Ni kaina ban taɓa wanke riga ko wandon miji ba - Dr. Maryam Abba

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 сен 2024
  • Malamar addinin Musulunci Dr. Maryam Abubakar Abba ta kwalejin ilimi ta tarayya da ke Kano ta ce, ba dole bane mace ta yiwa miji wanki.
    Tace kyautatawa ce da maslaha a tsakanin ma'aurata, sai dai tace ita ma bata taɓa yin wankin ba, kuma bata fatan ta yi har a bada.
    Ga ƙarin bayanin da ta yi mana.

Комментарии • 7

  • @haithammmuhammad1859
    @haithammmuhammad1859 Год назад

    Gaskiya baza'a iya auren yarki ba kuma baki da ilimin addini ki koma makaranta

  • @abubakarhassan2359
    @abubakarhassan2359 Год назад

    Gaskiya wann be dace ba bata tarbiya ne

  • @hussainidosso2643
    @hussainidosso2643 Год назад

    Amma akwai kyautatawa

  • @abdullahiabdurrahmanzubair1237
    @abdullahiabdurrahmanzubair1237 Год назад +1

    Feminism kenan,kada mu rudu da hijabinta ko an kirata malama,tunanin ta tunanin yahudawa ne maqiya musulunci masu yaudarar mata da sunan yanci,Suna yada barna suna gurbata Tarbiyyar yan mata,kuma babban mai laifi shine su freedom radio da duke yada wannan mummunan tunanin,Allah ya rabamu da feminist,Amin.

  • @nawasmuhammed4887
    @nawasmuhammed4887 Год назад

    Kuke bata tarbiyan yara, kin rasa tarbiyya kina kokarin bata na wasu

  • @fiddausiyahaya2845
    @fiddausiyahaya2845 Год назад

    Ra'ayine kowa da irin nashi.yau shekaru shida da aure mijina bai sake saka kaya a ruwa ya wanke ba. Kullum yana alfahari da haka saka kaine ba koya akeyi ba

  • @nasirharunazarewa543
    @nasirharunazarewa543 Год назад

    Ikon Allah 😶
    Idan namiji matarsa bata wanke masa underwears ba....who will do that?
    Kodayake ra'ayinki kika fada
    #feminist!, Allah yashiryi al'ummar mu 🤲