Malam Yafadi Alamomin Tashin Kiyama Cikin Wa azin Suratul Anbiya i

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • Malam Yafadi Alamomin Tashin Kiyama Cikin Wa azin Suratul Anbiya i
    Edit with InShot:inshotapp.page...

Комментарии • 10

  • @Hafisazakariyya
    @Hafisazakariyya 16 дней назад +1

    Allah yabada lada yawarama malam lpy🤲 muna Gudeya sosai allahyasaka mukuda mufificen alkaire🙏 yan uwa musulmai barkanmuda shigowa watan haihuwar annabinmu s❤ a ❤w❤ watan rahama watan amince wata maialbarka watan nunatsantsar gudeyarmuga allah tareda murnar samun shugabanmu abban💖 fadima💖

  • @AbdulalzizAbdulaziz
    @AbdulalzizAbdulaziz 14 дней назад

    A. S. W

  • @Hafisazakariyya
    @Hafisazakariyya 15 дней назад

    Dan allah malam inada tambaya akan mgnr damalam abba yayi tabuyil waddayasiya ko akasiya masa yasa arashinsani😢in sha allahu zamukiyayi din abinda akace wanna n buyilne tonda allah yahana😢allahya yafimana🤲🙏

  • @GaaferAboda
    @GaaferAboda 5 дней назад

    ❤❤❤❤❤

  • @doctordodo3742
    @doctordodo3742 15 дней назад

    Salaamu Alaikum. Ina da tambaya. Don Allah A Wana Gari Malam Abba Ya Ke Rayuwa Ne?

    • @Hafisazakariyya
      @Hafisazakariyya 15 дней назад

      Wslm malam abba yana garen kuka dabu kusada kirikasambu inkatashi gabaszakayi daga garinda kake

    • @doctordodo3742
      @doctordodo3742 10 дней назад

      ​@@HafisazakariyyaSalaamu Alaikum. Madalla da ansuwanki. Amma ina son qarin bayani. A wana jiha Garin yake? Yana da nisa da Maiduguri idan a Jihar Borno Garin yake? Ina wannan tambaya ne saboda rabona da Nigeria ko ince Maiduguri shakaru dayawa. Madalla. A qara mini bayani Don Allah

    • @Hafisazakariyya
      @Hafisazakariyya 10 дней назад

      ​@@doctordodo3742wslm eto gaskya nima bansiniba amma nasandai wajinanmuni ajigawa yaki amma bansan tayazanmaka kwatanceba sbd nima bansangarenba inajinsunan shidai kuma yanxu hakabana kasar nima amma abu mafisauki shini kahau hanyar hadija karenbayani kuma kayi kukaren tambayar malam saiya kwatanta maka

  • @GaaferAboda
    @GaaferAboda 5 дней назад

    ❤❤❤❤

  • @GaaferAboda
    @GaaferAboda 5 дней назад

    ❤❤❤❤