Ya allahu ,ya allahu, ya allahu ka kara tsinewa Salou djibo da mahmd isufu ameen ya rabbi ka kara sakasu cikin kunci rayuwa na har abada da masu goyan baya 🦇🦇 _ya allahu (9x) ka karawa baba Tandja Rahman🤲🤲🤲😭
Gaskiya ne baba Allah Dai yabiya kun San miye yake burgeni wallah Allah Ana San idan Yan jarida suna Maka tambaya Ana baka amsa Mai kwau Sai baba Amma wasu Ina tambaya Sai kaji bah Dadin ams
Allahou Akbar. Baba Tanja paix ☮️☮️☮️☮️☮️ à votre âme, comme vous l'aviez déjà dit haut et fort, que la politique c'est pas dans la gueule, la politique elle s'applique. Vous êtes un professionnel de la politique nigériennes, vous avez tout dénoncer à votre temps, voilà que les preuves s'y poussent comme des champignons du côté de la soi disant Renaissance nigérienne actuelle, donc, vous êtes partis, sans aucune dette du peuple, vous alliez devoir vous reposer en paix ☮️☮️☮️. Que la terre vous soit légère, Amine, Amine, Amine, Amine, Amine, Amine, Amine, Amine, Amine.
Ya _allahou kaba tandja aljanna mou kouma kamou irin tandja kakoran manna karnay ga dasoukeman yaya niger douka chagou karya soukèyi _amma jama'a doukankou kounsan babou wanda zeyi takara bayce wa se nagera niger ko wami yaso kone niger kafi yayi takara say yace zaykerata
Allahou Akbar Allah jikan baba Tandja da Rahama Ameen
Allah yajikan baba tanja Allah yasa aljannace makuma nigerien wlh bazamu tabaman takaba wlh 😭😭
Sosai
Allah ya jikan Tandja ,alherin shi ya bishi,saga Nigeria
Allah jikan baba Tanja Amine
آح يا اطيب رئيس يحكم نيجر الله يرحمك يابابا تانجا وينور قبرك
Maois😢😢😢😢
Masha Allah Baba Tanja Allah ya kara lafiya Allah ya saka maka da alheri ''' amine '''
Macha Allah baba tanja Allah ya sa kafuta Amee
Allah ya jikan baba tandja
Baba tanja allah yaraham sheka 😭😭🤲🤲🤲 🇳🇪 🇩🇿
ALLAH ya jaddada RAHAMA a gare ka baba tandja 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪😭😭😭😭
Allah ya jikain marigaya Amine 🤲🤲
allah ya saka maka baba tanja da alkairi har gobe munasonka ka temaka mu munji dadin mulkin ka baba allah ya biyaka baba
Allah ya jikan baba tanja amin ya Allah
Allah yajikan baba😭💔😭Tanja Ameen
Allah yajikanka baba Tanja yasakahuta amine souma amine 🤲🤲🤲🤲🤲
Réponse en paix baba Tanja Mamadou
Vive la Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
aslm sai baba tandja allah ya chayardakai ruwa al kwassara ya allah dan monzon ka dan gatanka nabiyallah karimullah s a w
Allah ya jadadah rahama gareka baba tandja da sauran musulmai bakidaya
Allahou Akbar baba Allah ya jikanka..
Yayi kyau notre meilleur président
Repose en paix baba Allah yasa kahuta 😭😭😭
que Dieu garde nos chère l'axe président Tandja.
Baba Allah karama lafiya
Baba Tanja Allah ya jikankasa da rahama Amin ya Rabbi
Allah kara ka baba Mamadou Tandja. Ameen!!!!!
Yacouba Harouna Souleymane yayi kyau
SAI BABA
Munyi rashi Allah ya jikan baba Tandja 😭🙏🤲
qu'Allah t'accueille dans son paradis éternel 💔
Amine
Allah yaji kan ka da rahma baba Tanja Allah yasa konciya hutawa
Allah sarki baba tanjda mamadou Allah ya jikanka da rahama 😭😭😭😭😭😭
Allah yakara lafiya da tausayin talakkawa Allah yakara nisan kwana me albarka
Ma sha allahu baba Allah yakara lafiya amin yarab ya Allahu 😭😍
Allah Ubangiji ya jikansa da rahama
Assalamou Alékoum jamaar nijer Allah yawomoumou.jugakamar baba Tanja
Ya allahu ,ya allahu, ya allahu ka kara tsinewa Salou djibo da mahmd isufu ameen ya rabbi ka kara sakasu cikin kunci rayuwa na har abada da masu goyan baya 🦇🦇
_ya allahu (9x) ka karawa baba Tandja Rahman🤲🤲🤲😭
Masha Allah baba ALLAH sakama da Alksiranshi kayi mungani mungode Allah yama yadda kakeso Allah bamu shuwagabanni na gari Masuyi don Allah
ALLAH YA JIKAN BABA TANJA YA SA ALJANNA MA KOMA
Dana Nigeria.Kuma zamfara state
Allahu Akbar.Allah ya jikansa.kaga masuyi dan Allah badan duniya su ba.Allah ya gafarta masa
Allah sarki duniya watarana sai labari Allah ya ji kanka da rahama baba Ameen ya Allah 😢😢😢😢
Allah ya gafatamaka baba tanja
Allah ya jikan baba da rahama ameen
الله أكبر❤ انكبر
Allah ya jazamani baba tanja allah yabadalafiya da zamalafiya allah yakiyayika
Kana ina baba Tandja ina katafi ina sanka baba i love you my dady
Merci baba Tandja Allah jikan rai
AMEEN YARABBANAH Barakallahu fikum Allah Yak'arad'ukakamu Ameen Yarabbanah
Allah sarki Allah baba tanja wlh dazuciya daya yake akinchi kasan niger 💔🙏🏾💝
Allah yajikan babammu tanja kayimana mungani
Allah ya jikansa baba tandja
Allahou akbar Allah ya jikan Muhammad tandja
Allah ya karama lafiya baba Tanja salou jibo Allah ya isa Allah sai ya sakama yan Niger 😭
اللهم اسعد بلاد نيجر وبلاد جميع مسلمين يارب العالمين
رورو البرناوي اللهم امين يارب
Amin
Allah yakara stawankwana babamu mahamadu tanja
اللهم آمين يارب
Allah sarki duya Allah jikan mazan jiya
Allah Akbar paix à son âme 🙏👍✊
Allah jikan Baba Tanja Mahamadou Amin Amin
Sai baban tallakaoua ! Dawo baba.
Sai baba Tanja ko gobé.
Salou Djibo Allah ya Isa.
Allah ya tsinema salou jibbo da France
masha Allah
Allahou Akbar Allah Ya jikan baba tandja
Allahou Akbar Allah jikan baba Tandja
Allah yakai sanyi ƙabarinka baba tanja
Allah ya jikan baba tanja da rahama
Repose en paix excellence que Dieu te bénisse 😢😢
allahu akbar baba Allah yajikanka dagafara Allah yayi makarahama❤❤❤😭😭😭😭😭
Gaskiya ne baba Allah Dai yabiya kun San miye yake burgeni wallah Allah Ana San idan Yan jarida suna Maka tambaya Ana baka amsa Mai kwau Sai baba Amma wasu Ina tambaya Sai kaji bah Dadin ams
Allahou Akbar. Baba Tanja paix ☮️☮️☮️☮️☮️ à votre âme, comme vous l'aviez déjà dit haut et fort, que la politique c'est pas dans la gueule, la politique elle s'applique. Vous êtes un professionnel de la politique nigériennes, vous avez tout dénoncer à votre temps, voilà que les preuves s'y poussent comme des champignons du côté de la soi disant Renaissance nigérienne actuelle, donc, vous êtes partis, sans aucune dette du peuple, vous alliez devoir vous reposer en paix ☮️☮️☮️. Que la terre vous soit légère, Amine, Amine, Amine, Amine, Amine, Amine, Amine, Amine, Amine.
On a besoin plus de ses vidéos,si possible on vous demande d’ajouter d’autres. Merci d'avance !
Mâcha allah baba tanja
gaskiya gudace my almghty allah continue a protect you
Ya _allahou kaba tandja aljanna mou kouma kamou irin tandja kakoran manna karnay ga dasoukeman yaya niger douka chagou karya soukèyi _amma jama'a doukankou kounsan babou wanda zeyi takara bayce wa se nagera niger ko wami yaso kone niger kafi yayi takara say yace zaykerata
Allah ya kara maka lafiya baba Tanja ya kuma kareka daga mahassada
Repose en paix baba Tandja
Paix a son âme baba tandja
Repose en paix baba tandja 🙏🙏🙏🙏🙏🙏❤️
Reposes en paix, qu'allah nous propose une fois de plus un president comme toi(◍•ᴗ•◍)❤(◍•ᴗ•◍)❤
allahoumma Amine Soumma Amine
Allah y'a saka d'à alkheiri Baba.
Allah dai yajikan baba tandja
Allah ya jikansa da rahama 😢
ALLAHU AKBAR. ALLAH YA JIKAN KA DA RAHAMA. AMEEN YA RABBI.😢😭
Allah Ya jikan baba tanjda
Allah ya jikan maza Allah ya rahamshesa
Sebaba Allah yakareka baba kogobe se baba wallahi
Gaskiya haka ne Bahaba Tanja Mahmmadu Barakallahu Feekum
Masha Allah baba Allah ya kara lafiya bb
Tu as travaillé on a vu
Allah ya jikan baba tanja Allah ya masa rahama ameen ya Allah
Paix à son âme baba Tanja
Gaskiya BABA Allah yakarama lafiya Amen
Toh dama abindayakamata ayi a nijer she ne Dam narowa wlh Allah ya Taimaki
Kasata nijer Amen
Innalulahi Tandja 😭😭😭😭😭😭😭😭🌹🌹🌹
Alh yajikan baba Tanja alh yayi gafara
Baba 😭😭😭😭 Niger n'a Thikin wahala
Paix á ton âme vieux, Mamadou Tandja, l'ex - president du Niger.
sai baba Allah ya jikan rai
Repose en paix excellence 🙏🏽
Allah ya jikan baba Tanja
Allah yajikan baba tandja
Allah ka bamu shugabannu masu adalci da amana. Allah ya sakamaka da alkhairi baba .
Allah ya jikan baba tanja darahama amen
Allah ya maka rahama baba
Allah yajikan maxan jiya
Allah kayimachi gafara
Allah yasaka da alheri baba Allah yakara lafiya
Allah ka mai da muna Baba ya Allah