RIBAR UWA... 03.Menene Ribar Uwa ga 'ya'yanta sanda take raye, da Kuma bayan ba ranta?

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 сен 2024
  • A kullun burin uwa taga 'ya'yanta cikin kyakkyawan yanayi,
    komai talaucinta tana farin ciki idan taga 'ya'yanta cikin walwala,
    Tana shanye bakin cikin Mjii da daginsa aduk lokacin da take tare da 'ya'yanta,
    Tana yaki har inda karfinta ya kare don kare 'ya'yanta daga dukkan wani Hadari,
    Tana sadaukar da farin cikinta don samun nutsuwar 'ya'yanta,
    Abubuwan da Uwa keyi domin 'ya'yanta bazasu kirgu ba,
    Amma fa duk da haka, ba kowacce Uwa ke cin ribar 'ya'yanta a duniya ba, sedai Allah ya bata ladan ibadarta a aljannah.

Комментарии • 63

  • @OridiwiwtXjdhyhoysrii
    @OridiwiwtXjdhyhoysrii 2 месяца назад

    🎉🎉 Masha allah🎉🎉

  • @maryamladan
    @maryamladan 6 месяцев назад

    ❤❤❤ masha allah

  • @Nesreen..
    @Nesreen.. 8 месяцев назад

    Masha Allah.

  • @الغزلاةموود
    @الغزلاةموود 8 месяцев назад

    Ya Allah ka bamu lafiya da zama lafiya, ya Ubangiji, da tsawon rai da lafiya da albarka, ya Ubangiji ❤❤❤

  • @safa212safa8
    @safa212safa8 8 месяцев назад

    Allah sarki 😢😢😢

  • @mommynyasmeen6892
    @mommynyasmeen6892 8 месяцев назад

    Allah sarki 😭😭😭😭😭😭

  • @lujainafallata5732
    @lujainafallata5732 8 месяцев назад +1

    Masha Allah barka da zuwa my sister muna godiya sosai barakallahu fiki 🤗💝💝💝💝🙏🏻

  • @Mariama349
    @Mariama349 8 месяцев назад

    Hummmmmmm Inaya nan😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢 tooohh??????????ikon Allah

  • @hajiyahajia5324
    @hajiyahajia5324 8 месяцев назад

    Masha Allah ❤❤❤

  • @MsMina-z9i
    @MsMina-z9i 3 месяца назад

    Awre. Miyasa buba

  • @hhgg3427
    @hhgg3427 8 месяцев назад

    Ai dama Allah baya hadama duk biyu idan Allah yahadaka da tsinannen miji Kai hkr kahaifi yaya gaba saikaji dadi to ubangiji Allah azurtamu da mazan kwarai abokiyar hira Allah yasaka Miki da alkairi

  • @fatchimasaidou7226
    @fatchimasaidou7226 8 месяцев назад +3

    Masha Allah❤❤❤❤❤

  • @فردوسعبدالله-ر4خ
    @فردوسعبدالله-ر4خ 8 месяцев назад +1

    Masha Allah Allah yakara basira Anuty zee munagodiya 😊❤❤

  • @shamsiyyabasiru1192
    @shamsiyyabasiru1192 8 месяцев назад

    Masha Allah Thank you 😢😢

  • @maryamsaleh914
    @maryamsaleh914 8 месяцев назад

    Mothers the pride of our lives. Person's like Buba are self centered and very greedy. Abokiyar Hira ❤ur effort

  • @Hauwau58
    @Hauwau58 8 месяцев назад

    Masha Allah, Allah ya saka da alkhairi ❤️❤️❤️❤️❤️👏

  • @KhadijaIbrahim-x1v
    @KhadijaIbrahim-x1v 8 месяцев назад +1

    Macha Allah antizee Allah ya karabasira ❤

  • @MatibibirahimAbubakar-e4e
    @MatibibirahimAbubakar-e4e 8 месяцев назад +1

    Macha Allah Allah yakara basira

  • @Badria79
    @Badria79 8 месяцев назад

    Masha Allah jazakallahu khairan sister ❤

  • @FatimaShuibu-ir3fn
    @FatimaShuibu-ir3fn 8 месяцев назад

    Alhamdulillah masha Allah 💯💯😊😊🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 8 месяцев назад +1

    Akwai ranar da sai tayi miki shegen dukka zaka sani

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 8 месяцев назад

    Allah ya Baki mijin dayafi buba ba domin wannan kam baa mijin aure bane ba in girman ne ai ya girma miki sai tadaina shima rainon hankali kawai tsewww

  • @ummaabba5151
    @ummaabba5151 8 месяцев назад

    ❤❤❤

  • @abdallahhauwa9224
    @abdallahhauwa9224 8 месяцев назад +1

    Itama wayace tagayamasa zencen dukiarta tunda ba mijin kirkine

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 8 месяцев назад

    Inbakiji bari ba bazakiyi hi hi ba ai Halima

  • @GhcyxDxfr
    @GhcyxDxfr 8 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤❤

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 8 месяцев назад

    Ai Allah ne kai badawa,ki Hana sa tundaga yanzu habba

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 8 месяцев назад

    Yaranka zasu tsane ka Wawa kawai tsewww

  • @Aminahassan-w6x
    @Aminahassan-w6x 8 месяцев назад

    Mashallah Sis nd may Allah bless u ❤❤❤

  • @rukayahabdullahi5841
    @rukayahabdullahi5841 8 месяцев назад

    Masha allah alhhamdulla ❤❤❤❤

  • @aljannatuahmed769
    @aljannatuahmed769 8 месяцев назад

    Ma Sha Allah
    Allahsarki.
    God bless our mother's.
    Thank you very much aunty Zee.❤❤❤

  • @badiyyayusufothman9145
    @badiyyayusufothman9145 8 месяцев назад

    MashaAllah auntie zee much love ❤️

  • @ummisarauniya12
    @ummisarauniya12 8 месяцев назад

    ma sha Allah 🥰🥰

  • @sdsd965
    @sdsd965 8 месяцев назад

    Hauwau kabir
    Masha Allah

  • @hakiloumahamanecherifato-kz2ec
    @hakiloumahamanecherifato-kz2ec 8 месяцев назад

    Allah sarki innaye😢

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 8 месяцев назад

    Marubuchiya batayiwa Fatima adalci ba tsam habba ai sai tace ahah

  • @abasseoumarou7868
    @abasseoumarou7868 8 месяцев назад

    Macha Allah ❤❤❤

  • @hajaryunusasaudiya2718
    @hajaryunusasaudiya2718 8 месяцев назад

    masha allah ❤❤

  • @MamanSoufi
    @MamanSoufi 8 месяцев назад

    Macha'allah❤❤❤

  • @JamilaYahaya-vi1lm
    @JamilaYahaya-vi1lm 8 месяцев назад

    Wallahi 😢😢

  • @Abdulraheemharuna-eu4tx
    @Abdulraheemharuna-eu4tx 8 месяцев назад +1

    Masha Allah thank you ❤❤❤🎉🎉🎉

  • @safa4708
    @safa4708 8 месяцев назад +1

    Masha Allah Thanks you ❤❤❤❤

  • @fadilatsuleiman3812
    @fadilatsuleiman3812 8 месяцев назад +1

    Ma Sha Allah ♥️

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 8 месяцев назад

    Birni inkayi mata abinda kakeyi Maganin ka zayi

  • @HuleiraMIZ-hx8kf
    @HuleiraMIZ-hx8kf 8 месяцев назад

    😢😢

  • @mdthohel6535
    @mdthohel6535 8 месяцев назад

    Hhhhh😢😢😢🎉

  • @baraatuminagodiya5804
    @baraatuminagodiya5804 8 месяцев назад

    👍👍👍👍👍😘😘😘😘😘

  • @KabiruMusa-cf9jy
    @KabiruMusa-cf9jy 8 месяцев назад

    Masha Allah

  • @Bristerfatima-cg9xq
    @Bristerfatima-cg9xq 8 месяцев назад

    Masha Allah 💞😂

  • @aichasallah1694
    @aichasallah1694 8 месяцев назад

    Merci 😊

  • @MunaAbbas.
    @MunaAbbas. 8 месяцев назад

    Fatima Karki kuskura kibawa banzar nan gadon ki kite ki kayanki

  • @user-qn8hk7io5e
    @user-qn8hk7io5e 8 месяцев назад

    Masha. Allah

  • @msmina9569
    @msmina9569 8 месяцев назад

    Masha Allah ❤❤❤❤😢😢😢😢🤲🏼🤲🏼🤲🏼🤲🏼😭😭😭😭❤️‍🩹❤️‍🩹❤️‍🩹❤️‍🩹❤️‍🩹❤️‍🩹❤️‍🩹

  • @rahamaissa8321
    @rahamaissa8321 8 месяцев назад

    Hakafa

  • @AminaabubakarAbubakar-y3j
    @AminaabubakarAbubakar-y3j 8 месяцев назад

    Masha Allah ❤❤

  • @ousseinihajara7105
    @ousseinihajara7105 8 месяцев назад

    ❤❤

  • @mdmad187
    @mdmad187 8 месяцев назад

    Masha allah ❤❤❤

  • @idonkowatv2781
    @idonkowatv2781 8 месяцев назад

    Masha Allah❤

  • @user-xh2bc8yb7f
    @user-xh2bc8yb7f 8 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤

  • @hamdalagodje5088
    @hamdalagodje5088 8 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤

  • @FatimaMuhammad829
    @FatimaMuhammad829 8 месяцев назад

    Masha Allah ❤❤❤

  • @shamsiyyahassanshamsiyyaha3920
    @shamsiyyahassanshamsiyyaha3920 8 месяцев назад

    ❤❤❤