na godewa Allah, daga farko har na ɗauka ba zaku dawo ba har zan bada cigiya a temaka a ƙarasa mana shi, ashe kuna can kuna kyakkyawan shiri. A gaishe ka da ƙoƙari Shaba.
Amma pls wata 'yar shawara da zan bayar, a daina bari ana taɓa juna mace da namiji ko don saboda al'adarmu ta hausa ta fito sosai Kasancewar ba a san mu da haka ba. ina fatan za a karɓi shawarata. Allah ya yi jagora.

Masha Allah muna godiya muna jiranku
Inshaallah
Ma shaa Allah akwai kallo mugyara zama
Mashallah allah ya kara bsira
Amin
Amma pls wata 'yar shawara da zan bayar, a daina bari ana taɓa juna mace da namiji ko don saboda al'adarmu ta hausa ta fito sosai Kasancewar ba a san mu da haka ba. ina fatan za a karɓi shawarata. Allah ya yi jagora.
This is new idea wlh nice work
Masha Allah
Alhamdulillah
Nice trailer yaushe zaifito keep the Goodwork.thumbs up
Very soon
Kaf hausa film babu kamar wannan shaba kayi kokari
Ina godiya sosai
Love Takoma lulu
😂😂😂😂
Can't wait ❤❤
Yes
🤣🤣🤣 gsky akwai kallo
Kwarai kuwa
Yaushe za a dawo?
The trailer should contain the release date
Coming very soon inshaallah
Masha Allah