Gaskiyar Magana game da 'yancin kan Najeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 4 окт 2024
  • Najeriya ta cika shekaru 64 da samun 'yancin kai daga turwan Burtaniya.
    Wasu dai na yabo, wasu kuma na suka. Mun tattauna da Farfesa Kamli Sani Fagge, masanin siyasa a jami'ar Bayero da ke a Kano.

Комментарии •