01- Zama na Musamman Kan Muqabala || Sheikh Murtala Asada Sokoto

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 29 ноя 2024

Комментарии • 36

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 Год назад +1

    Cheikh Murtada Assada Allah ya saka da alheri ameen 🤲

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 Год назад +1

    Allah ya karawa ahlissunnah hadin kai ameen 🤲🤲🤲

  • @mahamanlawali
    @mahamanlawali Год назад +2

    Allahou Akbar Malam Allah ya kara mana irin ku fiya Fiyan yan bidi'a

  • @mohamedmouhtari696
    @mohamedmouhtari696 Год назад +1

    الشيخنا بارك الله فيكم وجزاكم الله خيرا ،الله اكبر

  • @rabiuabou-sg6il
    @rabiuabou-sg6il Год назад +1

    Macha Allah

  • @suleimanisah918
    @suleimanisah918 Год назад +1

    MASHA ALLAH JAZAKUMULLAHU KHAIRAN malaman sunnah

  • @muhammadbeenabdullah4055
    @muhammadbeenabdullah4055 Год назад

    Allah ya saka da alkhairi

  • @WebBsgshs-yh6lf
    @WebBsgshs-yh6lf Месяц назад

    Allah ya tsare mana ku da tsare war sa Alla ya bamu irin ku nikin ba nikin

  • @bashirbuhari8235
    @bashirbuhari8235 Год назад

    Allah yasaka da alkhairi dokta murtada sokoto

  • @wasilawasila1773
    @wasilawasila1773 19 дней назад

    Allah ya ƙarawa rayuwa albarka ya tsaremana ku aduk inda kuke

  • @ibrahimshehu743
    @ibrahimshehu743 4 месяца назад

    Allah. Shibada lada

  • @buhariadamu9289
    @buhariadamu9289 Год назад +1

    MashaAllah, jazakumullah fiya fiyan yan bidi'a

  • @ruqayyasaid8034
    @ruqayyasaid8034 Год назад +1

    الله اكبر❤❤❤

  • @Mahmoudmadayana
    @Mahmoudmadayana 4 месяца назад

    الله اكبر

  • @HANDGUNMAN9211
    @HANDGUNMAN9211 Год назад

    Allahu'akbar

  • @aminusirleh2321
    @aminusirleh2321 Год назад

    Allah saka da alheri

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 Год назад

    Allah yabia

  • @djibirinadjibirina2753
    @djibirinadjibirina2753 Год назад

    Macha Allah jazza kumullah kaira

  • @saminubukious8519
    @saminubukious8519 Год назад +1

    Ma Sha Allah

  • @sanibenmusa8831
    @sanibenmusa8831 Год назад +1

    Masha allah

  • @aminuumar3652
    @aminuumar3652 Год назад

    ❤❤❤

  • @salmansalifou-ty9rs
    @salmansalifou-ty9rs Год назад

    Ayan gumaka zaku karanta kuji soron Allah kuduba fa abinda kukeyi

  • @fatimamuhammadkeraukerau8338
    @fatimamuhammadkeraukerau8338 Год назад

    Allah yasaka da alkhairy
    Allah ya medaku gida lfy

  • @dahiruaminu243
    @dahiruaminu243 Год назад

    Wawa

  • @muhammadannayim4703
    @muhammadannayim4703 Год назад

    Yan hasara

  • @malamrisse7642
    @malamrisse7642 Год назад

    kamata yayyi kouchema dr jaki yayi kouskoure saboda sakin baki da yayyi ga fiyayyan halitta.amma bakouyiba kounje koun goyi bayanchi.

  • @abdoultankson9476
    @abdoultankson9476 Год назад

    Shege kanemi taimakon Yan uwaka yayan zina.belle ma zinaci

  • @moussaabdoumahamadoujazoul9291

    Zaka tchidey ubanka idrsd

  • @AAbdallaNafsi
    @AAbdallaNafsi Год назад

    Kon jikunya yan izala😂😂😂😂

  • @BarristerAbdul-yr4nq
    @BarristerAbdul-yr4nq Год назад

    BA MAS'ALAR TAUHIDI BA CE.
    .
    Ka jaraba kafa wa'azi a yau ka ce "QARYA NE, SAHABBAI BA SU TAIMAKI ANNABI (SAWW) BA, ALLAH NE YA TAIMAKE SHI". Za ka ji abinda za su ce.
    .
    Ka jaraba cewa "QARYA NE, ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN BA SU TABA TAIMAKAWA ANNABI (SAWW) BA". Za ka ji me za su ce.
    .
    Wallahil azim wannan ba mas'alar Tauhidi ba ce, mas'alar son rai ce kawai da son zuciya. Sun sani sarai.
    To wai ma idan ana maganar Tauhidi, Baslafe har wani Tauhidi ya sani? Tauhidin na su da cike yake da kwamacala da gurun-gundumar da lafiyayyen hankali ma ke koreta.
    .
    Ca nake Allah da kansa yake cewa da mutane su taimaki Annabi (saww) a fadinsa:
    الَّذِينَ يَتَّبِعُونَ الرَّسُولَ النَّبِيَّ الْأُمِّيَّ الَّذِي يَجِدُونَهُ مَكْتُوبًا عِنْدَهُمْ فِي التَّوْرَاةِ وَالْإِنْجِيلِ يَأْمُرُهُمْ بِالْمَعْرُوفِ وَيَنْهَاهُمْ عَنِ الْمُنْكَرِ وَيُحِلُّ لَهُمُ الطَّيِّبَاتِ وَيُحَرِّمُ عَلَيْهِمُ الْخَبَائِثَ وَيَضَعُ عَنْهُمْ إِصْرَهُمْ وَالْأَغْلَالَ الَّتِي كَانَتْ عَلَيْهِمْ ۚ فَالَّذِينَ آمَنُوا بِهِ وَعَزَّرُوهُ وَنَصَرُوهُ وَاتَّبَعُوا النُّورَ الَّذِي أُنْزِلَ مَعَهُ ۙ أُولَٰئِكَ هُمُ الْمُفْلِحُونَ
    "... Wadanda suka yi imani da shi, kuma suka girmama shi, kuma suka TAIMAKE shi, suka bi hasken da aka saukar gare shi..."
    .
    Idan ba a neman taimakon kowa sai na Allah me ya sa Allah ya ce mutane su taimaki Annabi (saww).
    .
    Shi abinda suka kasa ganewa shi ne; akwai abinda ake kira da "AL-KAMÃL" ma'ana cika da kammala. Shi Allah duk siffofinsa cika da kamala ce, sabanin na sauran halitta. Mafi yawan siffofin Allah akwai su a tattare da halittunsa, amma su siffofin Allah masu cika ne da siffar "AL-KAMÃL". Su kuma halittu siffofinsu ba su da cika a siffar "AL-KAMÃL". Misali:
    .
    - Allah yana. da siffar "Rayuwa", dan Adam ma yana da siffar "Rayuwa".
    - Allah yana da "Qarfi", wasu halittu ma suna da "qarfi".
    - Allah yana da "Hikima", wasu halittu ma suna da "Hikima".
    - Allah yana jin qai, mutane ma suna jin qai.
    - Allah yana da yana taimako, halittu ma suna taimako. Da sauransu.
    .
    Kufadawa izala da salafawa. Karya sukeyi basasan manzon Allah s a w Kuma din Wanda yakara zagin shehunammu Dan kare akidar wannn wawayan banza su IBN timaya tsinanne makiyin allah zindikin Arne da abdulwahabun najadu da albani gunki dagutu da saura karnukan Nigeria su shot mudi da albani da gunguman wuta da maikwanon kosai da idi Dan gwaskearam sai munci uwarsa kowaye
    Wannan parfeson karyar naku da daktocin bogi karya Suke kukwaci wannan tsinanne bakin dakiki zindikin Arne awajammu wlh matsoratan banza mtsww
    Dan Allah Yan uwa masoya manzon Allah s.a.w duk inda wannan tsinannun sukayi kwamachalar maganarsu atura wannan sakon sugani Muna kira ga masoya manzon Allah s.a.w nagaskiya da suyi maudu I akan wannan bayani Dan murkushe wannan tsinanniyar bakar kazamar akidar ta izala shedanun duniya matsiyata

  • @iddizango6419
    @iddizango6419 Год назад

    Jahilen banza

  • @muhammadannayim4703
    @muhammadannayim4703 Год назад

    Jahilai