Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo • RFI Hausa

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • A cikin shirin na karfe 5 agogon Najeriya da Nijar, za ku ji yadda kasashen duniya suka fusata tare da gudanar da jerin zanga-zanga sakamakon Isra'ila ta kaddamar da wani kazamin hari kan asibitin Ahli Arab da ke Zirin Gaza, wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane sama da 500, a daidai lokacin da shugaban Amurka Joe Biden ya jaddada goyon bayansa ga Isra'ila. Ku shiga cikin bidiyon don kallon shirin har karshe.

Комментарии • 1