RIGA ARO3&4 LATEST HAUSA FILM With ENGLISH SUBTITLE A True Life Story

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 8 сен 2024
  • Latest Hausa Film 2018, please SUBSCRIBE!
    --
    #LatestHausaFilm #HausaMovies #MdEnt #HausaFilm #HausaTrailers #HausaMovies2018 #BestHausaFilm #BestHausaTrailers #MentaMusic #Hausa #Arewa

Комментарии • 234

  • @sfrumasoyiyarannabisawgdyf4382
    @sfrumasoyiyarannabisawgdyf4382 5 лет назад +5

    Allahu akubar dukkan wanda yakeyiwa wani hassada incha Allah komai nachi Allah zawargaza Allah kasa muga bayan magiyammu basu suga bayammuba dukkkan wanda yake fama akan yagullawa wani magun Abu ya Allah 🤲kamayarmasa daniyarsa ya Allah kachiryamu chiri na har abada Ameen

  • @rukayyahassanadam2483
    @rukayyahassanadam2483 5 лет назад +7

    Masha Allah tabarakallah gaskiyya films yayi kyau sosai Allah yarabamu da hassada 😭😭😭Allah yabimaka hakkinka

  • @mardahfauzil1084
    @mardahfauzil1084 5 лет назад +4

    Allah shike daukaka wa bamutum ba film yayi sosai godiya muke saka mako sai shi Allah wannan shine tarihin nura M inuwa.

  • @rukayyaadam3343
    @rukayyaadam3343 5 лет назад +8

    Bakwa yin film din banza Abnur,Ma shaa Allah 😍😍

  • @Adam-mj8nn
    @Adam-mj8nn 5 лет назад +3

    Allah ya yasa kaffarani Nura gaskiya ina son wakokin ka Allah yakara basira

  • @saudatumuhammad2415
    @saudatumuhammad2415 5 лет назад +1

    Masha Allahu. Allah ya saka maka Nura. kuma tabbas nuniya rigar aroce. Allah ya taimaka mana.

  • @gambosouaibou342
    @gambosouaibou342 5 лет назад +5

    Godiya mara adadi Allah yasaka da alhairi rigar aro ya shiryu 🤗❤❤❤❤❤❤

  • @hauwaubello6298
    @hauwaubello6298 5 лет назад +4

    Masha Allah Allah ykara basira yyi jagora ykuma rabamu da sharrin zuciya

  • @zaharadiniaminu7605
    @zaharadiniaminu7605 5 лет назад +6

    Allah sarki Allah yakare makiyanka Nara m lnuwa ameen albarkar annabi Muhammad s a w ameen

  • @aishatsulaiman9839
    @aishatsulaiman9839 5 лет назад +8

    Allah sarki Adam A zango sai yayi kama da nura m inuwa din wllh a film din😢😢😢😢😢😢😢😢

    • @atikuabubakar5686
      @atikuabubakar5686 5 лет назад

      Gsky wlh firm din nan da akayi na rigar aro bai kamata ya qare a inda ya ya tsaya ba ya kamata ace wancan mawaqin ya had da Adam a zango sunyi maganganu

    • @yahanasuylyarlele8328
      @yahanasuylyarlele8328 5 лет назад

      Allah sar ki nura allah ya karee ka ya dau raka saman makiyan ka kana gaba sina bin ka abaya in sha allah allah sai ya kara dau kaka ka in sha allah

    • @tukurahassantv7070
      @tukurahassantv7070 2 года назад

      Gaskiya Sunyi kama

  • @sabeerismael7308
    @sabeerismael7308 5 лет назад +4

    nasha kukana nagaji nura m inuwa allah yasakama kuma yaimaka tsari da mahassada amme😭😭😭😭😭

  • @user-yd7yc8tf1j
    @user-yd7yc8tf1j 5 лет назад +22

    Allahu'akbar ya Allah kacire mana hassada da kyashi da bakin cikin ya ubangiji kacire mana jin zafin ni'imar da wani yake ciki ya Allah ka'azurtamu da kyakyawar zuciya wacce bata nufin kowa da mummunan kudri sai Alkairi ga kowa 🕊🕊🕊

  • @safaraulawan843
    @safaraulawan843 5 лет назад +1

    Allah yaqara daukaka, yasakamaka tun anan duniya, ubangiji yahanasu samun nutsuwa da kwanciyar hankali samm, sannan yasa kafi haka DADYN FARRAH angon AMEENA.

  • @wachamaazou7574
    @wachamaazou7574 5 лет назад +6

    Allah yakara basira adamu a zango muna bukatar 5&6

  • @saniabubakar2134
    @saniabubakar2134 5 лет назад +7

    Nura da zango macha Allah suna Kama sedai zango yafi nura katon Kai macha Allah😁😁😁😁😁

  • @dadinkaizuwairazuwe4324
    @dadinkaizuwairazuwe4324 5 лет назад +5

    MashaAllah the film is very nice, Allah ya kaara basira

  • @sfrumasoyiyarannabisawgdyf4382
    @sfrumasoyiyarannabisawgdyf4382 5 лет назад +3

    idan Allah yaso ya daukakaka babu mahalugin dazai iya hanawa ayi hattara Allah chine meyin yadda yaso ko tahalin gaga ya Allah kachigemana gaba akan al amurammu na yau da kullum Ameen

  • @gdjsfguy5634
    @gdjsfguy5634 5 лет назад +5

    بس مرا حلووو😍😍😘

    • @bigbok8427
      @bigbok8427 5 лет назад

      Gdjs Fguy اي والله😂😂

  • @jubrinasalisuameer3611
    @jubrinasalisuameer3611 5 лет назад +5

    Allah ya tona ma wadanda sukaiwa nura wannan aika aika

  • @sfrumasoyiyarannabisawgdyf4382
    @sfrumasoyiyarannabisawgdyf4382 5 лет назад +4

    ita hassada daukkace hassada takice game rabo dukkan dan muji tarichin annabi yusuf ya Allah kabamu da hassada da rayuwarmu Ameen

  • @adammahmud6165
    @adammahmud6165 8 месяцев назад

    Allah sarki nura m inuwa Allah bimaka hakkinka kasha wuya😢

  • @idrisyunuskiru4175
    @idrisyunuskiru4175 5 лет назад +4

    Hassada ga mai rabo taki. Allah kaki yayemu daga hassada.

  • @habibabojalil1786
    @habibabojalil1786 5 лет назад +3

    allha sarki doniyya rigar arou labarin yasa natau sayamaka nura m inuwa allha yakareka dacharin mahasada doniyya da lahira

  • @usumanzakaria4224
    @usumanzakaria4224 2 года назад

    Masha Allah tubarukallah Allah ya ƙare abinkaunata

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 5 лет назад +3

    Allah sarki haka duniya take Allah yasa mufi qarfi zukatanmu😭😭😭

  • @ibrahimabubakar976
    @ibrahimabubakar976 4 года назад +1

    Allah yakara basira abu yayi kau sosai

  • @hauwamahammad8178
    @hauwamahammad8178 5 лет назад +3

    ni kaina ina sanka kuma tun alokacin da nasameka wlh zan aureka nasani ni masoyarkace ta gaskiya 💘ina sanka kuma har abada

  • @houssainaabdou3477
    @houssainaabdou3477 5 лет назад +3

    Da fatan dai akwai cigaban film din nan. Dan bai kare ba 😁😁😁

  • @suwaibaabubakar9806
    @suwaibaabubakar9806 5 лет назад +6

    This world is full of evil 😈 people, very sad 😢 story. May Allah protect us all against all evil 😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @tarkonkaunafassarararewana5418
    @tarkonkaunafassarararewana5418 5 лет назад +3

    Allah sarki ya allah yaganr damu shine mai daukaka wa gawanda yaso

  • @fiddausiismailfiddausi488
    @fiddausiismailfiddausi488 5 лет назад +6

    Allah rabamu da ciwan hassada mugunciwo duk ita take cutar al uma Allah katsarkake zukatanmu

  • @yusufsalissou4954
    @yusufsalissou4954 5 лет назад +4

    to Allah ya toni asirinsu makiya mukuma ya kiyayu da aikata mumunan aiki ameen ina sanka yayana Nura kanatare da salissou issoufou

  • @habsatboubacar4796
    @habsatboubacar4796 5 лет назад +5

    Agaskiya tunda nake bantaba son wani mawaki irin nura m inuwa,domin KO ina cikin bacin rai naji muryar nura saï naji gashin jikina natashi,inshiga shauki ,a dalilin haka ne ma duk ingidan mû ke son nura.har kyata nake ma Wanda k kawomin wakar nura,allah y'a isarma na ga wa anda su Ka zalince Ka nura

  • @MarymAuwal
    @MarymAuwal 5 лет назад +5

    Wayo Allah Masha Allah

  • @mohammedzayanu5906
    @mohammedzayanu5906 5 лет назад +2

    Yayi wlh

  • @Fatou3344
    @Fatou3344 5 лет назад +2

    Allhou Akbar machaa Allha

  • @bilyaminoummohamed5105
    @bilyaminoummohamed5105 5 лет назад +4

    gaskiya yakamata akaro wanan shiri dan allah dan ba mawaka kadai ya wa'azantar ba allahu akbar kabira duniya Kenan allah ya tshiremuna hasada

  • @user-zz5vq3fk4n
    @user-zz5vq3fk4n 10 месяцев назад +1

    Masha alha

  • @mamandadyabubakar8331
    @mamandadyabubakar8331 4 года назад +1

    Allah sarki nura Allah yakaregaba

  • @sfrumasoyiyarannabisawgdyf4382
    @sfrumasoyiyarannabisawgdyf4382 5 лет назад +3

    Allahu akubar hassada zutar zuciya

  • @medinemannequin4747
    @medinemannequin4747 4 года назад

    Gaskiya 3&4 kuka romuna wannan

  • @ramatouadamou6210
    @ramatouadamou6210 4 года назад +4

    La suite svp

  • @issoufoumahamanbachir5493
    @issoufoumahamanbachir5493 4 года назад +2

    مشاءالله

  • @sahibulmihisan6501
    @sahibulmihisan6501 5 лет назад +5

    baiwar Allah kenan

  • @hafsatnuhu9448
    @hafsatnuhu9448 5 лет назад +9

    Masha Allah,Adam zango masoyin Nura m inuwa ne,Insha Allah sakayyarka Nura tana wajen Allah subnahu wa ta'ala

  • @usumanzakaria4224
    @usumanzakaria4224 2 года назад

    Gaskiya ne Allah maɗaukaki ne

  • @sadamhusseinhamisu9038
    @sadamhusseinhamisu9038 5 лет назад +3

    Masha Allah very nice movie thanks

  • @user-tr4jy7pk5e
    @user-tr4jy7pk5e 5 лет назад +4

    Masha allah yayi kyau sosai masha allah

  • @micahbangyi6634
    @micahbangyi6634 2 года назад +2

    If God has given to you no one can stop it, kudos

  • @babanguidahassane3826
    @babanguidahassane3826 4 года назад +1

    Kai Amafa film yayi kiyaou Ama inacigabansa dan allah

  • @ibrahimousmane4018
    @ibrahimousmane4018 4 года назад +1

    Gaskiya kudena mana haka

  • @oumaroumar6434
    @oumaroumar6434 4 года назад +1

    Allah ya shiga tsa kanimu da mahasada

  • @umruduwanmuruduwan9499
    @umruduwanmuruduwan9499 5 лет назад +4

    Allah sarki Allah ya sa mudaci

  • @azeemamammandaura6604
    @azeemamammandaura6604 5 лет назад +4

    Allah sarki😭allah sa mudaci

  • @hananibrahim9869
    @hananibrahim9869 5 лет назад +2

    ya rabbi kamana mai kyau a koda yaushi

  • @Aa-by9uj
    @Aa-by9uj 5 лет назад +4

    Masha Allah

  • @samahirhabibu7556
    @samahirhabibu7556 5 лет назад +5

    ايلاڤيو ❤️

  • @zakariyalilozakariyalilo678
    @zakariyalilozakariyalilo678 4 года назад +1

    Allah yashiryeku

  • @user-pe7gl1wc3v
    @user-pe7gl1wc3v 5 лет назад +4

    😍😍😘

  • @user-zw9bb1go7n
    @user-zw9bb1go7n 5 лет назад +2

    Masha allah zuwaira yobe mungode sosai

  • @jamcybabysuleiman9914
    @jamcybabysuleiman9914 5 лет назад +2

    Allah yarabamu da mahassada

  • @shehuumarsada9084
    @shehuumarsada9084 5 лет назад +5

    Film of the month

  • @brahimlanssari3366
    @brahimlanssari3366 8 месяцев назад

    Allah y jikan aminu s Bono

  • @musaddiqismail2311
    @musaddiqismail2311 5 лет назад +5

    Ya Allah ka kiyayemu da hassada ka tsaremu da karya dokar ka amin.

  • @IbrahimUmmar-zf7wr
    @IbrahimUmmar-zf7wr 8 месяцев назад

    Allah yakara daukaka

  • @haliruusman6938
    @haliruusman6938 2 года назад +1

    Very educative and interestinh

  • @nassirousalissou7070
    @nassirousalissou7070 4 года назад +2

    Super cool tf🇳🇪💯

  • @fridaydaniel2644
    @fridaydaniel2644 Год назад +1

    This movie is so good. Thanks mr. Adam's.

  • @aladjikonte3785
    @aladjikonte3785 5 лет назад +3

    Gaskia mutanan d'à sukama nura haka basu daimani

  • @watwatwatnext
    @watwatwatnext 4 года назад

    Some sick makeup in this movie, Kai kun burge ni. Adam keep pushing Isa Farouz Khan to act more. Love him loadz

  • @mammamammaabdou7714
    @mammamammaabdou7714 2 года назад +1

    Masha Allah 🤲🤲

  • @najatatia736
    @najatatia736 5 лет назад +7

    Please try and continue this movie

  • @papaamar8862
    @papaamar8862 5 лет назад +3

    Macha ALLAH

  • @clementine6580
    @clementine6580 5 лет назад +6

    I am so pained. I really feel for Nura. God will continue to be with him.

  • @sahibulmihisan6501
    @sahibulmihisan6501 5 лет назад

    nura babban mawaki Allah yakara basira masoyina

  • @user-mk5yd7nw1i
    @user-mk5yd7nw1i 5 лет назад +6

    ي خي وربي فلمم روعه😊

    • @bigbok8427
      @bigbok8427 5 лет назад

      ggg uu اي والله بس

    • @bigbok8427
      @bigbok8427 5 лет назад

      نور الدين يضحك وقت رشو ب الأسيد🤦🏽‍♀️®

    • @user-en4kb7vx9j
      @user-en4kb7vx9j 2 года назад

      @@bigbok8427 مافي شي يضحك يآ متخلفه😁

  • @kadidjaismael2143
    @kadidjaismael2143 5 лет назад +6

    S'il vous plaît la suite😍😍

  • @safaraunura9285
    @safaraunura9285 5 лет назад +3

    Allah sarki yanzu lokacin da aka xubamai yayaji 😭😭😭🙏😭 allah yasaka maka kuma gasakayyanan kagani tunda kasamu cigaba ako ina

  • @mastacommando5599
    @mastacommando5599 5 лет назад +5

    Oh su malam tahir duniya ta koya darasu

  • @usumanzakaria4224
    @usumanzakaria4224 2 года назад

    Allah Sarki Allah kaiyamana daiyawarka

  • @auwalibrahim5244
    @auwalibrahim5244 4 года назад +1

    👍👍👍👍

  • @Adam-mj8nn
    @Adam-mj8nn 5 лет назад +5

    Film yayi kyau dan Allah ayi cigaba

  • @falmataismail192
    @falmataismail192 5 лет назад +3

    Nura Sonja gurin masoyanka kamar son baba da mutanen Nigeria ne Allah ya dafa mana Ga baki daya

  • @user-rn3vs2tr3n
    @user-rn3vs2tr3n Год назад

    Allah sarki Ina son film din nan

  • @usumanzakaria4224
    @usumanzakaria4224 2 года назад

    Subahanilillah Allah

  • @clementine6580
    @clementine6580 5 лет назад +12

    The sky is wide enough for all birds to fly...why would someone think of hurting Nura M Inuwa this way? This is so unfair. I saw his interview about the incident some 3 days ago. This is so not nice. How wicked can people be?!

    • @faizadestiny927
      @faizadestiny927 5 лет назад +1

      Well that's ppl for you

    • @limelyte5390
      @limelyte5390 2 года назад +1

      @@faizadestiny927 you are right, people are strange. I know a lady who had a spinal cord injury and was paralyzed. Her uncle is wealthy so he took her in his home and got her a full staff, a van fitted with ramp and sophisticated wheelchairs. She was an engineer before the accident so she knew who to contact to customize her gadgets at home, while her uncle pays for everything. Well she goes to physiotherapy where my brother does his and they became friends and that's how I met her. A woman at the hospital once commented that she hates this poor lady because she is showing off her family wealth. I was shocked, I kept thinking; what could possibly happen to this poor lady for the hating woman to be satisfied? It's amazing how some people have unlimited capacity for hate and envy.

  • @user-lp6zs3vd6f
    @user-lp6zs3vd6f 8 месяцев назад

    ❤❤ مشاالله

  • @balaabubakar9820
    @balaabubakar9820 Год назад

    Gaskiya ne baba

  • @OusmanAbbajee-mg6un
    @OusmanAbbajee-mg6un Год назад +1

    ❤❤❤❤❤

  • @halimaabdulmuminu904
    @halimaabdulmuminu904 5 лет назад +3

    allah kamana tsarida cin amana da kuma zalumci

  • @mzikomohamed9647
    @mzikomohamed9647 5 лет назад +4

    Duniya kenan 😭😭😭😭

  • @JamiluMansir-n2v
    @JamiluMansir-n2v 23 дня назад

    Allah yasakama

  • @abdoulahimohamed5564
    @abdoulahimohamed5564 4 года назад

    dan allha muna son cigaban rigar aro mungode

  • @azimboy4920
    @azimboy4920 5 лет назад +6

    Hmmm...😅😢😭😭
    Life Bawasaba AnllaH

  • @issalawali6576
    @issalawali6576 5 лет назад +4

    😍😍😍

  • @aladjikonte3785
    @aladjikonte3785 5 лет назад

    Yayikewa

  • @freshgirlmaigatayargol9615
    @freshgirlmaigatayargol9615 5 лет назад +3

    Allah sarki bawan allah

  • @muhd_m.d.b
    @muhd_m.d.b 5 лет назад +2

    Nura m inuwa yakamata kayi hakuri fa abinda ya faru ya faru

  • @user-lb8xd6hv8r
    @user-lb8xd6hv8r 5 лет назад +2

    Yayi daidai nura m inuwa da a zango

  • @bashirbabananti4663
    @bashirbabananti4663 2 года назад

    Allah shine mai sakayya