Takaddamar Niger🇳🇪Da Nigeria🇳🇬Yanzu Yanzu Farfesa Usman Yusuf Yayi Wani Muhimmin kira Ga Al"umma🇳🇪🇳🇬

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 янв 2025

Комментарии • 12

  • @JosephMoses-c1c
    @JosephMoses-c1c 15 дней назад

    Arewa kasarhausa ce

  • @MasaoudouHamissou
    @MasaoudouHamissou 15 дней назад

    Bamu so

  • @mourtalaissiaka6556
    @mourtalaissiaka6556 15 дней назад

    Duk Abinda Ya sami Shashasha Rarara shi yaja ma kansa

  • @SaniNasir-h7t
    @SaniNasir-h7t 13 дней назад

    Wlh ku muna fikaine kunji kunya wlh allah wadaranku

  • @ZaidouHaruna
    @ZaidouHaruna 15 дней назад

    🇳🇬🇨🇵❌️👈

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 13 дней назад

    Da shugaban nijer bayi wannan maganaba da basan dalilin kisan talakawarba kuma damo yan najeria da bamusa masu ta addanciba aka yaryamu aka qyuce mana dokiya anar kashemu allah ya isa

  • @NazirsaniNLN
    @NazirsaniNLN 15 дней назад +1

    Zaradin mu nigar munada cikinka karka mance 🤒

  • @UssimanYahaya
    @UssimanYahaya 12 дней назад

    bazaka jamasa kunneba a rarara wai harma hakuri kake bashi in fasa wakar uwarsa karuwace

  • @AnafiDialloAboubakar
    @AnafiDialloAboubakar 15 дней назад

    watoh professor ya na nufin, général tchiani ya yi shuru a kashe mutanen arewa da na Niger 🇳🇪, shi ne diplomatie, Anya adilai na da saura a Nigeria koi?

    • @AdamYau-g7j
      @AdamYau-g7j 13 дней назад

      Tsabar jahilci ne kawai

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 13 дней назад

    Tinda ankira ku anyi bincike tare daku kunki yin komai to me zai hana shi tiani ya bayyanawa kowa domin musan inda muka dosa musan kuma irin zaman da zamuyi da shugabannin ? Kenan kaga kune baku san diplomatia ba , baku iyata ba