Labaran RFI Hausa na ƙarfe 5 agogon Najeriya 23/09/2024 • RFI Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024
  • Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta lashe zaɓen gwamnan jihar Edo, amma jam'iyyar PDP ta yi watsi da sakamakon. Kimanin mutane dubu 30 sun kamu da cutar Kyandar Biri a nahiyar Afrika. Isra'ila ta kashe sama da mutane 270 a wani hari da ta kaddamar a Lebanon

Комментарии •