malam lauya Allah ya biyaka sbd duk mai gaskiya ya na tareda Allah bazaka tagba tabeewa ba in sha allahu sai kachi gaba kuma sai kasha ruwa uwar yaro zata sha
Allah ya ya waita irrunku akasar ameen ,ku Taimaka akashi Kara a kwatun duniya Mana, tunda nakasa ya saiyaisu, sunzama kannikan farauta rayikan talakawa a kasa
Lauya bansan sunan kaba amma Allah yayi maka albarka Allah yaƙaramaka lfy da zama lfy Sannan bulama bukarti kaima bazan barkaba inaroƙon Allah yanunama gaskiya yabaka ikon binta ya kuma nuna maka ƙarya yabaka ikon barinta wllh nasan Kanada ƙoƙari wajen faɗamana gaskiya amma nasan ɗan adam ajizine anayimuku fatan alkhairi
Ya Allah wannan lauyan Allah ka daukaka darajansa kakuma albarkaci rayuwasa Amma su chief of army Allah ka tsinemusu wadda anbasu kudi sun boye gaski ya Allah ka kifar da al, ammuransa ya Allah ka kifar dashi ya Allah ka yayi mutuwan walakanci
Bulama bukarti ilimin ka bai amfane kaba ko kaima bulama anbaka wani cinhanci ne shiyasa kake kare rashi gaskiya to karka manta munada masu ilimi fa bazaka zomana da jahilci, bulama kayi hankali ko tahaura kanka kaima kataba
A'a dan uwana muyi hakuri mubi a sannu BULAMA mutum ne me kishin Nigeria kuma nasan duk abunda ya fada bawai son zuciya yasa ya fada ba saidai domin guje mana fadawa wata matsalar
Wallahi tsakaninmu dasu tunibu sai mun tsaya agaban unangijin sammai bakwai da kassai bakwai shine kawai za a warwaremana matsalatmu dasu saboda haka nidai da iyalaina nacemuku allah yaa isa ban yafemuku hakkokina nakankuba shugabannin Nigeria gaba daya duk wanda hakkokinmu suke kansu kuji dakyau wallahi banyafemukuba
Ashe wannan bulaman dakikine banza tsinanne saboda gwamnatin tarayya sun biyaka kudi shine kake maganar kisa to kasa gwamnatin Nigeriya suka shemu mudai muna kira da Vladimir Putin da ya shigo Nigeriya yakawo mana dauki munsan sauki yana wajen Allah Amma muna rokon Rasha ta shigo Nigeriya
A well stated statement
Masha Allah dama a Nigeria muda sauran lauyoyi irinku to Allah ya jiqan iyayenka
Ameen
Ameen thumma ameen
Allah Yasaka Makada Alkhairi
Barista Allah Yasa Bulama Yaji Wannan
Allah yakara ilimi da basiru lauya,Amma bukari kabani mamaki
Ameen
Wllh munarokon Allah yakaramaka basira lauya munayimaka fatan Alkairi
Ameen
Masha Allah barista kibanna muna alfahari da godiya da samun ire_irenku akasarnan.Allah yyi muna jagora ya kawo muna sauki akasarmu Nigeria
Muna goyan banay layyan nan sosai Allah y karamasa lfy muna gdy
Yayi yayi
Macha ALLAH
Mutum
Maigasikiya
ALLAH salad ALLAH hairi
A well educated lawyer.god bless you
Amin
😅 😅jm😅 😅😅 mk0.😅
😅
Mml. M. 0
V😢u😢l😢😮😮p
P p😢😢😅 9l😅 l y0 3:34 0 m9 ppy. 😅
9 yo.oymymoooomu😅m😅yomummmmmymmmmommmmm😅m😅😅y😅lymo😅 o😅oo 😅oool99oy
M😂m😂😂m😂😂😂m😂
Gaskiyane Allah ya sakada Alkhairi
Dan Allah afada min sunan wannan Barest Mai Magana
God bless this barrister
Gaskiyane wannana lauyan allah yakara basirah
Allah yadafamaka yay ma jagoranci cikin lamuranka Allah ya wucemaka gaba saboda annabi Muhammad S.A W
Ameen
Masha Allah, dama akwai lauyoyi irin ku masu gaskiya a nigeria?to Allah ya maka lfy da nisan kwana ❤❤❤
Ameen ya Rabbi
Wow my God bless you fluently educated
👍👍👍
Allah yakarama nlsansankwana darayuwa Mai,albarka Allahyasa yagama,daDuniya lafiya. Allayabaka sa,arrayu yabakasa,aar mutuwa
👍👍
❤ Allah ya qara Maka basira da karama da fasaha alfarman annabi da alquran amen ya hayyu yaqayumu
Wannan gaskiya ne Allah y taimakeka Barrs
Thanks again Prof
👍👍👍
Allah ya maka albarka lauya Allah ya taimakeka kamin daidai
Ameen
Alhamdu lillah mungode da irin gudummawar da kabamu Allah yakara basir
Ameen
Truth from a man of truth God bless you
👍👍👍
Allah yasakamaka da alkhairi yakarama basira
Masha Allah Allah ya yawaitamana irinku masu gano gaskiyar lamari da fadar gaskiya batare da San zuciyaba a Nigeria.
Ameen
Baifikarfin kotun Allah ba munkai karanshi kotun Allah ubangiji don alhaiyyu alkaiyyum ubangiji kayimana maganin tunubu da yan,majalisunsa ameen 👏👏👏
Am happy to this man ❤❤❤
Ameen
Me too wallahi
Well educated lawyer 👍.
Rasha 🇷🇺 Nigeria 🇳🇬
We need help from world leaders please😢😢😢.
God bless you Sir ♥️🙏.
I have learnt something.
God go blessing you dan fari👍
malam lauya Allah ya biyaka sbd duk mai gaskiya ya na tareda Allah bazaka tagba tabeewa ba in sha allahu sai kachi gaba kuma sai kasha ruwa uwar yaro zata sha
Gaskiya Allah yakawomana rasha a nigeria
Macha allah Magana ka tayi dadi
Very good God bless you Masha allahu kairan
Allah ya ya waita irrunku akasar ameen ,ku Taimaka akashi Kara a kwatun duniya Mana, tunda nakasa ya saiyaisu, sunzama kannikan farauta rayikan talakawa a kasa
Allah yakara basira
Ameen
Gaskiyane oga allah yataimaka kabirgeni wlh
God bless you this lawyer May allah bless you
👍
I salute you my brother God bless you and your family Oga me
👍👍
Well educated lawyer
👍👍
Allah yakarama daukaka barrister stand for us
Ameen
Allah yakareka Kuma Dan Allah kacigabadawayarmanadakai
👍👍
masha Allah kaibaka sayuba kenan
Allah ya saka muku da alheri ❤
Ameen
Allah yasaka da alheri megirma lauyar Allah yemaka girma bisa girma
Ameen
Wallahi rashin sanin inci babbar matsala ce a afrika😭😭😭
Allah ya saka da alkhairi
This is the true lawyer god bless
Gaskiyane Allah yah kyauta
Allah yasaka da alkairi
Ameen
Allah ya saka da alheri ❤❤❤❤
Ameen ya Rabbi
Ma sha Allah
Allah Ya kara daukaka ❤
Ameen ya Rabbi
#history001
Lauya bansan sunan kaba amma Allah yayi maka albarka Allah yaƙaramaka lfy da zama lfy
Sannan bulama bukarti kaima bazan barkaba inaroƙon Allah yanunama gaskiya yabaka ikon binta ya kuma nuna maka ƙarya yabaka ikon barinta wllh nasan Kanada ƙoƙari wajen faɗamana gaskiya amma nasan ɗan adam ajizine anayimuku fatan alkhairi
Ya Allah wannan lauyan Allah ka daukaka darajansa kakuma albarkaci rayuwasa Amma su chief of army Allah ka tsinemusu wadda anbasu kudi sun boye gaski ya Allah ka kifar da al, ammuransa ya Allah ka kifar dashi ya Allah ka yayi mutuwan walakanci
Ameen
Allah yasaka maka da Alkhairi
Allah ya Saka da al kairi Allah ya temaka maka Allah ya temaka maka
allah yakawu karshen wanan masifar😭😭😭
Masha Allah Allah yabi ya ka
Wannan futaccen lauyane allah yasaka ma
Ameen
That is good barrister
MASHA ALLAH MUN JONE
👍👍👍
Allah ka iyamana rabbana bazaamu iba
She
Allah ya karama ilimi kuma ya taimakeka akan aikinka
Allah ya Kara basira
Allah yakarama lafiya
Fadin gaskiya yafi mugunya yunwa
👍👍
Fadin gaskia Yafi mugunyar sallah ake cewa😂
halan yinwa kakeji a lokacin
Allah saka da alkairi
Good bless you sir
ALLAH sa kama ALLAH sa kafihaka mungodema kasan damuwan talakawa Ashe bamuyi laifiba daga tutan rasha mungode da karbomana hakkinmu
👍👍
Thank you barista
Truth from a man of truth God bless you😲🤫🤐🥵
Bulama bukarti ilimin ka bai amfane kaba ko kaima bulama anbaka wani cinhanci ne shiyasa kake kare rashi gaskiya to karka manta munada masu ilimi fa bazaka zomana da jahilci, bulama kayi hankali ko tahaura kanka kaima kataba
Gaskiya to daiyanzu cinhanci ba malam ba....
A'a dan uwana muyi hakuri mubi a sannu BULAMA mutum ne me kishin Nigeria kuma nasan duk abunda ya fada bawai son zuciya yasa ya fada ba saidai domin guje mana fadawa wata matsalar
Bulama bukkarti karatun ka ba shida amfani
Allah yasa mudace
@@aliyucisse259 to me zaisa bazai fadi gaskiya ba ,inyaso daga baya sai yabada shawara ?
True gd bless you 👍
Allah ya saka da Alhen ❤❤❤❤❤
Ameen
Allah yakaralafiya
The Allah bless you good lawyer
Masha Allah
Daga tutar Russia 🇷🇺🇷🇺 yanzu aka fara
🤔
Allah yasaka malam
Gaskiya ka burgeni wllh bulama wannan yafika sanin doka wllh 😂
Allah ya maka Albarka
Ameen ya Rabbi
Good sir 👏 👌 👍 🙏 🙌 💪
Nagode barister Allah kara bassira
😮😮😮😮
Intelligent lawyer!
Anamamutuwar
My god bless you sir
Ameen
Gaskiya ne Nigeria naneman dauki ta kasar rasha Allah yasa yasa yasa hannusa cikin
Allah yayi maka albarka
Djazakallahu kairan
Bukarti bulama wawane besan incinshi
Besan incinshi ba
Dan amutun demokradia ne bawan turawa@@-da37mu
Allah Kara yilimi
God bless you
Allah is bless you
Thank you
Allah yabamu lafiya da abinda lafiya zatachi
Masha allah❤❤❤
Wallahi tsakaninmu dasu tunibu sai mun tsaya agaban unangijin sammai bakwai da kassai bakwai shine kawai za a warwaremana matsalatmu dasu saboda haka nidai da iyalaina nacemuku allah yaa isa ban yafemuku hakkokina nakankuba shugabannin Nigeria gaba daya duk wanda hakkokinmu suke kansu kuji dakyau wallahi banyafemukuba
Yes mr law
Ashe wannan bulaman dakikine banza tsinanne saboda gwamnatin tarayya sun biyaka kudi shine kake maganar kisa to kasa gwamnatin Nigeriya suka shemu mudai muna kira da Vladimir Putin da ya shigo Nigeriya yakawo mana dauki munsan sauki yana wajen Allah Amma muna rokon Rasha ta shigo Nigeriya
Munayika lawyer, Allah yakara wa iyaye daraja.
Malam Gulama ashe kai babban Jaki ne, dabba kawai. Sojan baka.