Assalamualaikum Hummm ni ai basu burgeni ba, tunda banga yasa mata zoben neman auranta ba, a gurin happy birthday din ba a gaban jama'a ba, Kamar yadda su turawan suke yi, tunda su suke yin kyaikuayo, Allah ya Shirye mu 'yan Arewa. Daga Egypt 🇪🇬
All this doesn't matter in heaven. Same scenario will be brought to you to your viewing, on the day of Judgement, over our Allah's disobedience as regards this Birthday celebration. Allahu Ya tsare mana Imaninmu🙏
Ga talakawa na kuka kuko kuna sa6awa Allah, da kun temaki talaka da kudin, shekarun da Allah ya bamu suna raguwa kuna wani murnar hauka memakon istigifari da gode masa
Allah ya tsare mana imanin mu da addinin mu ya tsare mu daga sharrin yahudawa
Bidi.a sak in ankare adayo ana ikirarin mu masoyan annabi Muhammad S A W shegiya bidi.a
❤❤❤ Macha Allah mayan yanmata kannywood 🎉🎉🎉
Ikon allah sai 😳allah yasa mudace duniya da lahira
Allah sarki duniya wani nachan dubu daya tamasa wahala wani kuma Allah yabashi ......................... .
Wai ace kuma ana neman gamawa lfy,dukiya dai batayi amfani ba..Mtsww
Assalamualaikum
Hummm ni ai basu burgeni ba, tunda banga yasa mata zoben neman auranta ba, a gurin happy birthday din ba a gaban jama'a ba, Kamar yadda su turawan suke yi, tunda su suke yin kyaikuayo, Allah ya Shirye mu 'yan Arewa. Daga Egypt 🇪🇬
Wlh fa 🤣🤣😔
Dan talaka hmmm
@@Asee_123 na'am suna Mai dadi, Ina godiya sosai
Ngd sosai
Ya kama hannunta yasa zobe be aureta ba haramun ne
Auren zobe bana musulunci bane sai de ya nemi izinin Babanta a tara shedu ya biya sadaki shine aure
kai co abin tausa yi duniya kenan
All this doesn't matter in heaven. Same scenario will be brought to you to your viewing, on the day of Judgement, over our Allah's disobedience as regards this Birthday celebration.
Allahu Ya tsare mana Imaninmu🙏
Ga talakawa na kuka kuko kuna sa6awa Allah, da kun temaki talaka da kudin, shekarun da Allah ya bamu suna raguwa kuna wani murnar hauka memakon istigifari da gode masa
Wlh ko nawa ne tayi hkn kadija alh kara chekru masu albrk
Duniyarche takemusu dadi kudinne batasan xafinnemansu ba Allah kashiryamana zuria
Ba'asan zafinsuba Allah kasamudace
Gayamusu dai yanmata
Huum ni maima zanche. …….allah yasa mudache
Bansan wnn jarumar ba gsky uncle Umar banganka gurin birthday ba😂😂😂😂😂
Daman masu sunansu akwaisu da goshi
Masha Allah happy birthday to you 💕
Kai duniya you are Muslim 😰😥😭
Allah ya shirya mu gabakee daya 🤲🤲🤲
Masha Allah e
Good
Hm! To menene abin burgewa anan
Abu ba biki ba... Banzan birthday
ubangjji Allah ya shiryesu
Waii yar waye wanan .a Nigeria
Malam shehu 😀
'Yar TikTok 🤣🤣🤣
ALLAH SARKI HMMM
Allah waddaran naka yalalace su shekarun nda kikai abaya mikika sinana acikin su nadamar shekarun nda kikai asar zaki ba shirmeba
Allah ya rufa asiri Amman wannan Abu da mamaki yarinyar da ko film daya na gaskiya batayi ba Amman wai hada mota ne da ita 🤔🤔Allah ya kyauta
Hmmmm yan film din kenan,wasu nacan 1k basu da itah,Allah yasa mudace 🤲🏼🥺
Kedai bari Allah dai yasa mudace
Acikin yan’ film din ma akwai wadanda suka kwanta ciwo suna buqatar temako
Allah mungode maka
Wai Dan Allah wacece wannan din ?
Wata yar tiktok che amma yanxu tadanfara film
Yar film ce
Yar film ce
Salàm
Saida keeeeeeee ✌️✌️
Allah sarki wlh dama ni aka bawa 1m din nan nayi jari ai da ba hakaba 🙄😪🤣
Itqma baxata anfanetaba abanxa xata tafi
ماشاءالله تبارك الرحمن
Don Allah wane yasan sunan mawakin da aka sa a video nan
Ahmed m sadiq
Kai ana ruwa yaci makadi kana ganga ta jike, ka roka musu shiriya damu baki daya
Ya zaayi a zauna lafiya
Masha allah ❤️
tagane kurata
Allah dai yakyauta
🎉
masha Allah
Allah ya kyau ta
Allah ya kyauta
Who is she a n film?
I don't know her
She is coming now Bata Dade dazuwaba tana video narawa akani wood
Kaico
itama yar"kannywood ce wanna
Masha Allah
Bakaw Jin tsoran Allah wlh hmmm 😭😭😭😭waniyanacen yakwnabaiciba hmmm 😭😭😭
Yaga men Murja 😂😂
Love you 😘💖
Ya Allah
ما شاء الله تبارك الرحمن
Hummm
Www
Wwww
An yi asara 😂
Hmmm😣😥😭😭
Hmmmmm 😭
Lokacinsune
1
Ikon allah 🙄🙄
Kutimelesi one millino cash
😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲
👍👍👍👍
Idan bakaji tsoro ba motar da aka bata wlh tafi 3m
Wlh abin hartsoro yake bani inkabibiya sunada mabukata a family dinsu
@@hafsatabubakar240 kuma bama shiba yanzu wannan fa har yanzu batayi videon waka 20 ba amma kalli
Nace daman yana da kudi yake yin film
Haukar banza 🤣🤣😂
Allah sarki duniya wani nachan dubu daya tamasa wahala wani kuma Allah yabashi ......................... .
Allah ya kyauta
Masha allah
Allah ya kyauta
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha allah
Masha Allah