be dace ba malami ya aikata haka, martanin malamai ga nazifi alkarmawi.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 30 ноя 2024

Комментарии • 63

  • @_-Fatima
    @_-Fatima 2 года назад +4

    Alllah ya kwauta. Alllah yakara tsare mana Imaninmu da addininmu da mutuncinmu. Alllah ya kara nuna mana gaskiya yabamu ikon binta yanuna mana karya karyace yabamu ikon guje mata. Malumanmu muna godiya Jzk khairan.

  • @muhammadgonia.2946
    @muhammadgonia.2946 2 года назад +3

    Allah yasaka da alheri Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

  • @muhdadamu8332
    @muhdadamu8332 2 года назад

    Allah ya bamu ikon gane gaskiya,ya bamu ikon binta.

  • @salisua.sulaiman206
    @salisua.sulaiman206 2 года назад +1

    Allah ya taimaki Sunna da masu binta,Allah ya Rusa bidia da masu binta da gangan

  • @nigermonbeaupaysniameymaca5465
    @nigermonbeaupaysniameymaca5465 2 года назад +4

    Masha Allah malan Allah ya tsare maka imanin ka ya saka ma da mafificin alkhairi

  • @imranaawaisu3799
    @imranaawaisu3799 2 года назад +1

    ALLAH ya ganar damu gaskiya
    Muna godiya sosai

  • @seyniissa50
    @seyniissa50 2 года назад +1

    Ma cha Alla Allah ya taimak Allah ya sagama lafiya malam ameen summa ameen

  • @sulaimanlawal3097
    @sulaimanlawal3097 2 года назад +2

    Jazakallahu khairan. malan abu Aisha gaskiya inajin dadin yadda kuke wayar dakan mutane akan sunnah manzon Allah sallallahu alaihi wasallam

  • @akahuhshs9849
    @akahuhshs9849 2 года назад +1

    Wlh malamanmu nasunnah kuna kokari Allah yasaka muku da alheri

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 2 года назад +4

    Mudai Allah bai ce mubi inyass ba

  • @MamanAfrah7833
    @MamanAfrah7833 2 года назад

    Kai Allah yasa mudace malamam mu na sunnah kuna kokari Allah ya saka muku da alkhairi

  • @maimunasibrahim1055
    @maimunasibrahim1055 2 года назад

    Masha Allah jazakallah kharan

  • @malannura2340
    @malannura2340 2 года назад

    Wallahi Wallahi malam naji dadinwannan bayani

  • @musayetty2688
    @musayetty2688 2 года назад

    Jaza kallahu khairan ya sheirk

  • @sakinadeeni4713
    @sakinadeeni4713 2 года назад

    SAW.
    Daman akwai tsoho mai suna Nazifi. Allah ya baku ladan fadakar damu su Mlm Sani

  • @fatimaabdulmalikabubakarma6251
    @fatimaabdulmalikabubakarma6251 2 года назад

    Amin ya Rabbil Alamin

  • @maigadagadnmry4215
    @maigadagadnmry4215 2 года назад

    Allah ya saka da alkairi malam

  • @awalmamadou7609
    @awalmamadou7609 2 года назад +1

    Allah ya saka da elheri malame

    • @rhmahomar2148
      @rhmahomar2148 2 года назад

      Allha ya saka daal kri Malam yaqra lafeya

  • @muhkanyurab7213
    @muhkanyurab7213 2 года назад

    Allah SWT yasakama da Alkhairi

  • @gerawabtv2858
    @gerawabtv2858 2 года назад +1

    ماشاء الله

  • @rabiouourabiouou3694
    @rabiouourabiouou3694 2 года назад

    Allah ya sakamala daakara

  • @nourimalam126
    @nourimalam126 2 года назад

    Allah shirye

  • @hassansiddi5585
    @hassansiddi5585 2 года назад

    Gaskiya malam Nasifi yayi kuskure Ku yan dariqa Ku sani cewa malam Nazifi yayi kuskure qarara fatawarsa tafarko taci karo da ayan alqu'ani tabiyu kuma da maganar manzon Allah SAW. Dabara ta rage taku Allah dae yana madakata dukwanda yayi mai keu zae gani hakama akasinsa

  • @nashbash5573
    @nashbash5573 2 года назад

    Allah yasaka da alheri.

  • @ummuaysha4067
    @ummuaysha4067 2 года назад +1

    Malam Allah yassaka da alkhairi

  • @Saikanadi-c
    @Saikanadi-c 2 года назад +1

    Gaskiya ana batar da mutane
    Yan tarika

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558
    @abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 года назад +2

    اللهم اهدنا فيمن هديت وعافنا فيمن عافيت وتولنا فيمن توليت وبارك لنا فيما أعطيت وقنا شر ما قضيت إنك تقضي ولا يقضى عليك إنه لا يزل من واليت ولا يعز من عاديت تباركت ربنا وتعاليت

  • @dekemogoutakobi9526
    @dekemogoutakobi9526 2 года назад +1

    Na gode babana Mala

  • @sanoussimoussa9205
    @sanoussimoussa9205 2 года назад +1

    Ml ina sanka Dan Allah Wlh kana goyon baya izala Ba Ina nihin abin da Ml yayi Daidai neba Danni bana Koce Kungiyar Amma kayi khr Ml

  • @sanidanmamazxzdsani5662
    @sanidanmamazxzdsani5662 2 года назад

    Allah ya kyauta

  • @mahamadoudjatau715
    @mahamadoudjatau715 2 года назад

    Macha allah moungode

  • @sanoussimoussa9205
    @sanoussimoussa9205 2 года назад +2

    Ml Sani Rijiyar Yayi Daidai ya yi Raddi ga wa Ml Amma watsankam bai kamata chiyai magana wa Ml

  • @harunaumar7479
    @harunaumar7479 2 года назад

    Malam dan Allah a rinka amfani da kalma ba mai harshen damo ba

  • @halimahalima5829
    @halimahalima5829 2 года назад

    Susan bidi'a badalilisuke kawowaba sede zagi dayiwa Malaman Sunna rashinkunya

  • @habibuahmaddmalam2464
    @habibuahmaddmalam2464 2 года назад

    Baka kawo maganar da alkarmawi yayi akan sakiba

  • @kalyboi5750
    @kalyboi5750 2 года назад

    Baka sa maganar da dashi malam rijiyar lemo yake wa raddi bah shima da kasa ay shine xa a iyajin yadda maganar tk

  • @kalyboi5750
    @kalyboi5750 2 года назад

    Xan so malam alkarnawi ya fito shima ya kare kansa da hujjoji domin na fahimceshi

  • @عباسعباس-ه1ص6ز
    @عباسعباس-ه1ص6ز 2 года назад +1

    Wallachi allah Abu Aïcha babyarda da wannan maganar takaba saboda Kacika sankai amaganar ka bakayin adaltsi wallachi allah Sai an Jima😜😜

  • @ibiro868
    @ibiro868 2 года назад

    Salam kai dan sokoto ne?

  • @waliysheikhtaheer3567
    @waliysheikhtaheer3567 2 года назад

    Wato kai fasikine wlhy banza dan akuya kanada kanka malamin jahilai wawa kaje kayi karatu amma hakan dakikancine

  • @abdoulghanimouhamadadamoua8558
    @abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 года назад

    اللهم إنا نسألك الهدى والتقى والعفاف والغنى

  • @adamkabiru6669
    @adamkabiru6669 2 года назад

    mai isa malamai basu da majalisar korafi sai sunzo kan manbari aduniya sunfaɗi laifin mutum

  • @balarabacikaji9259
    @balarabacikaji9259 2 года назад

    Alkarmawy sau dayawa yana kwaba amma dayake su a bangarensu ba'a gyarama shehi kuskurensa sabida cika da tumbatsarsa 🤣😂😆

  • @burhanidanalhaji5855
    @burhanidanalhaji5855 2 года назад

    Bakwa yin adalci akwai wanda baya kus Kure ne mun yarda da alkarmawi amma kuskure nakowane kunanin kunayin adalci Dan Allah kuma kuji tsoran Allah gaskiya da adalci

  • @maibiyajisani9809
    @maibiyajisani9809 2 года назад +2

    Wannan dai rishin tarbiyane kamar wannan yaron shizayama Alkarmawi raddi wannan rashin tarbiyane

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 года назад +1

      hmm

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  2 года назад

      Ai beyi rashin kunyaba naga kamat ya iya bakinsa amma tabbas yana fa kyau yara su rinka tsaywa matsayinsu

    • @moubarakbachir4669
      @moubarakbachir4669 2 года назад

      Maganar ilimi akeyi ba ta bukatar yaro ko babba ok

    • @aeshasuleiman5600
      @aeshasuleiman5600 2 года назад

      @@moubarakbachir4669 Hmmm Allah yasa mu gane gaskiya

    • @balarabacikaji9259
      @balarabacikaji9259 2 года назад

      @@moubarakbachir4669 maganarka gaskiya ce 👍

  • @suleimanmohammed7534
    @suleimanmohammed7534 2 года назад

    Kai Amma wahabiyya ku jahilaine WALLAHI. Ilimi in Baku sanshi ba babu kenan ai Wani sahabi yace ilminda aka gano Wanda ba gano ba yafi ku jahilaine rijiyar lemu da rijiyar 🥭 mango jahili shike Kiran Wani jahili