka, ameen!!! Malam Albani Allah ya gafarta maka, ya karbi shahadar ka, ya saka maka da gidan Aljannatul Firdausi, ameen!!!
May Allahu subhanahu wa ta alla in his infinite mercy grant Ash sheikh Malan Muhammad Awwal Abu Abdurahman Albani Zaria aljarnatul firdaus cos I can't begin to imagine the amount of knowledge I have impacted from all his clips and I regret of not knowing quickly about this clips on line but alhamdulillah for the little I have impacted and will continue to impact. Jazakallahu khairan
Allahu akbar, watched the entire clip from start to finish. I must say this professor story is an inspiration, his story is very inspiring challenging and educating. I do not know if hes still alive nonetheless i pray Allah swt have mercy on both there souls ameen.
Allah ya ji kan Mallam Albani Zaria da shi da iyalen sa. Allah yasa Aljannah ta zama makoma a garesu. Kumma wa dan da suka kashe shi Allah ya tona musu asiri duniya da Lahira
Allah sarki prof ojobi ya Allah yaka aljanna tare da dukkan musulmi kasha wuya a duniya wajen neman ilimi, Allah ya tausayawa dalibanka Allah kadai zai Iya biyanka
It is too late for the assassination of Malam, they can kill the messenger but they can not kill the message. Allah Ya gafartawa Malam. Kai kuma Malam Salihu Lukman Allah Ya kara maka karfin gwiwar yada da'awa.
Allah ya jikan malam Albani da iyalen sa ameen, don Allah tambayata ranar 28 december 2013 a ka yi wanan lectur ne? ko 31 January 2014 a ka yi lectur, sabi da a shafin sadarwa na facebook DARUL HADITH SALAFIYYA a kace ranar 31 January 2014 a kayi
da kai sheikh Albany da sheikh ja'afar da sheikh umar na sokoto Allah ya karbi shahadarku, ya tallafi bayanku, ya taimaki masu yadawa da kare sunnar Annabinsa.
Salama alaikum dan allah inane zan samu shirye shirye dauda ojobi na turanci ta hanyar social media dan allah a taimaka in da wanda ya sani Allah ya taimaka,
assalamu alaikum malam salihu muna godia allah yasakamaka da gidan aljanna amin allah ubangiji yakara taimako amin summa amin.dan allah akawai wani karatun malam danaji yana magana(MASONIYYA)kuma duk naduba amma bansameshi ba,bansan ko zaka iya taimaka mana dashi ba idan kanadashi.allah yasaka maka da alkhairi allah yajikan malam yasa yahuta allah yasakama malam da gidan aljannah fiddausi amin,allah ya haskaka makwancin malam da iyalansa amin,allah.muna godia sosai malam salihu lukman allah yabiyaka da gidan aljannah amin..
Allah yajikan shahidiy.duk wanda kaji yanazagin albani to wlh dan bidiane.kokuma dan Shia.Saboda babu maiyaki dabidia da Shia irin malam albani.Allah yagafartamaka😂
Dama gaskia daci gareta anma ina mai baka shawara dan allah kanemi illimi kuma kayi aiki dashi kada kabi san zuciyarka ko abinda malaman ka suka doraka akai indai baiyi daidai da sunnar annabi (s a w )
Kai Yanzou kanada ilimin da ka san Daouda Ojobi makaryaci ne? Allah Ya shiryeka Audu Muntaqa .Ya kamata ka zawna da Daouda Ojobi ku tattauna a zahiri yafi wanan wassan drama da kake. Akoye makiyin Annabi Kaman wanda za yaga gaskiya ya kiya? ka yi tunani dan uwa

Allah ya jikan malam Albaniy zaria
Alhamdulillah Allah yasaka da alkhairi prof dauda ojobo
Allahu akbar, watched the entire clip from start to finish. I must say this professor story is an inspiration, his story is very inspiring challenging and educating. I do not know if hes still alive nonetheless i pray Allah swt have mercy on both there souls ameen.
May the blessings of God almighty upon the prof.dauda ojobi rahmuhullah🤲
May Allah bless those who fought in HIS course including albani
Allah ya ji kan Mallam Albani Zaria da shi da iyalen sa. Allah yasa Aljannah ta zama makoma a garesu. Kumma wa dan da suka kashe shi Allah ya tona musu asiri duniya da Lahira
Allah sarki prof ojobi ya Allah yaka aljanna tare da dukkan musulmi kasha wuya a duniya wajen neman ilimi, Allah ya tausayawa dalibanka Allah kadai zai Iya biyanka
Allah kajikan malam da rahamanka ameen
It is too late for the assassination of Malam, they can kill the messenger but they can not kill the message. Allah Ya gafartawa Malam. Kai kuma Malam Salihu Lukman Allah Ya kara maka karfin gwiwar yada da'awa.
Amin ya Allah
Allah ya jikan malam da rahama amine
Allah yaganar dawanda bai ganeba allah yarabamu da yanfashin addiinii hattara dai matasah
Dr Dauda Ojobi
Proff
Allah ya jikan malam da rahama
بارك الله فيكم وجزاكم الله خيراً اللهم اغفر للمؤمنين والمؤمنات والمسلمين والمسلمات الأحياء منهم والأموات
Asalamu aleikum please can we get this translated to English so many people can get it thanks my dear Muslims
You can try it.
ALLAH kasakawa malamanmu da aka kashe Allah ka tonawa arnan da suka kashe mana malamanmu katonawa arda asir ameeeeeen
Jazakumullah khairan
Don Allah a daura mana part 2...jazakhallahu khair @salihu lukman
The complete videos are available. Check again.
@@drsalihulukman English version
Allah ya jikan malam da iyalansa..Allah ya isar mana
Amine Musa Musa Allah Ya tona assirin wanda ya yayi wanan abu
Allah yasaka da alheri
Allah kajikan malam da rahama da iyayena muslimai Ameen
Nice looking malam , Allah ya jikanka da rahma
Masha Allah
Allah ya jikan malam Albani da iyalen sa ameen, don Allah tambayata ranar 28 december 2013 a ka yi wanan lectur ne? ko 31 January 2014 a ka yi lectur, sabi da a shafin sadarwa na facebook DARUL HADITH SALAFIYYA a kace ranar 31 January 2014 a kayi
MA sha Allah, Allah Ya saka da alkhairi
da kai sheikh Albany da sheikh ja'afar da sheikh umar na sokoto Allah ya karbi shahadarku, ya tallafi bayanku, ya taimaki masu yadawa da kare sunnar Annabinsa.
Salama alaikum dan allah inane zan samu shirye shirye dauda ojobi na turanci ta hanyar social media dan allah a taimaka in da wanda ya sani Allah ya taimaka,
Allah ya jikan Mallam
This man is a professor
Who?
Macha Allah
Please English Version
Learn Hausa 😆 🤣
Masha Allah 😢
Allahu Akbar Allah ygafarta mar yjikansa
Allah ya ji kan Mallam Albani Zaria da shi da iyalen sa
amin
If someone can volunteer for english version May ALLAH rewards him or her
Do u need
You can try it
Alhamdu Lillah
salihu Lukman inna maka ta'aziyar rasuwar mallam
Na gode. Allah ya bada lada. Mu kuma, Allah (SWA) yasa tamu tayi kyau.
assalamu alaikum malam salihu muna godia allah yasakamaka da gidan aljanna amin allah ubangiji yakara taimako amin summa amin.dan allah akawai wani karatun malam danaji yana magana(MASONIYYA)kuma duk naduba amma bansameshi ba,bansan ko zaka iya taimaka mana dashi ba idan kanadashi.allah yasaka maka da alkhairi allah yajikan malam yasa yahuta allah yasakama malam da gidan aljannah fiddausi amin,allah ya haskaka makwancin malam da iyalansa amin,allah.muna godia sosai malam salihu lukman allah yabiyaka da gidan aljannah amin..
Salihu Lukhman Thanks
Now available at: ruclips.net/video/vnamULG_lYU/видео.html
Jazakallah khairan malam salihu lukman.allah yasaka da alkhairi Allah
ubangiji ya haskaka makwancin malam Amin summa Amin .
اللهُ أكبر
Please English Version subtitle
Learn Hausa 😆 🤣
We need English version
Learn Hausa 😆 🤣
I would like to chat with you MisterSalihu Lukman
Masha Allah Albani zariya amine
Merci
No English version ?
Not
الله اكبر 🇳🇪
Allahu akbar
Babamu kuma malamimmu bantaba ganinkaba amma nafi sonka bieda sauran malaman Allah ya gafartama malan
Allah yajikan malan, Allah ya saka wa prof.
Allah yajikan shahidiy.duk wanda kaji yanazagin albani to wlh dan bidiane.kokuma dan Shia.Saboda babu maiyaki dabidia da Shia irin malam albani.Allah yagafartamaka😂
Albani
Allah yasa kahuta
Amin
BAN TABA GANIN MAKARYACI KAMAR WANNAN MALAMIN. MAKARYACI BANZA MAKIYA ANNABI, ALLAH YA SHIRYEKU
Dama gaskia daci gareta anma ina mai baka shawara dan allah kanemi illimi kuma kayi aiki dashi kada kabi san zuciyarka ko abinda malaman ka suka doraka akai indai baiyi daidai da sunnar annabi (s a w )
+nuraddeen bello jaji .
Kai Yanzou kanada ilimin da ka san Daouda Ojobi makaryaci ne? Allah Ya shiryeka Audu Muntaqa .Ya kamata ka zawna da Daouda Ojobi ku tattauna a zahiri yafi wanan wassan drama da kake. Akoye makiyin Annabi Kaman wanda za yaga gaskiya ya kiya? ka yi tunani dan uwa
@ali sidi doumbia ka rabu dashi gara ne shine babba mahaukaci din ba prof ba
subuhanallah wulakanta malamai babu kau
عمن عمن عمن 🇳🇪
Please English Version
Learn Hausa 😆 🤣
الله اكبر 🇳🇪