FASSARAR MAFARKIN YARINYA
HTML-код
- Опубликовано: 20 окт 2024
- #mubarakeey_tv #zoolwsh #zool_wsh #Bushkiddo #Arewa24 #kwana_casa_in #hausatop #sabon_comedy #HowToEarnMoneyOnline #howtomakemoneyonline #waka #karatu #Nationcup #Egypt #Facebook #password #zacking #kannywood #kannywoodcelebrities #Arewa24 #hausa #siyasa #koyon #kashe #ayatullahi_tage #mazajene #chizo_1_Germany #aliwrtwork #AdamAzango #arewa #jaruma_empire #dj_ab #alhanislam #oscar #barakina #bakori_tv #izzarso #sakonso #jiminahtv #latesthausafilm #lawanahmad #alinuhu #awa24 #arewa24 #basarakiyaTv #tsakargida #adamazango #mazaje #Aliartwork #Nishadizallah #ScleverTv #Nishadi24 #AyatullahiTage #Sclever #RayuwarmasoyaTv #hausatrending1000 #hausatrending500https #KannywoodOnNetflix#AdoGwanja#SakonSoEpisode#AdamAZango2020#TopHausaTv#HausaTop#HausaTopChannel#TsakarGida#TasharTsakarGida#LimaminTsakarGida#ArewaTopTv#AdamZango#TopArewaTv#ArewaTvTop#HausaMusic#GidanBadamasi#HausaTop#HausaBest#HausaBestTv#DadinKowaWasafaringirki#Labarina#KwanaCasain#DanfulaninDadinkowa#BestHausaMusic#MazajeNe#MazajeComedy#HamisuBreaker#TeamHamisuBreaker#HamisuBreakerAlbum#Album2020#HausaFilm#HausaFilmTv #AbbaCSaleAlgaitabDubStudioInterview#FassararAlgaita#AlgaitabDubStudio#BasarakiyaTv#SarauniyaTv#SarauniyarArewa#YarArewaTv#ArewaTv#AmartEntertaiment#Amart#HausaFilm#GarzaliMiko#WakokinGarzaliMiko#NazifiAsnanic#NazifiAsnanicAlbum#HadizaGabon#FatiWasha#MaryamYahaya#MaryamBooth#MaryamBoss#Yankannywood#Kannywood#HausaFilm#Mu #Sirrinkannywood #SohaliittaEpisode #RayuwarMasoya #Masoya24TV #TasharAlUmma #MuneeratAbdussalam #MaiGariTV #AdonGari #AdonGariTV #1kcreators #10kcreators #100kcreators #MazajeNe #SoHalittaEpisode7 #RayuwarMasoyaEpisodes11 #MasoyaTV #RayuwarHausawa #WhiteStarTV #AdamDorayi #YusufDirecter #MazajeNeComedy #MazajeNe2020 #AyatullahiTage #AyatullahiTageComedy #AyatullahiTage2020 #Bushkiddo2020 #BushkiddoComedy #ArewaKutashi#RahamaSadau#Kannywood#Asirinsu#Sirrinsu#Subscribe#BasarakiyaTv#AbbaCSaleAlgaitabDubStudio#DalaBest#MubarakeeyTv#HausaEpisode#AliNuhu;#AdamAZango#JarumaEmpire#SoDanginMutuwa#AmartEntertainment#ArewaMedium#Arewakutashi#EmpireHausaTv#TasharHausaTv#YarArewaTv#LabariNa#Arewa24Channel#DuniyarMasoya#ComedyInterview
Muna godiya
Allah ya biya ka wallahi haka ne
Allah ya tabbata muna
Don Allah inason nomba shehi
Muna godiya 👍👍👍
Masha Allah Allah yasaka da alkairi malam 👍👍👍👍👍
AMEEN SUMMA AMEEN
Allah yasaka da alkairi mlm
AMEEN
Assalamu Alaikum Malam muna Godiya sosai da Kokari Allah ya taimaka Ameen, nayi mafarkin Yarin ya amma su 2neh kyawawa sosai fah amafarkin sai ya zamo yaran kanwatace dama kanwata din tana da Aure kuma har da Yara daya mace daya 1 namiji Amma amafarkin sai naga sun kara kyau sosai. Kuma ina rike da dayan ahannu dayan kuma tana tsaye ina kallonta gwanin burgewa, Nagode Malam.
Salam alaikum malan nayi mafarki yarinya mai chekara 10 muna wasa da ita sai dei ni inada aure malan
Mungode chehu
Allah ya qara ilimi Mai albarka mlm
AMEEN
Malam nai mafarkin yarinya naganta tanacin koko saina dauketa ta bani kokon naci inkuma bazawara ce nagode
Asalama aleku malan mafarkin ijijiya narauwa
Slm mln nayi mafarkin yayata tahaifi tagwaye agabana, Amma bansaniba mazane ko Mata Dan Allah afassaran
Mungode mlm nayi mafarkin naga balarabiya mace tana tareda wata yarinya itama balarabiya ce karamar zatai shekara goma haka
Assalamu alaikum mallam muna godiya sosai naye mafarki na rungume yarinya kyakkawa a kafadata muna tafiya yarinya karama kamar yer shakara 4 to 5
Kanemeni ta whstapp no 08103337187
Malam bayan gasuwa da fatan alkairi ina d'à tabaya na ji mafarkin ina fida sarde ga gafata nafitarda shi ajikin ya tsiyata
Munagodiya mallam
YAUWA NIMA NAGODE
Masha Allah