Babu abinda kedamunka sai hassada da jinzafi,, Kana maganar neman daukaka babu Wanda ya fika neman daukaka kuma insha Allahu baxakacima burinka na duniya da kuma gobe kiyama ( dr jakin bauchi)
WALLAHI GWARA MALAMI YAFADI MAGANA YAJANYE IDAN YAGANO BA GASKIYA BANE, AKANDAI YATARA MUTANE YANATA KARYA MUTUNCIN MALAMAI A IDANUNSUBA. DR. IDI KAKULA DA HARSHENKA, WALLAHI SAI ALLAH YAIMAKA HISABI DA FANTAMI. YAUSHENE KATABA FITOWA KAYABA MASA AKAN AYYUKAN ALKHAIRINSA? KO KANA NUFIN CEWA SU BASA AIKATA ALKHAIRAI ? KAJI TSORON ALLAH, AKAMUTU KUMA ALLAH ZAIMAKA HISABI.
Dr idris....... Kai ba karamin jaki bani ..... Meyasa kake haka... Menene laifi cikin abunda dr gadon kaya ya fada.... Wlh babu kuskure... Shima labari aka bashi..... Narrating abunda ya faru ya bayar
Allahi chiryeka
Gaskiyane malam
Dustur furfura beye amfaniba ayah mabiyinka inna mamaki su kujira akwi hisabi
Bantaba jin malaminnan yana waaziba sai dai husuma. Allah ya shiryeshi
Wallahi mutuminan kaji tsoron Allah
Allah yasaka da mafificin alkhairi dr tauheed
Duk wa'inda ka ci mutuncin su zakuyi shari'a a gaban Allah. Kai kana gani kowa bai isa ba. Kowa ya ma kana iya hawa kansa.
To daga alamun maitsoron Allah in yayi kuskure ya janye maganar anti haka yafi say dubu!
Wlh gashi kaman mai hankali. Amman wassu kananan malaman sunfi hankali, wassu daga cikin su ya haife a shekare.
Kaidai yadace kazama honorable kanemi koda kansilan kauyanku,
Kaika manta yanda kukayi da yan hausa firm dr jaki arinka tunabaya
Wato kai fir'una yafima dahiru bauchi
Babu abinda kedamunka sai hassada da jinzafi,,
Kana maganar neman daukaka babu Wanda ya fika neman daukaka kuma insha Allahu baxakacima burinka na duniya da kuma gobe kiyama ( dr jakin bauchi)
Don Allah mu daina zagin malamai 🙏
Akwai mai bada labarai irin ka ne.
To kai mi kake yi nan? son zuciya dey gareka, Allah ya shirye ka
Dr hassada
WALLAHI GWARA MALAMI YAFADI MAGANA YAJANYE IDAN YAGANO BA GASKIYA BANE, AKANDAI YATARA MUTANE YANATA KARYA MUTUNCIN MALAMAI A IDANUNSUBA.
DR. IDI KAKULA DA HARSHENKA, WALLAHI SAI ALLAH YAIMAKA HISABI DA FANTAMI.
YAUSHENE KATABA FITOWA KAYABA MASA AKAN AYYUKAN ALKHAIRINSA?
KO KANA NUFIN CEWA SU BASA AIKATA ALKHAIRAI ?
KAJI TSORON ALLAH, AKAMUTU KUMA ALLAH ZAIMAKA HISABI.
Kuma fantami ya fika amfani kuma karma manta har littafin tàrihin fir auna balaifi bane
Kaji Dan wahalla soffo amma hankalin sa na yara ne😢😮
Dr idris....... Kai ba karamin jaki bani ..... Meyasa kake haka... Menene laifi cikin abunda dr gadon kaya ya fada.... Wlh babu kuskure... Shima labari aka bashi..... Narrating abunda ya faru ya bayar
Irinka mai bada labari
😂 Ai kasan an ce mutum baya jin warin jikinshi