UMARNI SEASON 1 EPISODE 7

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Join this channel to get access to perks:
    / @nazir_danhajiya
    Kudannan subscribe domin cigaba da kasancewa tareda sababbin finafinan hausa da wakoki.
    ku biyomu ta Facebook
    / nazir_danhajiya
    Kubiyomu ta instagram
    / nazir_danhajiya
    kubiyomu ta twitter
    / nazir_danhajiya

Комментарии • 207

  • @DjamilaMounkaila-tv
    @DjamilaMounkaila-tv Месяц назад +26

    Allah Sarki mama daso Allah ya jikan ki ya gafartamiki Dounia Kenan 😢😢

  • @RukayyasalisuSharubutu-j1y
    @RukayyasalisuSharubutu-j1y Месяц назад +12

    Kai wannan satin Madina ta birgeni wlh😂🎉❤🎉🎉

  • @AbdoulhadiMuhammedsani
    @AbdoulhadiMuhammedsani День назад +1

    Very good

  • @UmmiHayatu
    @UmmiHayatu 7 дней назад

    Allah yabamu ikon rige iyayan miji da amana❤

  • @RabilouRabilouRabilouRabil-q2i
    @RabilouRabilouRabilouRabil-q2i Месяц назад +1

    Gaskiya kamal yayi❤ i love mom❤

  • @user-hc4ls7tk9x
    @user-hc4ls7tk9x Месяц назад +11

    Ubangiji allah ya jikan mm daso😢😢

  • @AminaShuib
    @AminaShuib Месяц назад +1

    Allah ya jikan ki mama daso

  • @RakiyaAbdulhamid-so9tj
    @RakiyaAbdulhamid-so9tj Месяц назад +8

    Su garzali akiyaye uwa bawasaba

  • @adammuhammad6880
    @adammuhammad6880 Месяц назад +5

    Allah sarki madina

  • @alkasimturaki8194
    @alkasimturaki8194 Месяц назад +5

    Gaskiya Ahmed innan sakarai ne wallahi ace mutum ba za ka iya kwatar ma matar shi yanci ba

  • @user-xs8tr6wd5q
    @user-xs8tr6wd5q Месяц назад +1

    Allah sarki Madina 😭😭wlh kina bani tausayi kiyi hakuri sirika uwa ce allah y baki karin hakuri Ahmed kayi hakuri kaima sabida uwa uwa ce allah y barmu da su ita kuma mama daso allah y jikanta da rahama alfarmar annabi Muhammad S A W

  • @SherifNajat
    @SherifNajat Месяц назад +1

    Mama daso Allah Yasa kifuta. Macha hallah ❤❤❤❤

  • @marcyexclusivetv2138
    @marcyexclusivetv2138 Месяц назад

    YAU MADINA TAYI KOKARI😂😂ALLAH ka jiqan mama daso tare da iyayenmu baki 1

  • @user-fq2po6bp4k
    @user-fq2po6bp4k Месяц назад +2

    Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @IsmoOklm-i3s
    @IsmoOklm-i3s 11 дней назад

    Yane dadama ❤

  • @Maryam_hagu_da_dama
    @Maryam_hagu_da_dama 28 дней назад

    Wayyo yaya bilal 😂😂😂😂

  • @HasanAuwalNiger
    @HasanAuwalNiger Месяц назад +3

    Masha allah

  • @samailaalmou
    @samailaalmou 14 дней назад

    ❤❤❤❤❤❤❤more

  • @salimbala2773
    @salimbala2773 Месяц назад +3

    malam idan mutum mai hakuri yafusata babu kyau

  • @user-ck2pm5di4h
    @user-ck2pm5di4h Месяц назад +1

    Welcome😮

  • @alkasimturaki8194
    @alkasimturaki8194 Месяц назад +3

    Haba wannan halin dason yayi yawa gaskiya

  • @zainababbastsauri1569
    @zainababbastsauri1569 Месяц назад

    VARY GOOD MADINA💯 ALLAH YASA DAI BA TUNANI BANE😂

  • @ZainabhassanAbbas
    @ZainabhassanAbbas Месяц назад

    Allah ya sa da gaske akai wannan Marin ba mafarki ba ne yayi kyau ❤❤❤❤❤

  • @hadizaIbrahimIbrahimhadiza
    @hadizaIbrahimIbrahimhadiza День назад

    Merci bien

  • @usmanibrahim5342
    @usmanibrahim5342 Месяц назад

    Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞

  • @user-by8cf7wp7e
    @user-by8cf7wp7e Месяц назад

    😂😂😂😂wayyo cikina gaskiya sai yanzu darak tan nan yafara biegeni dakabawa madina damar daukar mataki haba Abun yayi yawa wlh duk biyayyar da akemata batagani😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @user-of1it5bo2d
    @user-of1it5bo2d Месяц назад

    Gaskiya kam B safana Madina roll din Nan ta iya shi sosai tanada kalar tausayi, 👏 👍🥰amma hajiya tafara kai madina maqura, Allah dai kajiqan mm daso🤲

  • @MurjanatuAyuba-sf7lb
    @MurjanatuAyuba-sf7lb Месяц назад

    Kai Masha Allah

  • @rabiuhamzawali9019
    @rabiuhamzawali9019 Месяц назад

    Allah ya jiqan Mama daso
    Amma fa gsky mama daso tayi Hankali A UMARNI

  • @user-ww7zc9tv8n
    @user-ww7zc9tv8n Месяц назад

    Kaiiiiiiiiii wannan satin madinah ta birgeni wlh

  • @user-uu9of4iw8d
    @user-uu9of4iw8d Месяц назад

    Wao Kebi kabirgeni wlh ❤❤

  • @user-qq2ou2vd7t
    @user-qq2ou2vd7t Месяц назад +1

    garzali wanan hali bai yiba wllh

  • @hajaraummar26
    @hajaraummar26 Месяц назад

    Allah yjikanki mama daso amma takuran yayi yawa wlhi dondai film ne amma ba"a haka gsky

  • @amidatumouktar8950
    @amidatumouktar8950 Месяц назад +1

    Wow❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @AbubakarhamzaDkfagge
    @AbubakarhamzaDkfagge Месяц назад

    Good job 🎉🎉🎉

  • @hauwauyusuf2106
    @hauwauyusuf2106 Месяц назад

    Don Allah karkucemin marin nan mafarkine Allah ya kara basira mutane nah😂😂😂

  • @FaizaKasim-fd7ps
    @FaizaKasim-fd7ps Месяц назад +1

    Hhhhhhhh😂😂😂 yaukamm kunbiyaniii

  • @aysherummee4773
    @aysherummee4773 15 дней назад +1

    Gsky natsani kallon film dinnan sbd abinda uwar miji takeyiwa madina yawuce misali

  • @AminuAbdulrahaman-m3q
    @AminuAbdulrahaman-m3q 26 дней назад

    Uhm Dan hajiya Kenan kana wuta alaji❤❤❤❤

  • @UmmussalamaAbubakarkhaleed
    @UmmussalamaAbubakarkhaleed Месяц назад

    Maman daso Allah yasa kin huta🤲

  • @musashuaibu110
    @musashuaibu110 Месяц назад

    Is very very Good Madina

  • @ummusahal-hx8di
    @ummusahal-hx8di Месяц назад +1

    Gaskiya wanan shirin yayi kuma darasi ne amma madina ban so ba kika biyewa hajiya ya kamata ki zamo mai hakuri ki kuma taya mijinki wajan gani bai saba mata ba sanan ke kuma hajiya wanan zalince ne ba wai dan kin haife shi kike gani shima baida hakki akanki kula da matar sa ya zama dolle domin shima amana ya dauko a wani gidan Allah yasa mu dace rayuwar hasina da uwar mijinta sun burgeni shi kuma garzali miko bai san markincin wasu matan ba ne

    • @sarahsmith3112
      @sarahsmith3112 Месяц назад

      Malama duniya fa batada qashi wani lokaci mutum baya iyawa ko yaso yin hakuri

  • @UmmussalamaAbubakarkhaleed
    @UmmussalamaAbubakarkhaleed Месяц назад

    Mama daso Allah yasa kin huta🤲

  • @rashidusani
    @rashidusani Месяц назад

    ❤❤❤yayi love you

  • @babagana1gulumboMohammed
    @babagana1gulumboMohammed Месяц назад

    Masha Allah watch too London

  • @raihanaismail1048
    @raihanaismail1048 Месяц назад

    Masha Allah ❤❤❤

  • @HhHccc-oq6eh
    @HhHccc-oq6eh Месяц назад

    MAsha allah yayi

  • @SmilingCherryDumplings-pj9xb
    @SmilingCherryDumplings-pj9xb Месяц назад

    Nice one ❤❤🎉🎉

  • @Jamila2345-mc2xm
    @Jamila2345-mc2xm Месяц назад

    Gaski.yanadade.uwar.miji.😊😂😂😂

  • @DgAsd-cq3gs
    @DgAsd-cq3gs Месяц назад

    Well done madina

  • @RabiaAliBabba
    @RabiaAliBabba Месяц назад +1

    Mai ciwon sugar ce take shan lemo da ayaba chab😊😂😂

  • @user-ml1qt6sr1o
    @user-ml1qt6sr1o Месяц назад

    Allah yakara ❤ daukaka ❤❤❤❤❤

  • @MaryamUmar-kv7yj
    @MaryamUmar-kv7yj Месяц назад

    Hhhhh shifa mai hkr idan akakaishi makura babu abunda bazaiba 😂😂

  • @user-gv9tk2gs7b
    @user-gv9tk2gs7b Месяц назад

    wow masha Allah ❤

  • @user-ks3ov3cv4s
    @user-ks3ov3cv4s Месяц назад

    Dan allah kudinga abinda zaiyiyuwa manah

  • @AishaHumairah-u3b
    @AishaHumairah-u3b Месяц назад

    Ma sha Allah ❤

  • @user-ox2ni1ug7q
    @user-ox2ni1ug7q Месяц назад

    ماشاء الله شكراياحلوا❤❤❤❤❤❤

  • @user-yp7ft5ez4n
    @user-yp7ft5ez4n Месяц назад

    Masha Allah watching frm muscat oman🇴🇲🎉

  • @FaisalMuhammad-w4c
    @FaisalMuhammad-w4c Месяц назад

    Gaskiya power da aka bawa wannan matar tayi yawa

  • @UMMUSIYAMAHASSAN-ck4lg
    @UMMUSIYAMAHASSAN-ck4lg 5 дней назад

    Sadik kayi asara wlhi

  • @RayyalIbrahim
    @RayyalIbrahim Месяц назад

    Allah sarki mama daso

  • @zaharaddeenahmad2872
    @zaharaddeenahmad2872 Месяц назад

    Allah ya gafartawa mama daso

  • @abdulrahmanibrahim5787
    @abdulrahmanibrahim5787 Месяц назад

    Good job 👍

  • @user-km7gv2qs2o
    @user-km7gv2qs2o Месяц назад

    Masha Allah
    Dan hajiya film productions u are really trying
    Kudos
    I've been watching the last part for more 5m now
    Weldone keep it up 👍🏻🥳

  • @MJdj-pm3er
    @MJdj-pm3er Месяц назад +1

    Mashaallah❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 Месяц назад

    I like that ❤❤❤

  • @Husnah-qk9vr
    @Husnah-qk9vr Месяц назад +1

    Asamana hadiza kabara a matsayin daso

  • @ALIYUIBRAHIM-rz8fh
    @ALIYUIBRAHIM-rz8fh Месяц назад

    Alhamdulillah naji dadin wannan scene na karshennan😅😂😂

  • @user-lg7pp7nk5l
    @user-lg7pp7nk5l Месяц назад

    Nagodeeeee madina tunda ita batada mutunci

  • @AdboulDszggrrf
    @AdboulDszggrrf Месяц назад

    Allahyakarabasira ❤❤

  • @HiashF
    @HiashF Месяц назад

    😂😂😂 Sadiq Yace hajiya bari naje kartaje Tarataye Kanta

  • @Hawwalawal
    @Hawwalawal Месяц назад +1

    Najida dinmarinnan

  • @rukayyatabdullahi7883
    @rukayyatabdullahi7883 Месяц назад

    Rayuwa kenan ya Allah yayi miki rahama yasa aljannace makoma da dukkan musulmi baki daya 🤲😢

  • @taheersadeeya4324
    @taheersadeeya4324 Месяц назад

    Kai wannan episode yafi kowanne dadi😂 nAji dadi taso tasha maruka 😂 Allah yajikanta

  • @ummu-Al-ateeq
    @ummu-Al-ateeq Месяц назад

    Madina ta ban tausayi har nayi kwalla da ta tafi an kwace mata kaya tana kuka

  • @chefzeinab2965
    @chefzeinab2965 25 дней назад

    Allah sarki madina😢

  • @usezeenaira
    @usezeenaira Месяц назад

    Allah yajikan mama daso ammafa ta maru😅😅

  • @minatcookskitchen5043
    @minatcookskitchen5043 Месяц назад

    😂😂😂😂daidai ne ta burge ni wllh

  • @FatimaMohammed-q9f
    @FatimaMohammed-q9f Месяц назад +2

    Madina tayi abinda yake a cikin raina yau na ji dadi abin da dawo take yayi yawa. Idan Ahmed bazai iya ba dan tana mahaifiyar shi. gwara madina ta tashi tsaye ta kwatar ma kanta yanci dan ita dawo ba ma bai fiyar ta bace.

    • @mustaphamallaha5498
      @mustaphamallaha5498 Месяц назад

      Lalle ke ba matar aure bace dan ni ko fiye da haka mamana tama matata bai dace ace dan ta mareta har dan batada Kunya tarama ba

    • @abdullahitafidarukaya8267
      @abdullahitafidarukaya8267 Месяц назад +1

      taphamallaha5498 kai danallah, the thing is getting too much, in haka ake rayuwar aure, ai wallahi babu macen da zatayi aure

    • @FatimaMohammed-q9f
      @FatimaMohammed-q9f Месяц назад

      @@mustaphamallaha5498 gashi kuma na auru ya kenan

  • @AbdoulAbdoul-v5z
    @AbdoulAbdoul-v5z Месяц назад

    Wllh.garzali.miko.wawane.allah.wadaran.maili.irinnaka

  • @UMARUADO
    @UMARUADO Месяц назад +2

    ❤❤❤❤❤

  • @MohammedMohammed-lg4ou
    @MohammedMohammed-lg4ou Месяц назад +1

    Allah🎉🎉

  • @Lastbornkt
    @Lastbornkt Месяц назад

    Hhhh Masha Allah 😊😊

  • @skn663
    @skn663 Месяц назад +1

    Yayi

  • @MahamatYaro
    @MahamatYaro Месяц назад +1

    ❤❤❤❤🎉

  • @user-db8ke2rk3f
    @user-db8ke2rk3f Месяц назад

    Mashall Allah

  • @rafatibrahim8131
    @rafatibrahim8131 Месяц назад +2

    Wow I love the boldness slap 👋

  • @OusmaneCisse-on2hg
    @OusmaneCisse-on2hg Месяц назад

    Machalla ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @SafaLawan
    @SafaLawan 13 дней назад

    🎉🎉🎉❤❤❤

  • @kobrokt1114
    @kobrokt1114 Месяц назад

    الله اكبر الله يرحمها ويغفر لها داسو

  • @Muneeyyy
    @Muneeyyy Месяц назад

    Nice

  • @MamanKadija-kl5yj
    @MamanKadija-kl5yj Месяц назад +1

    MashaAllah

  • @gambomuhammed267
    @gambomuhammed267 Месяц назад

    merci beaucoup❤🎉

  • @gimbagombe
    @gimbagombe Месяц назад

    Na only God know who go replace this late hajiya daso..

  • @musaabubakaramota3177
    @musaabubakaramota3177 Месяц назад

    Daidaine madina

  • @IssaIbrahimAichabelle
    @IssaIbrahimAichabelle Месяц назад

    Sweat Heart 😂

  • @RealFayus
    @RealFayus Месяц назад

    Allah ya jiqan Saratu gidado

    • @dgdf2243
      @dgdf2243 Месяц назад

      Ameen ya rabbi

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 Месяц назад

    nifa wlh asamau sani tafi bani haushi dabatasa ansaketa ba

  • @okashaturabiuharuna3150
    @okashaturabiuharuna3150 Месяц назад

    Kinmin daidai Madina Allah yasa ba mafarki Wani yakeba.

  • @FaridaIdris-n6n
    @FaridaIdris-n6n Месяц назад +3

    Allah yajikanki mama daso