Комментарии •

  • @maazoukazza-yz9mt
    @maazoukazza-yz9mt 3 месяца назад +7

    Nato qarya kuke dunia ta san qarya kuke baku da wani qarfi a dunia

  • @SamailaIsmail388
    @SamailaIsmail388 3 месяца назад +2

    Masha allah ubangiji allah ka karawa hisba karfi da nasara murkushe masu kirarin hakkin mata, ana kashe mazaje amma basu magana

  • @HaladouAbdouguidangoge
    @HaladouAbdouguidangoge 3 месяца назад

    Dan jarida kukki yaye bada labari karya

  • @LaoualiHachimoudakaDjaniMk
    @LaoualiHachimoudakaDjaniMk 3 месяца назад

    Wai mi yasa makusantan gwamnati basujin kumyar karya ministan nageriya kuji tsoron Allah

  • @Yolatoptv1
    @Yolatoptv1 3 месяца назад

    Bakada war haka

  • @HassanYaro-y7r
    @HassanYaro-y7r 3 месяца назад

    Bonjour

  • @IbrahimYunusaAbdullahi
    @IbrahimYunusaAbdullahi 3 месяца назад

    Allah ubangiji yace to Nageriya daga hannun yan sari

  • @SUMARTVChannel
    @SUMARTVChannel 3 месяца назад

    Kajifa iya mutanenda rushia takashe duk turai hummasacha ammabada batun mutanen gaza da'akekashewa kullum inshallah duksai puttin yaci ubansu

  • @NasuruNasko
    @NasuruNasko 3 месяца назад +1

    NATO makaryata mayaudara azzalummai insha Allah karshenku yazo,

  • @NasuruNasko
    @NasuruNasko 3 месяца назад

    Wlh badaru kaji tsoron Allah,kafitadda siyasa game da lamarin tsaro,zamfara naneman jamian tsaro amma kahana don Yana PDP,to kasanifa watarana bakaibane sai labari kuma zaka gayawa Allah shugabancin dakayi

  • @yahayaabdullahibolaro
    @yahayaabdullahibolaro 3 месяца назад

    Meke faruwa ne yau BBC

  • @KAGADAMAXTV
    @KAGADAMAXTV 3 месяца назад

    Karyane kuji tsoron allah gadayan ku zakumutu da sherye shiryenku na banza kunata hada mlabaran karya da gaskiya kuna fadawa mutane