@@Sadiqtech_aslm brk da Rana nawa nayi missing wallet Dina Kuma naje nasaka confirm xanyi Wani Amma yakiyi idan nasaka nadanna confirm din baya tafia meyedamuwa Dan Allah adubani 😢😢
Slm sadiq barka da dare hankalina ya tashi don Allah yaya zanyi nayi mistake deposit na hamster dina, nafarko nayi amfani da binance sai akace mini wai bybit yafi nikuma sai na reset withdrawl options naje inyi a bybit sukace RESTRICTED IP address don na dawo binance kuma yaki yayi, don Allah SADIQ dan Girman Allah yy zanyi? ni sabuwace aharkan bamusan komai ba shiyasa akasamu matsala sai naji daga gareka
Ina da dambaya indai mutum yana da account guda 2, yashiga sabo account da yayi creating ake ce mai yayi login awata waya ya requesting da sabon phrase, toh account na farko passphrase dinsa yana nan ko shima sai ansake turo sabo.
And who told you this is decieving. I decided to make it in English because it's more simple to me. By the way, All my videos are in Hausa because majority of my audience do understand Hausa. By the way, is not for people like you. Kindly find another youtouber and watch his videos. Peace ✌️
Sadiq Ina Maka Fatan Alkhairi Duniya da lahira.
Thanks Dr Sadiq
Let love lead!
I love 💕 your reading step
Allah yasaka da alkhairi mungode sosai oga sadiq
May Allah reward Sadiq. Thank you for the guidance.
Don Allah kayimana video akam Aris maina kayimana Karin bayani zasu Kara loachi ko bazaaukaraba a kan widdiro 👏👏👏👏
Ok to
@@Sadiqtech_aslm brk da Rana nawa nayi missing wallet Dina Kuma naje nasaka confirm xanyi Wani Amma yakiyi idan nasaka nadanna confirm din baya tafia meyedamuwa Dan Allah adubani 😢😢
Good evening my dear friend and family sister
Allah yakara basira pls Inada tambaya meyasa liniyana yake raguwa da 100 yakoma 89
Aslm sadiq Nawa yakiyi nasa comfirm beyiba meye damuwar? Pls
Gaskiya kana burgeni sosai Allah ya kara daukaka
Godiya dubu don gaskiya na kwana biyu ban shiga ba. Kuma inaso in wuce level ina 😢
Sadiq Allah yaqarama lfy. Muna karuwa so sai.
Dole ne mutum sai yasanya linea etherium koko ba dole ba please.
Dole
Innaso nasiya ton kaban number ka@@Sadiqtech_
Mina godiya Allah ya qara basira
Allah ya kara lpy Sadik munajin da dadin karatunka dan Allah kamana video akan goats Dan Allah sadiq
Big man allah ya taimakeka boss
Muna godiya oga Sadiq Mai arix da bingx exchanger peace
Salam sadiq Allah ya kara daukaka dan Allah inaso video yanda ake mining memefi
Meme f sun burgeni sosai da sukace badole bane sai kasaka ton ba Amma idan kasaka garan kasuwancine
Muna Godiya, nawa yabude thank ❤
Learned 👏
let love lead!
Masha Allah ❤kaine idanuna a crypto currency Allah ya kara bashira
Gaskiya muna godiya sir
Munajin dadin yadda kake qoqari damu amma a yimana qoqari wajen video yana zama full screen
ALLAH yasaka da Alkairi mgd
Ml Sadiq barka da qoqari pls nawa o.5 ton din yake Ina son aturomin thanks 👍
09034178020
Slm sadiq barka da dare hankalina ya tashi don Allah yaya zanyi nayi mistake deposit na hamster dina, nafarko nayi amfani da binance sai akace mini wai bybit yafi nikuma sai na reset withdrawl options naje inyi a bybit sukace RESTRICTED IP address don na dawo binance kuma yaki yayi, don Allah SADIQ dan Girman Allah yy zanyi? ni sabuwace aharkan bamusan komai ba shiyasa akasamu matsala sai naji daga gareka
Ki cire ki sake sabo
Fatan alkhairi sosai gare ka boss
Muna godiya sosai ❤ dan Allah dole ton transaction memefi
Masha Allah
Aslam alaikum daga Benue markurdi Masha Allah
I appreciate m abubakar
Dan Allah yadda zan kara level haryanzu Ina level 2 Kuma inada coins dayawa
Tapping Akan boss, shine zai baki daman kashe boss
Ko wani level akwai adaddin no da zaki gani a kasa so the more kina tapping the yana raguwa har ya kare
Salam kwana2 phase ress din na manta guda biyu
Memefi na chanja waya Yaki ya hada
Assalamu alaikum
Don Allah Ina son sayan ton yy zanyi
Ina da dambaya indai mutum yana da account guda 2, yashiga sabo account da yayi creating ake ce mai yayi login awata waya ya requesting da sabon phrase, toh account na farko passphrase dinsa yana nan ko shima sai ansake turo sabo.
Better is better
Allah saka da alkhairi
Idan kuma mun manta pase phrase din mu yaza muyi
Wlh Nima na manta nawa Kuma nayi nayi yakiyi
Ton biyar din kamar nawa zai kama?
How much is d liner ton
Muna godiya sosai❤❤❤
Dan Allah Inason Inyima tambya Amman banida number Ka plz kabani number Ka 😭😭😭😭
09034178020
Pls hw they sell leanethru
Good idea
Masha Allah 🙏
Pls yadanyi nayi recovery na phase phrase dina na memefi
Allah ya kara basira
Allah ya temaka bro
Wadda yasa fa saiyakara sawa nasa tungarko 1 dollar eth
Kamar nawa kenan a naira
Aslm yakinaws
Thank you so much
Shi wannan ton transaction din a project din dole sai an yishi?
B dole bane
Plz if u don't have up to 0.5 Ton how will u do it
Don't make transactions. I did and then lost it without any promised benefit.
Dole ne sai kasa 1 dala sanan wallet na ka zai kamla
Na memipi
😂😂🎉🎉🎉❤
Peace ✌️
Nice 👍
Mai gida inada one rocket kana siya
First to comment
Peace
Pls narasa phase praise na memefi yazanyi
Tnx
Thanks
Sadeq an samin cheatin is bad a hamster 🐹
Thanks sir
Masha
How can i change wallet bro?
Gaskiya yadda kake wayarwa al'umma kai a wannan harka Allah yasaka maka da alkhairi,muna karuwa sosai.
❤❤❤❤
Jazakallah khairan malam sadiq
Godiya nake
How do I upgrade my level
❤❤
Inason one linea eth
Nawa ne
If your content is Hausa....stop deceiving people with English writeup
And who told you this is decieving.
I decided to make it in English because it's more simple to me.
By the way, All my videos are in Hausa because majority of my audience do understand Hausa. By the way, is not for people like you. Kindly find another youtouber and watch his videos.
Peace ✌️
Muna godiya
Muna godiyyyyyya
Please link na telegram group
Masha Allah