Kaji tsoron Allah kasan wani irin title zaka dunga saka wa video din ka, kada neman viewers yasa kadunga misleading mutane. This your title is far away from what Shaykh Albani RH is saying. Allah ya baka ikon gyarawa
Ameen, Amma Bancema Albaniy ne ya fada ba amma idan ka saurari vedio zakaji yana fada cewa da Dr Ahmad ya bude Da'awa cewa suke Dr. Ya karfirta a yanka shi. Amma ka kuma kasake sauraron vedio
@@ibeeassalafiy Kadauki gyaran da na maka, bai kamta kayi title irin wanann ba saboda mutane ba lalle su kyauta ta maka zato ba. Na saurari karatun longtime ago nasan ba Shaykh Albani bane ya fadi. Allah ya gyara ayyukan baki daya!
Allah swt ya gafartawa Mallam Albani
Ameen ya hayyu ya qayyum
Ma sha Allah thanks malam
🙏🙏🙏
Allah ya jikan malam Albany Zaria.
Ameen ya hayyu ya qayyum
Allahu Akbar mazan kwarai
Ameen ya hayyu ya qayyum 🙏
Ka chanza title dinnan,
Miya faru dashi tittle din??
@@ibeeassalafiy saboda wasu zasu iya tunanin title din Kai ba yadda ka nufa ba.
Basai kunyi click bait ba kafin mukalle videos dinku! Wannan title gaskia ku gyara Dan Allah!
Ka saurari vedio ne??
Kaji tsoron Allah kasan wani irin title zaka dunga saka wa video din ka, kada neman viewers yasa kadunga misleading mutane.
This your title is far away from what Shaykh Albani RH is saying. Allah ya baka ikon gyarawa
Ameen, Amma Bancema Albaniy ne ya fada ba amma idan ka saurari vedio zakaji yana fada cewa da Dr Ahmad ya bude Da'awa cewa suke Dr. Ya karfirta a yanka shi.
Amma ka kuma kasake sauraron vedio
@@ibeeassalafiy Kadauki gyaran da na maka, bai kamta kayi title irin wanann ba saboda mutane ba lalle su kyauta ta maka zato ba.
Na saurari karatun longtime ago nasan ba Shaykh Albani bane ya fadi. Allah ya gyara ayyukan baki daya!
Wannan albann maqaryacine
Karyar mi yayi??
Wait karatunsa Dr Ahmad take saurara kafin yazo yayi nashi