Huɗubar Juma'a Tare Da Dr Idris Abduaziz Dutsen Tanshi

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024

Комментарии • 18

  • @IbrahimSaleh-d6m
    @IbrahimSaleh-d6m 2 часа назад +2

    Allah yasaka da alheri Dr tauheed. Da Nisan kwana

  • @YusufNamiji
    @YusufNamiji Час назад +1

    Allah ya saka da alkhairi dr imam idris rana mai rabawa kowa aiki kai kadai gayya

  • @yahuzailiyasu4583
    @yahuzailiyasu4583 Час назад +1

    ALLAH YASAkA DAALKAIRI ALLAH YAJIQAN MAGABATA AMEEN

  • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
    @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 10 минут назад

    Allah subhanahu wata'ala yasaka maka da Alkhayri❤.

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 Час назад +1

    Allah ya saka da alheri.

  • @MuhammadIdris-r3k
    @MuhammadIdris-r3k 35 минут назад

    Allah ya kara wa mallam lafiya da karfin iimani

  • @saniasanisaniasani6863
    @saniasanisaniasani6863 Час назад

    Ba aya ba hadisi sedai labarai

  • @mahmedbara1378
    @mahmedbara1378 39 минут назад

    Mu day mana nan a kan bakamu kashi yafi maulidi

  • @Nouradine146
    @Nouradine146 Час назад

    allah kara lafiya Dr ldriss wlh Gaskiya Gudace Masoyanka Na sauraranka Makiyanka Na sauraranka abamu karatu kyauta abasu karatu kyauta kaikadai Gaiya allah kara kare Manakay Malam

  • @alhaliyumuhammadinuwa7766
    @alhaliyumuhammadinuwa7766 2 часа назад

    Makiyin iyayen manzon Allah s.a.w

    • @abdullahiibrahimusman8135
      @abdullahiibrahimusman8135 Час назад +3

      A'a masoyin hadisan manzon Allah SAW da kuma shi kanshi manzon Allahn. Ku dayike jahilai ne Kuma ba kwa son gaskiya sai ku karkatar da magana, Allah ya shiryeku. Dr. Idris Bai taba kin iyayen manzon Allah ba saidai kawai kuyi mishi sharri.

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw Час назад

      Gaskiya ne​@@abdullahiibrahimusman8135

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw Час назад

      Injika ba, jahili kawai

  • @saniasanisaniasani6863
    @saniasanisaniasani6863 Час назад

    Dr pantami yafi ka komi da komi wawan tsohon najadu kare kawai mummuna dan hassada

  • @alhaliyumuhammadinuwa7766
    @alhaliyumuhammadinuwa7766 2 часа назад

    Idi arnen zamani