Yadda zanga-zanga ta kazance a Kano har ta kai ga rasa rayuka

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 19

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 2 месяца назад +1

    Allah yakara,
    Malumai sunata gargadi akan yin zanga zanga

  • @HafiyyaHashim
    @HafiyyaHashim 2 месяца назад +4

    Ya salam lahaula wala quwwata illa billah

  • @summayyasani1302
    @summayyasani1302 2 месяца назад

    Subhanallah

  • @isahmuhammadloddo9418
    @isahmuhammadloddo9418 2 месяца назад +1

    Ladan taurin kai kenan, ka mutu a wajen sabawa Allaah SWT. Ai malamai waliyyan Allaah sun fada musu amma sanyi taurin kai matsiyatan banza kawai. Allaah ya meyar wa wanda aka sacewa dukiya mafi alkhairi.

  • @abdulkarimdanlibiya8405
    @abdulkarimdanlibiya8405 2 месяца назад +3

    Allah yakare nagaba mungayamusu zang zang ba alherinace musama a nijeriya

  • @yusufsaheed9467
    @yusufsaheed9467 2 месяца назад

    Wlh en adawane kuwa yasu

  • @UmmySuddais
    @UmmySuddais 2 месяца назад +2

    Dama wanda baiji bariba ance yaji huhu Allah ya kauta

    • @SudaisAdam-tp8oj
      @SudaisAdam-tp8oj 2 месяца назад

      Gaskiya ne mamana

    • @SudaisAdam-tp8oj
      @SudaisAdam-tp8oj 2 месяца назад +1

      Allah sakawa malamanmu da alkhairi mukam munyi biyayya garesu babu inda zamu fita sai addu,a in sha Allah

    • @isahmuhammadloddo9418
      @isahmuhammadloddo9418 2 месяца назад +1

      @@SudaisAdam-tp8oj kaima Allaah saka maka da alkhairi tunda ka bi Allaah

  • @FatimaIdris-t5d
    @FatimaIdris-t5d 2 месяца назад

    Ya Allah

  • @salisuabdullahi754
    @salisuabdullahi754 2 месяца назад

    Ya salam

  • @FatimaIdris-t5d
    @FatimaIdris-t5d 2 месяца назад +2

    Allah ka kawo mana ya ubangiji astagafirullah

  • @abdoulazizkassoumi4663
    @abdoulazizkassoumi4663 2 месяца назад +1

    Ai sai da malumman ku , suka gayamuku, amma kukaki. Bakuga komai ba, ba dai Taurin kai garekuba. A gaba ma

  • @Chamaki-qb9eu
    @Chamaki-qb9eu 2 месяца назад

    Allah ubangiji yakara✊✊

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 2 месяца назад +3

    Doli wasu su mutu domin wasu su rayu idan kuma ba wanda ya yarda ya sadaukarda rayuwar sa to daga karshe doli ayi mutuwar kasko,
    Bangaladeshe mutane fiye da ɗari biyu suka mutu amma daga karshe anbiya musu buƙatunsu ...

  • @bilkisuumarismail
    @bilkisuumarismail 2 месяца назад

    Yan Kano komainasu sai sunyi over acting