Ya Allah Ya tabbatar da mu bisa Shiryar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama. A dai tsaya kan koyarwar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama.
@@abdoukarimoumoussadjermaya5223 kawomin mutum daya Wanda Sheikh Muhammad auwal Albani ya kafirta ko Kuma Wanda Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya kafirta please
Malam wannan guluyi ne kataba jin su imam malik ko wani tabii cikin salaf yana cika baki acikin lamari na lahira ko sahabbai da annabi yayi masu alkawarin aljanna a duniya basa yin irin wannan zantuka Abunda bayin Allah waliyai suke shine kwadayi rahma davtsoron azaba
Kai jama'a, Allah de yashirya Allah fa yace, wala tuzakku anfusakum. Dan Allah malam karka maida kowa mahaukaci mana. Hatta Sahabbai da tabi'ai da tabi'uttabi'in basa fitowa su nunacewa su 'yan Aljannane kokuma sununa su sunada wani babban matsayi aranar alkiyamah. Taya shi shehu Tijjani zaiyi kuma kuce kar ayi masa Raddi.
Hahahah malam Albani ya wuce da sanin ka kaji Koh Ni wallahi dariya ma kabani ai dakamai raddi lokacin da yanada Rai Amma da yake badan ALLAH ake da'awar ba Sunnah sak
Masha Allah, muna addu'ar Allah Ya gafarta wa Sheikh Albaniy, Allah Ya jiƙan sa kuma Yasa aljanna ce makomarsa. Sun ɗora wannan video dan tozarta Sheikh Albaniy, amma maimakon su ga abinda suke so sai gashi mafi yawancin masu comments suna yi wa Sheikh Albaniy addu'a saboda gamsuwa da abinda ya faɗa.
Allah ya jikan malam albani zaria kuma yasa aljannar firdausi ce makomarsa, muna masu gadiya ga Allah daya azurtamu da malamai Irin su Albani da sheikh ja'afar a nageria Kuma Allah yakai haske cikin kabarin babanmu sheikh Abubakar gumi
Gaskiya malam prop kanada son zuciya Kamar Kai saboda son zuciya zakakirda shekh Albany da jahili makari kakai cikakken maison zuciya wllh kanada hassada Amma Allah ya shiryeka amen.
a gaskiya wannan maganar be kamata ba manzo Allah shine mai ceto amma shehu shima ta kansa yake kaga inayin tijiniya amma wannan maganar gaskiya toh Allah ya kyauta
Hmmm to ko da za a dauko ibn taimiya da abdulwahab Al najadi ka hada da albani farko da na yanzu Basu kama kafar prof ba kune jahilan masu bin Dan taimiya Ido rufe Annabi s a w)ya fada ibn taimiya ya fada ku watsar da ta manzon Allah ku dauki da Dan najadiu
MashaAllah barakAllahu fiika ya Sheikh Almaqari
MASHA ALLAH
Pro Makari
Ya Allah Ya tabbatar da mu bisa Shiryar Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama.
A dai tsaya kan koyarwar Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama.
ALLAH yajikan Sheikh Albani Zaria da sheikh ja'afar kano
Ba ameen ba
@@abdoukarimoumoussadjermaya5223 meye hujjar ka na fadin Haka anya ka fahimta abinda nake nufi kuwa?
Domin suna kafirta da musulumai
@@abdoukarimoumoussadjermaya5223 kawomin mutum daya Wanda Sheikh Muhammad auwal Albani ya kafirta ko Kuma Wanda Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ya kafirta please
@@abdulkarimlawal8150 Va.
Allah ya jikan Albany zariya
Allah yajikan sheikh albani zaria abu abdurahaman wawa saidai yayi hauwshi
Masha ALLAH
Allah ya kara lafiya da imani da nisan kuana maulana shek maqary
ALHAMDULLILLAH,
ALLAH kara kusanci
Mungode Prof
Mona godiya GA Allah Allah yakarama malan lapiya
Wallahi karyane tijjani banza
Amma kai fajiri ne dabba wawa jaki alade dan iska kafiri
Toshin shi shehu Tijjani ya akai yasani cewa shi zai tashi akan mubarin haske
Shin shi yasan gaibu ne ko yanada tabbaci Allah ya karbi ibadunsa
Ka koma kasake jin raddin da kyau zakaji yanda akayi yasani.
Malam wannan guluyi ne kataba jin su imam malik ko wani tabii cikin salaf yana cika baki acikin lamari na lahira ko sahabbai da annabi yayi masu alkawarin aljanna a duniya basa yin irin wannan zantuka
Abunda bayin Allah waliyai suke shine kwadayi rahma davtsoron azaba
@@meyoutv9385 Go and listing to this voice of Prof maqari please.
Amma ko kunsan dacewa Allah yace Mudaina tsarkake kawunanmu
Kaine Mai kokonto Akan ubangijinka
Masha Allah
Kai jama'a, Allah de yashirya
Allah fa yace, wala tuzakku anfusakum.
Dan Allah malam karka maida kowa mahaukaci mana.
Hatta Sahabbai da tabi'ai da tabi'uttabi'in basa fitowa su nunacewa su 'yan Aljannane kokuma sununa su sunada wani babban matsayi aranar alkiyamah.
Taya shi shehu Tijjani zaiyi kuma kuce kar ayi masa Raddi.
Malam ka koma kasake saurara daga farko.
Gass kiyane may lana kafur ta mutum kai tsaye ba adal cibane
Lallai akwai sakarkaru a duniya
Karyar banza tijjani wofi wallahi karya yake
Allah ya kara lafiya maulana
Amma Kai Ibrahim maqari Prof ne na maqaryata
Hi
Welcome, how are you. How can we Help
Hahahah malam Albani ya wuce da sanin ka kaji Koh Ni wallahi dariya ma kabani ai dakamai raddi lokacin da yanada Rai Amma da yake badan ALLAH ake da'awar ba Sunnah sak
Kasake jin raddin da kyau malam.
@@globalsufismtv nikoh naji dakyau Amma wannan mutumin Hassada ce kawai azuciyar shi yayi fatan yayi kyakykyawan karshe irin nashima shima wani abune
Masha Allah, muna addu'ar Allah Ya gafarta wa Sheikh Albaniy, Allah Ya jiƙan sa kuma Yasa aljanna ce makomarsa.
Sun ɗora wannan video dan tozarta Sheikh Albaniy, amma maimakon su ga abinda suke so sai gashi mafi yawancin masu comments suna yi wa Sheikh Albaniy addu'a saboda gamsuwa da abinda ya faɗa.
Allah ya jikan malam albani zaria kuma yasa aljannar firdausi ce makomarsa, muna masu gadiya ga Allah daya azurtamu da malamai Irin su Albani da sheikh ja'afar a nageria Kuma Allah yakai haske cikin kabarin babanmu sheikh Abubakar gumi
Ameen ya rabbi
Haba yau she kuna shugabantar Al umma zaku ringa fadar son zuciyar ku malam
Gaskiya munagodiya ga Allah dayabamu irin su Auwal Anbani Zaria, damin samun irinsu a Nigerian Yana da wahala,.
Allah karaba mu da sonrai wajen magana😐
Haka Daku Mutu Da Haushin Ahlussunah
هدانا الله جميعا!!!!!
A ina ya fadi? Mufa ba jahilainebafa!
Kaima PROF. MAKARI WAUTAN KANE YASA KAYI WANNAN FAHIMTAR.
Rankadada ai saida ya kunna Inda yafada kafin ya fara yimasa raddi. Ya kamata kasake ji daga farko.
Ai wanan maganar kafin albani ya zama mushe ne ai proff ya fada masa gaskia
Ni banji sunan tijani ba?
Wallahi da izala gara corona barous
Coronavirus, corona baros baa
Muma tijjaniyyawane wannan magana ta Sheikh makari karya ce kayarda kawai dan uwa.
Yan darika sai kamekame
Darika da Kame kame kuma.
Gaskiya malam prop kanada son zuciya Kamar Kai saboda son zuciya zakakirda shekh Albany da jahili makari kakai cikakken maison zuciya wllh kanada hassada Amma Allah ya shiryeka amen.
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Amma dai anji kunya proff
Nifa bana saka makari acikin malamai. . Kawai ana ce masa Prof ne amma wlh na karya ne
jahilcin ka ya fito
Allah ko danafsi yakamata kafadi ba tinaninka ba
Malam makari hasada ce kawai azuciyar ka
Hassada kuma ma haddacin buhari da Muslim mahaddacin kur ani masanin luggan larabci sannan babban limami nakasa. Menene yarage kuma. Burinsa shine adaina halaka bayin allah.
@@globalsufismtv hakane Allah Rabamu da izala ameen. Wallahi da izala gara corona barous
Malamai Dan Allah ku daina manta zaku koma ga Allah son zuciyar mutum to Allah yy Muna. Kkwan karche
waiku wahabiyawa baku iyayin comments sai nazagi, Allah yashiryeku.
Lallai Kai bakaramin jahilineba kaje kayi karatu nagaskiya bana son zuciyba
a gaskiya wannan maganar be kamata ba manzo Allah shine mai ceto amma shehu shima ta kansa yake kaga inayin tijiniya amma wannan maganar gaskiya toh Allah ya kyauta
Kisake komawa kiji daga farko zuwa karshe.
اللهم إهدناالصرٰط المستقيم
Toh malama baki jin ba say day yaja hadisi
Kinada gaskiya Allah yasa mudace
Tamdijam ammafa Kai bakarim jahilinineba in na kaje Kai karatu
Hmmm to ko da za a dauko ibn taimiya da abdulwahab Al najadi ka hada da albani farko da na yanzu Basu kama kafar prof ba kune jahilan masu bin Dan taimiya Ido rufe Annabi s a w)ya fada ibn taimiya ya fada ku watsar da ta manzon Allah ku dauki da Dan najadiu
Albanin zaria yafikarfinka frog