Allah sarki! Allah yasa sanadin shigarka Aljannah. Allah ya kara dafa maka. Lallai nakan bibiyi labarai na masu lalura ta musamman daga kasashen ketare. Akwai rashi fadakarwa, jahilci da canfe canfe a tare da mafi yawancinmu. Sai ka ga madadin a tausayawa irin mutanen nan sai ayi ta kyamatar su😢. Allah ya saka maka da alkhairi akan wanan fadakarwa. A shekarun bayan kuma akwai labarin wa ni yaro a Germany da akayi nasarar samun saukin cerebral palsy ta hanyar stem cell therapy, posture din shi ya rika improving da communication skills din shi. Yanzu dai ban san wa ne mataki aka kai ba akan stem cell therapy din. Allah ya bashi lafiya. Allah ya bamu ikon cin jarabawowin mu na rayuwa.
This should be an inspiration to all parents. May Allah SWT make it easy for you and your family and May Allah SWT make you among those under his mercy.
Happy I'm, I once had a special child called zinatu. We took care of her, put her in good school but Allah has a plan for her😭. Alhamdullillah she survived the battle for seven years and passed away peacefully. It's a blessing to have a special child but psychologically demanding. May Allah reunite us and Zinatu, our parent in Jannah, amin
Allah ya Baku ikon cin wannan jarabawar Allah ya bawa mamasansa lfy kai kuma mahaifine na gari Allah ya kara rufamaka asiri Allah kar ya gajiyar da kai😭😭😭😭😭
Allah yabiyaka da Aljannah baban Dr. Hamza yasa muma mu iyacin jarrabawar dakacinye idan Allah yabamu irin wadannan yara, shikuma Dr. Hamza Allah yabashi lafiya cikin ikonsa.
May Almighty Allah reward all the parents who are having challenges child. Ya Allah, give us a long life with sound health, strength and with abundant wealth. Allahuma amin.
You are a strong person, May Allah ease your suffering. Happy I'm, I once had a special child called zinatu. We took care of her, put her in good school but Allah has a plan for her😭. Alhamdullillah she survived the battle for seven years and passed away peacefully. It's a blessing to have a special child but psychologically demanding. May Allah reunite us and Zinatu, our parent in Jannah, amin
Assalam, allah ya karama ka jinkirin kouana dayawa baban dr H kamar yada wata goggo ta in najé guidanta inatawsaya massu Say ta tché wannan bachiné damuwarta ba Allah ya ga tausayin Ousseini ka da ta rigachi rassuwa ya rassa Wanda za ya Massa hidima yaw da gobé bay gaji ba.su babu abun amma tchikin hikima Allah ka iské ana ba chi kulawa day day karfin su.dukan mahaifan da su ka riké wannan amana da hannu biu,zutchia daya oubanguiji allah ka sakamassu da aljanna firdawssi Amine ya hayyu ya kayyum.💪❤☝️
Allah sarki.. Allah ya bawa Dr Hamza da mamashi lafia ameen. Baban Dr Hamza Allah ya bakou lada kouma ya biya kou da biyan dah Bakou tsamani ameen. May Allah continue to bless you family.
Gaskiya kayi kokari malam. Ka karbi kadara kula Allah yana fahariya da duk mai karpa kadara. A gaicheka da kokari. Allah ya yi maka rahama cikin wannan rayuwa da ka sami kanka
Naji araina insha allah ta dalilin wannan yaron allah zaikasakaka aljanna zai yafemaka laifukanka insha allahu kaciba zakai mamaki allah yasaka maka da alkhairi allah yasa sau ran al umma suyi koyi dakai Dan wannan abune makyau nima da naga haka abun yaqarfafa min guywa wlh sosai allah bashi lfy
Allah ya bashi lfy ,wnn yafaru da wata mata a garin same da abin da duk kafada itama haka akace Wai dan ruwane ,takaishi bakin kogi ta dokamasa bulala Wai zai gudu ,Amma suma mutanene Kamar mu,ba iskaba,
Nadade banga abin da Ya bani tausayi irin wannan ba. Allah SWT Ya baka ladan kula da wannan yaro. Allah Ya bawa mahaifiyarsa lafiya. Allah Ya kyautata rayuwar sauran yayanka. Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuum. Gaskiya kai jarumi ne wanda mutane dayawa zasu amfana da irin jarrabawar da kake chiki. Allah SWT Ya bamu Aljannah Firdausi
Allah yasaka maka da alkhairi shikuma allah yabashi lfy dau sauran yan uwanmu musulmai wanda basuda lfy allah yabashi lfy mukuma da mukeda ita allah yaqara mana baki dayanmu masha allah
Allah sarki Allah ya bashi lafiya n shi Amin summa ameen Kai Kuma Allah yasaka maka da aljannar fiddausi yaba mahaifiyarsa lafiya nima innada Dr hamza Daya ci sunan kakansa Yana karatu a Kaduna innama Dana fatan samu lafiya
what a definition of a good father Allah yasaka maka da Alkhairi yasa aljanna makoman ku gaba daya Ameen ya rabbal alamin.....well done sir!
Allah Ya sa hasken Alqurani ya kawo masa waraka alfarman Annabi Muhammad SAW
Sallallahu Alaihi Wasallam
Allahumma Ameen 🙏
amin amin
Allah yabiyaka da gidan Aljannah.shikuma Allah yabashi lafya Alfarman Annabbin Rahama 😢😢😢😢
Allah sarki! Allah yasa sanadin shigarka Aljannah. Allah ya kara dafa maka.
Lallai nakan bibiyi labarai na masu lalura ta musamman daga kasashen ketare. Akwai rashi fadakarwa, jahilci da canfe canfe a tare da mafi yawancinmu. Sai ka ga madadin a tausayawa irin mutanen nan sai ayi ta kyamatar su😢.
Allah ya saka maka da alkhairi akan wanan fadakarwa.
A shekarun bayan kuma akwai labarin wa ni yaro a Germany da akayi nasarar samun saukin cerebral palsy ta hanyar stem cell therapy, posture din shi ya rika improving da communication skills din shi.
Yanzu dai ban san wa ne mataki aka kai ba akan stem cell therapy din.
Allah ya bashi lafiya. Allah ya bamu ikon cin jarabawowin mu na rayuwa.
❤❤ Gaskiya wannan shahada ne babba ubangiji Allah ya sakama da mafificin Alhairi.
This should be an inspiration to all parents. May Allah SWT make it easy for you and your family and May Allah SWT make you among those under his mercy.
Allah sarki ubangiji Allah ya kara maka lfy da zaman lfy. Ya baka damar cinye wannan jarabbawar ameen thumma Ameen najin jinamaka
Happy I'm, I once had a special child called zinatu. We took care of her, put her in good school but Allah has a plan for her😭. Alhamdullillah she survived the battle for seven years and passed away peacefully. It's a blessing to have a special child but psychologically demanding. May Allah reunite us and Zinatu, our parent in Jannah, amin
Allah sarki 😢😢 Allah yabama kowa lpy kaima Allah yasaka maka da mafificin alheri ya rabbi 😢😢
اللهم صل وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وصحبه وسلم تسليما كثيرا
Allah ya bashi lfy Allah ya bada ikon cin Jara bawa
Allah ya bashi lfy Allah ya bada ikon cin Jara bawa❤
ماشاء الله جزاكم الله خير جزائه وحفظ كم شرقضائه
Allah sarki, Allah ya baiwa mamansa lfy,kai kuma Allah ya hore maka abin yiwa iyalanka hidima don darajar annabi.
Good Farther
جزاك الله خيرا
Allah ya Baku ikon cin wannan jarabawar Allah ya bawa mamasansa lfy kai kuma mahaifine na gari Allah ya kara rufamaka asiri Allah kar ya gajiyar da kai😭😭😭😭😭
Allah ya baka ladah abinda kakeyi, shawarana shine ka dinga kunna masa karatun Qurani sai taima ka masa sosao
Allah ubangiji ya baka lada ya kacika mahaifi. Allahu akbar.
Allah yabashi lafiya da mai dakinka, yakuma bamu baki daya. Amin
Allah ya bashi lfy alfarmar Annabin Rahama
الحمدلله على النعمه الي احنا فيها ربي يشفيه ويحسن امركم ويجزاك بألف خير والجنه فعلا هذا اختبار من الله وصدق بيكون سبب في دخول الجنة ♥️
Allahu Akbar Allah ya saka ma da alkhayri da wannan kokari da wannan jarabawa
Allah yabiyaka da Aljannah baban Dr. Hamza yasa muma mu iyacin jarrabawar dakacinye idan Allah yabamu irin wadannan yara, shikuma Dr. Hamza Allah yabashi lafiya cikin ikonsa.
Asarki Allah yaqara muku haquri da jiriya Allah yabashi lafiya
Allah sarki Allah yasakamaka da alkhairi
May Almighty Allah reward all the parents who are having challenges child. Ya Allah, give us a long life with sound health, strength and with abundant wealth. Allahuma amin.
Allah Sarki Allah ya bashi Lpy,Allah ya biya ku da Gidan Aljannna, Gaskiya ka cika Uba nagari A ko ina🙏
Amma na tausayamaku wlh Allah ya bashi lfy
Allah sarki Allah ya bashi lfy Kai Kuma Allah ya biyaka da gidan aljinna
You are a strong person, May Allah ease your suffering. Happy I'm, I once had a special child called zinatu. We took care of her, put her in good school but Allah has a plan for her😭. Alhamdullillah she survived the battle for seven years and passed away peacefully. It's a blessing to have a special child but psychologically demanding. May Allah reunite us and Zinatu, our parent in Jannah, amin
Allah ya bashi lada haka ake son uba ❤
Allah ya baku ikon cinye wan nan jarabawa Dun matsayin manzon tsira S A W 🤲🤲
Allahu Akbar Allah yaba shi lapia kai kuma Allah yasakama da alkhari yama sakayya da aljatu Firdausi bigairil hisabi
Subhanallah Allah ya basu lfy yasa mugama da duniya lfy💔😭
Allah ya bashi lfy kama Allah ya bakalada Allah ya qaramaka imani
Allah Bashir lafiya alfarmar Annabi Mohammed S.A.W❤
Assalam, allah ya karama ka jinkirin kouana dayawa baban dr H kamar yada wata goggo ta in najé guidanta inatawsaya massu Say ta tché wannan bachiné damuwarta ba Allah ya ga tausayin Ousseini ka da ta rigachi rassuwa ya rassa Wanda za ya Massa hidima yaw da gobé bay gaji ba.su babu abun amma tchikin hikima Allah ka iské ana ba chi kulawa day day karfin su.dukan mahaifan da su ka riké wannan amana da hannu biu,zutchia daya oubanguiji allah ka sakamassu da aljanna firdawssi Amine ya hayyu ya kayyum.💪❤☝️
Allah sarki allah ya bashi lafiya
Allahu akbar😢.
Allah ya biyaka d gidan aljanna.
Allah ya ba wa hamza lapiya d mammansa. Allah ya Baku iKon cin jarrabawa😢
This is real man Allah yasakama d alhr Allah yabashi lfa Allah yabaku ikon cin jarabawa
Allah ya ba shi lafiya, Ya kuma saka wa iyayen sa da mafificin alhairi.
Allah yakara bashi lfy Mai amfani alfarmar Muhammad rasurula saw 🙏😭😔
Allah sakamaka alkairi saboda annabi ina yimaka fatan alkairi arayiwarka
Allah sarki.. Allah ya bawa Dr Hamza da mamashi lafia ameen. Baban Dr Hamza Allah ya bakou lada kouma ya biya kou da biyan dah Bakou tsamani ameen. May Allah continue to bless you family.
Kai innalillahi wa'inna ilaihirra ji'un😢😢 Allah yabashi lfy itama mama Allah yabata lfy Allah yakaramaku kafin gwuiwan kula dashi always
Allah sakama da Alheri kuma Allah yabaka ikon cin Duk wannan jarabawa amin 🥺🥺😭😭😭🙏🙏🙏🙏🙏🙏❤️❤️❤️❤️❤️
Allahu Akbar, Allah ya basu lfy ya bada ikonjin jarrabawa, Allah sakamaka da gidan Aljanna
Gaskiya kayi kokari malam. Ka karbi kadara kula Allah yana fahariya da duk mai karpa kadara. A gaicheka da kokari. Allah ya yi maka rahama cikin wannan rayuwa da ka sami kanka
Ashe dai mutanan kirki sun rage a Nigeria wlh wannan mutumin uba ne nagari Allah ya sakamaka da alkhairi ❤❤❤
Allah ya baku ikon cin jarrabawa Allah ya biya ka da gidan Aljannah
Allah sarki wallahi kabani tausayi Allah yasakama da gidan aljanna Allah yabaka lafiyar kula doctor hamza Allah yabama mahaifiyar doctor hamza lafiya
Allah sarki , Allah Bashi lafia ,ya Bakou sawo rai
Weldone sir..... you are one in a million amongst men. God bless you .
U r a great father indeed. May Allah guide u tru dis huddles, and grant ur wife and son shiffah😢
Allahu akbar rayuwa Kenan
Kai din dai na daban ne. Allah Ya basu lfy. Allah Ya saka muku da alkhairi.
Allah ya Saka maka da Alheri. Allah ya baka iKon daukan wannnan nauyin. Allah ya Kara maka hakuri.
Allâh ubanfiji ya bashi lfy
Naji araina insha allah ta dalilin wannan yaron allah zaikasakaka aljanna zai yafemaka laifukanka insha allahu kaciba zakai mamaki allah yasaka maka da alkhairi allah yasa sau ran al umma suyi koyi dakai Dan wannan abune makyau nima da naga haka abun yaqarfafa min guywa wlh sosai allah bashi lfy
Allah yasa shine sanadiyyar shiganka aljannah firdausi
Allahuakbar, Allah vous accorde une meilleure guérison ❤,
Qu’Allah te récompense de la meilleure des récompenses. ya rabbih
Allah ya bashi lfy ,wnn yafaru da wata mata a garin same da abin da duk kafada itama haka akace Wai dan ruwane ,takaishi bakin kogi ta dokamasa bulala Wai zai gudu ,Amma suma mutanene Kamar mu,ba iskaba,
0 allah sarki allah yabashi lfy
Kai jarumine Allah ya taimakeka Kuma ya Baiwa Dr Hamza lafiya.
Allah yabashi lafiya bihaqqi Muhammad wa ali Muhammad 🙏😢😢
Allah ya bashi lpy, Kai Kuma Allah ya Rufa maka asiri duniya da lahira. Aamin
I am move close to tears. Lokacin da yake maganan Adam. Allah ya bi a ka da gidan Aljanah firdausi
Nadade banga abin da Ya bani tausayi irin wannan ba. Allah SWT Ya baka ladan kula da wannan yaro. Allah Ya bawa mahaifiyarsa lafiya. Allah Ya kyautata rayuwar sauran yayanka. Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuum. Gaskiya kai jarumi ne wanda mutane dayawa zasu amfana da irin jarrabawar da kake chiki. Allah SWT Ya bamu Aljannah Firdausi
ALLAH ya bashi lafiya
Allah ya bashi lafiya, kukuma Allah yabaku ikon cinjarabawan wannan laruran
Subhanallah allah ya basu lfy yasa mugama da duniya lfy❤❤
Allah yasaka maka da alkhairi shikuma allah yabashi lfy dau sauran yan uwanmu musulmai wanda basuda lfy allah yabashi lfy mukuma da mukeda ita allah yaqara mana baki dayanmu masha allah
Allah ya basu lfy dan isar annabi Muhammadu rasulilla sallallahu alaihi wassallama 🙏🏻
Allah sarki. Allah ubangiji yasakama da alkhairi
Allah yabashi lafiya da sauran yaranmu marassa lafiya. Amin 😢
Wlh Ka Burgeni Sosai, Koni Shi Abunda Zanyi Wlh, Allah Ya Saka Maka Da Mafificin Alkhairu
Allah yasakama da gidan Aljanna Allah yakawo ranar da zaicema daddy adawo lafiya Allah kabashi lafiya dan Alfarmar manzan Allah s w.a
Allahu Akbar Allah ya bashi lapia ya qara Baku haqurin jure wannan jarabawar ya Baku lpy mai amfani
Babandocto Hamza Allah ya sakamaka da All heri ita maman Hamza Allah ya bata lafiya. inamakafatan alheri❤
Ya Allah katche'katche'bawan ka dan arhoir ma Annabi Muhammadu Rasulullah SAW
Allah yayi maka sakamako da gidan aljannah ka burge ni. Hamza yayi sa’ar iyaye. Allah ya bawa mahaifiyar shi lafiya itama🙏
Allah sarki Allah ya bashi lafiya n shi Amin summa ameen Kai Kuma Allah yasaka maka da aljannar fiddausi yaba mahaifiyarsa lafiya nima innada Dr hamza Daya ci sunan kakansa Yana karatu a Kaduna innama Dana fatan samu lafiya
Allah sarki gaskiya samun iyaye irinku yanada wahala Allah yabiyaka yakarama imani
Masha Allah yasaka maka da alkairi shi Kuma Allah yabashi lafiya
Allah sarki allah yabaku ikon cinye jarabtar dayai muku
Allah uban giji yataimakeka duniya da lahira
Macha allah allah ya saka maka da alheri dunia da lahira allah ya sa katchiye wannan jarabawa❤❤❤
Allah sarki Ya bashi Lafy 🤲🕋🤲
بارك الله فيك وجزاك الله خير 😭😭😭😭
Masha allah ubangiji yakara lpy itakuma mahaifiyarsa allah yabata lpy ubangiji yasa anyi asaa ameen
ALLAH sarki Allah yabaku iKon cinye jarabawarku ALLAH yasaka maka da alkairi
allah ya baka ikon cin jarabawanka allah yasa hanyar stiranka ne duniya da lahira
Allah ya saka Maka da alkhairi Allah ya shiga cikin lamarimmu
Father of the year, Allah ya basu hakuri juriya Kuma Allah ya basu lafiya
Allah sarki Allah ya bashi lfy ,Allah baku ikoncin wannan jarabawa Allah ya sakama da gidan aljanna
Allah sarki 😢😢
Allah Sarki iyaye nagari Allah yabiyaku da gdn aljanna sukuma marasa lfy Allah yasa iya wahalar su kenan
Allah sarki mafin hamza Allah yabiya da gidan aljannah
Allah akbar allah ya basu lfy baki daya, Allah Kuma yasa kicinye jarabawar
Allahu ya Kara mk juriya na WANNAN jarabta
Allahu Akbar Allah ya bada ladan haihuwa
Gaskiya kayi kokari sosai Allah yasa maka shi kuma Allah ya bashi lafiya
Gaskiya kaima Allah yaqara budu
Allah yabashi lfy amman inkayadda da Allah wallahi saiyawarke karkaba da kosisi agun mahaina
Masha Allah Allah yabashi lafiya