Dole Abiya Diyya: Kuma Zamusa Akamo Gwamnan Sokoto Indai Bai Dauki Mataki Kan Makasa Sarkin Gobir Ba

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 29 окт 2024

Комментарии • 21

  • @ahmadibrahim-in4nx
    @ahmadibrahim-in4nx 2 месяца назад +3

    Muna goyon bayanku Amma pa Wai sarkin gobir kawai aka kashe sauran talakawa da ake kashewa suma kudauki mataki akai Dan Al,umma su xauna lfy

    • @AliyuHaruna-q8l
      @AliyuHaruna-q8l 2 месяца назад +1

      Da haka za a Sami gyara in Sha Allah
      Malam bahaushe na cewa "da nagaba ake gane zurfin ruwa"

  • @AbdullahiYusuf-d3m
    @AbdullahiYusuf-d3m 2 месяца назад +1

    Masha Allah Allah Ubangiji Yasa ka da Alkhairi Kuma Allah yasa hakan shine Mafi Alkhairi Shi kuma Sarkin Gobir Allah shi jiqansa da Rahma😭

  • @mammanalhajikime4553
    @mammanalhajikime4553 2 месяца назад +2

    Ubangiji Allah ye Saka maka da alheri jazakumul Allahu khairan

  • @HassanMuhammad-g9z
    @HassanMuhammad-g9z 2 месяца назад +2

    Allah ya isar ma Gobirawa Ga Gwamnatin jihar Sokoto

  • @ShafiuMhudu
    @ShafiuMhudu 2 месяца назад +2

    Allah ya sakada alkairi

  • @zaneidoumousa4006
    @zaneidoumousa4006 2 месяца назад

    Muna godiya masu shara'a karku mantadai shara'ar allah dai itace karbaba a wajan allah
    Kumaida hankulan ku wajan shari'ar misilinci wada ubangiji Allah madaukakin sarki yayi bayani kuma zaiyi bayani ta ranar lahira

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 2 месяца назад +1

    Allah yasaka da alhairi

  • @djamilasalifou1055
    @djamilasalifou1055 2 месяца назад

    Ikon Allah Ashe ma ya jima hannun su kafin su kashe shi, Allah yayi sakayya. Gaskia mahaifiyar rarara tayi sa'a da ta dawo gida KO kwalzane

  • @SabiuTijjani-u2c
    @SabiuTijjani-u2c 2 месяца назад

    Allah yasa maku da alheri Allah yabaku ikon cika alkawarin amin

  • @Yahuzaadamumallam111
    @Yahuzaadamumallam111 2 месяца назад +1

    Matakin yayi

  • @AlMoustaphaMaman-tu3hr
    @AlMoustaphaMaman-tu3hr 2 месяца назад

    Macha Allah, Allah ya muku Albarka

  • @UsamaSaid-hy8bn
    @UsamaSaid-hy8bn 2 месяца назад

    Masha Allah ❤❤❤

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l 2 месяца назад

    Shima gomanan bayda anfani Shima yasaka

  • @SulaimanTurai
    @SulaimanTurai 2 месяца назад

    Allah ya ykauta

  • @AminuDanmomy-vr6tc
    @AminuDanmomy-vr6tc 2 месяца назад

    Macha allha

  • @islamusman1120
    @islamusman1120 2 месяца назад

    Dai dai kenan Allah yayi muku jagora

  • @Jamilusmayeene
    @Jamilusmayeene 2 месяца назад

    toh sauran mutanen da aka jima ankashewa sukomafa mai zakoce

  • @kadidiglobal4799
    @kadidiglobal4799 2 месяца назад

    Wlh sune wlh

  • @Saley.abdoulaye
    @Saley.abdoulaye 2 месяца назад

    Haka.dai.dai

  • @AliyuYusuf-c3l
    @AliyuYusuf-c3l 2 месяца назад

    Sawiran mutanan da ake kashewa yawu she za biya diyar su