Wai kai wannan wawan alkanawin dr idris ne kawai ka raina da kake ma raddi kai bama tsaransa ba mugun haushi kake bani wlh kuma da anyi magana kafara ce ma mutane jahilai sai kace kai kafi kowa ilimi da wani shegen glass dinka dinka kaman kaman sarkin makafi 🖐🏿🖐🏽
Ai abinda yafijahilchima alkanawi zaifada akan Dr tunda Dr yatoshe duk wata hanyar damfara koneman Gina massallachin karya da makarantun karya da sunan neman taimakon muslimchi da chida addini Kuma wannan malam anwardin dama dajin muryarsa kaji muryar Dan stubbu Dan damfara Dan maula Dan chida addini irinsu alkanawi wallahi dagajin muryar anwar kaji muryar Dan danmaula dachida addini
Alkanawi likitan mahaukata kana basu magani suna zagin ka dr hauragiya ya rikita kwakwalwar jahilai fa saidai haluri duk Wanda zai.zagi sauran malaman ahlissunna zakaga dr hauragiya ya jawoshi jiki kamar yanda ya jawo baffa hotoro
Wato na lura duk yaran Dutsen tanshi yadda kasan yan Peter Obi haka suke, suna nan makale a kowani page😂 yan wahala, wallahi ada ina sauraran Shi tunda naga yayi wata Tabargaza na kama kaina
Kuyi hakuri kunsa a karkashin gada a Lagos ya girma bai samu tarbiyya ba Kuma Dan bushe shen da akayi ya taba shi Likitan mahauka ya haukashe Allah ya taimaki Dr dodon Imamu Ahlul Maja hassada munafurci wuru wuru kwadayi ajali interfaith and Raraka investment Kano State
Dr idris wlh bayan babu kai dole muyi kuka wlh , Allah karawa Dr Idris nisan kwana
MashaAllah Allah yaqara lfy
Wallahi munji gaskiya daga bakinka malam alkanawi jazakallahu kair thanks
Muna tare da Muhammad bn Muhammad tare da dr,idrisu
Dr Idris Allah, ya Kara daukaka
Dr Idris na Allah, da manzonsa mu yanzuma muke Kara kaunar da,awanka
😊WALLAHI KAI DAI WAWA NE, BAKA AIKINYI BALLE SANA A, KAI KOWA JAHILI NE AGUNKA, WAWA KAWAI
Dr idiris❤❤
Mal alkanawi mungode sosai Allah yasaka da alheri amin
wawa
Alkanawi Bazaka Iya Zubar Da Mutuncin Dr Idris Ba Saboda Muna Kyautata Mai Zato Don Allah Yake Da'awarshi Saidai Kumutu Da Haushi
Wato yau sheikh rigar bata samu guga ba kenan
Wai kai wannan wawan alkanawin dr idris ne kawai ka raina da kake ma raddi kai bama tsaransa ba mugun haushi kake bani wlh kuma da anyi magana kafara ce ma mutane jahilai sai kace kai kafi kowa ilimi da wani shegen glass dinka dinka kaman kaman sarkin makafi 🖐🏿🖐🏽
Ai abinda yafijahilchima alkanawi zaifada akan Dr tunda Dr yatoshe duk wata hanyar damfara koneman Gina massallachin karya da makarantun karya da sunan neman taimakon muslimchi da chida addini Kuma wannan malam anwardin dama dajin muryarsa kaji muryar Dan stubbu Dan damfara Dan maula Dan chida addini irinsu alkanawi wallahi dagajin muryar anwar kaji muryar Dan danmaula dachida addini
Dr Idris Abdulaziz ❤
Na gaba yayi gaba. Incha Allahou har gaban Allah docter tauhid ikon Allah
Wai meke damin alkanawine kam, wlh bana iya cigaba dajishi, kuma nayi kusa in ja layi
Zajakala
Hum dr Idris sune suka gurfanar da boko Haram a nageriya alkanawi kaji soron Allah wlh
Allah ya saka da alheri.. Addini na Allah ne da manzonsa, Sunnah ta annabi ce kuma da ilimi ake karnatar da ita..
Sani unity Dan danfara.kai de kozaginka zaayi kai de kasama comment.kodayake yafi maula da danfara
Malam alkanawi kachigaba da fadamana gaskiya, munatare da gaskiya ako inatake, Allah ya karemu da aqidar boko haram amin
Wlh Kai sani Wawa ne Kai wlh 😂😂😂😂
Wawa shasha dan iska
Wai dama haka sunna take a Nigeria tab dayawa sunfara kyamar kungiyar izala da kuke kariya
Wanna dan Ghana ne baya ji Hausa sosai
Kaidai kana zobda mutumcika
Malam I d k na kasuwane yanuna?kagaya mana
Alkanawi likitan mahaukata kana basu magani suna zagin ka dr hauragiya ya rikita kwakwalwar jahilai fa saidai haluri duk Wanda zai.zagi sauran malaman ahlissunna zakaga dr hauragiya ya jawoshi jiki kamar yanda ya jawo baffa hotoro
WAllahi gaskiya ka faɗa ɗan uwa amma mabiya Idris ƙungiyanci da ta'assubanci da jahilci ya rufe musu ido
Wato na lura duk yaran Dutsen tanshi yadda kasan yan Peter Obi haka suke, suna nan makale a kowani page😂 yan wahala, wallahi ada ina sauraran Shi tunda naga yayi wata Tabargaza na kama kaina
😂😂😂
Kuyi hakuri kunsa a karkashin gada a Lagos ya girma bai samu tarbiyya ba Kuma Dan bushe shen da akayi ya taba shi Likitan mahauka ya haukashe Allah ya taimaki Dr dodon Imamu Ahlul Maja hassada munafurci wuru wuru kwadayi ajali interfaith and Raraka investment Kano State
Kafadi gaskiya.