Hira da Rarara akan kudin da ya samu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 2 окт 2024
  • HIRA TA DA RARARA AKAN KUDIN DA YA SAMU.
    -Ko kun san Adadin kudaden da ya ke nema?
    -Nawa ne ya samu a halin yanzu?
    -A Yaushe zai fara aikin wakar?
    Wadannan amsoshin tambayoyin suna kumshe a cikin wannan Hira ta musamman da `Kannywood Exclusive TV` suka yi da shi.

Комментарии • 346

  • @nuhuusman1724
    @nuhuusman1724 2 года назад

    Gaskiyane wannan hakayake rarara
    Allah ya kara basira da daukaka.

  • @harunaabdullahi2741
    @harunaabdullahi2741 4 года назад

    Allah yatsare mana maigirma shugaban kasa baba buhari da dauda kahutu rarara

  • @kasimusman6584
    @kasimusman6584 4 года назад

    An gaisheka RARARA

  • @laminoulalahi8783
    @laminoulalahi8783 3 года назад

    ok biyiba alaha yaisa

  • @abubakarbabangida3448
    @abubakarbabangida3448 4 года назад +3

    Wllh karya kakeyi ba abinda buhari Yayima arewa 🤷‍♂️🤷‍♂️🤷‍♂️

  • @synyahuza5897
    @synyahuza5897 4 года назад +1

    Maganar rara bata da anfani ko daya ga yan Nigeria don haka ban ma gama sauraron hirar ba

  • @skcs7929
    @skcs7929 4 года назад +4

    i love you so much baba buhari

  • @mamanjawad400
    @mamanjawad400 4 года назад +1

    Kanachi akarkashin shi ai dole kasan yadda zaka kareshi

  • @suleimanyahaya475
    @suleimanyahaya475 4 года назад +1

    Wlh natsaneka Rarara
    Kai makaryacine wlh Banza kullum muna cikin fargabar rashin tsaro Amma kaje gidan jarida kana karyar banza don kakare dakiki Buhari Allah ya shirayaka tunda haka kazabi kayi Banza makaryacin banza

  • @alhumaraliyunuhu6413
    @alhumaraliyunuhu6413 Год назад

    RARA INATARE DAKAI AMMA AWANNAN GABAR MUNRABA FAHINTAR BAHARI KAGYARA KOWA YAYI KUSKURE AFADA

  • @rabiumusa8803
    @rabiumusa8803 4 года назад +1

    Wayo cikina yafara ciwo , Allah kayimana mai kyau

  • @auwalmohammed2763
    @auwalmohammed2763 4 года назад

    Makauniyar soyayya kake masa shi yasa kake wasu bayanan naka

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 4 года назад +3

    Nafahimci kanada ciwon mantuwa Ina maular da yayaiwa talakawa. Suke suka bashi kudinsu wasu suka sai da gadonsu suka taimakeshi Amma yau abinci ya gagaresu wasu ma sunrasa gidajensu wasu sun rasa iyayensu Amma Kai agurinka haryanzu Bai laifiba

  • @amirukaya1271
    @amirukaya1271 4 года назад

    Karin Nefa YA Shafi Kowa malan

  • @Ibrhimsanusi
    @Ibrhimsanusi 4 года назад

    RARARA Ya Raina wannan yr jaridar

  • @mudassirmannir4879
    @mudassirmannir4879 4 года назад

    Baiwar Allah rarara ya fiki baki@ Allah Ubangiji y kyauta mudai muna jiran wakar shidai Buhari sunan sa kainuwa

  • @assanharunaassanharuna3118
    @assanharunaassanharuna3118 Год назад

    🤝🤝🤝

  • @masudyushau6638
    @masudyushau6638 4 года назад +4

    Lallai Rarara kasamu lokaci Amma
    Munyi maka uzuri sbd jahilci kuma kudi sunrufe maka ido

  • @mubarakauwal6484
    @mubarakauwal6484 4 года назад

    Hakane Baba rarara

  • @m-wantosgombetv7910
    @m-wantosgombetv7910 4 года назад

    Kaje kako yi magana wawa mar kunya

  • @m-wantosgombetv7910
    @m-wantosgombetv7910 4 года назад +1

    Makarya ciii wawa Allah ya fiku munafuki kafada nawa kasamu mana hirarr ma baka iyaba ...

  • @mustaphamuhammad1004
    @mustaphamuhammad1004 4 года назад

    Kudena gayyatan wannan baiya maganaba kadena jikata da yawu

  • @isyafaruk5801
    @isyafaruk5801 4 года назад

    Kai makaryaci Banza Da wofi
    Mudai Allah Isa

  • @idrisahmad7745
    @idrisahmad7745 2 года назад

    Agidan uwarka yayi aiki akano

  • @rabiyunus7171
    @rabiyunus7171 4 года назад +1

    Gaskiya rara yafiki baki ya kamata ki dinga da katar dashi Dan duk wannan surutun banza da wofin da yake duk kare hanyar abincinsa yake Dan Allah yar'jarida ki hadashi da mai baki irinsa sufafata pls my sister ina ma ace nice da yaga irin yadda zan mishi da irin tabbayar da zanmishi da sai yagane bashi kadai yake da bakin maganaba kuma zaisan bashi kadai ya iya maganaba ko da yake dama ance duk wadda baida gaskiya to yafi kokarin kare Kansa amma Next time Ku hadashi da mai baki pls

  • @general_boko_1
    @general_boko_1 4 года назад

    Baki abin magana

  • @abdoohaddadreezoo7101
    @abdoohaddadreezoo7101 4 года назад +1

    Bamayi dakai da buharin ubanku yayiwa uwarku kafa atakashi yaryan tsiya gayyar mahaukata yan danfara kawai 👎👎👎😡🖕

  • @Autan_fairah_Babura
    @Autan_fairah_Babura 2 года назад

    hhhh Allah yabiya Rarara wllh naji dadin baya nanka

  • @abunadiyamaimashitv
    @abunadiyamaimashitv 4 года назад

    Mtswwwww Allah katsaremana harshenmu da furta maganar JAHILCI

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 4 года назад +2

    Kalleka sai kace gwagwan buri inaka Isa kazo Kano kai yawo ai fatafata dakai Dan maula marokin banza marokin wofi

    • @heemys2351
      @heemys2351 4 года назад

      Hhhhhhh gaskiya kaban dariya

  • @svgssggs8543
    @svgssggs8543 3 года назад +1

    Rarara jahatajahatace

  • @Sailor223
    @Sailor223 4 года назад +1

    Shi rarara baya fahimtar tambayanne kokuma kawai shi dan harigidone ina daga cikin masoyan rarara amma wannan interview da akayi masa yafadi warwas

  • @Ismailjegah
    @Ismailjegah 4 года назад +2

    Hmmm wlh rarara yaraina wa mutane dawayo

  • @isyafaruk5801
    @isyafaruk5801 4 года назад

    Karinga Fadar Gaskiya

  • @aminuabubakar2215
    @aminuabubakar2215 Год назад

    Shege mai bakin kifi

  • @shamsuhamisugoodjob3571
    @shamsuhamisugoodjob3571 4 года назад

    Mawaki kuma maroki kamar shi mai gidan naka

  • @Ibrhimsanusi
    @Ibrhimsanusi 4 года назад

    To da dai yana da gaskiya Amman yanxu mundane karyane

  • @adamumuhammad678
    @adamumuhammad678 4 года назад

    Baku iya mulki ba

  • @masudyushau6638
    @masudyushau6638 4 года назад +5

    Lallai Rarara kasamu lokaci Amma
    Munyi maka uzuri sbd jahilci kuma kudi sunrufe maka ido

  • @huduyakubu1510
    @huduyakubu1510 4 года назад +1

    Rara Dan iska

  • @abdulwahabsalisu5495
    @abdulwahabsalisu5495 4 года назад +6

    Kariya ne nema an kara min kudin wuta ko TV bani da shi a gida na amma an kara kudin wuta

  • @saminuhashimu614
    @saminuhashimu614 4 года назад

    Farar qafa gareku kaida buharin

  • @aminumusajaafaru9339
    @aminumusajaafaru9339 4 года назад

    Wajen sayan units din wuta na talaka daban ne da na mai kudi? Ko kuma farashin talaka daban ne da ta masu kudi?

  • @sanicisse1460
    @sanicisse1460 4 года назад

    Wawan Banza Kawaye

  • @hamzatiliyas3650
    @hamzatiliyas3650 4 года назад

    Wllh inasan meyin tambayar allh yakara miki lpy

  • @kadaikiriram7176
    @kadaikiriram7176 2 года назад

    kar kazo kamana maganar Buhari kariyan banza

  • @ibrahimahmadrufai9457
    @ibrahimahmadrufai9457 3 года назад

    haba malam rarara kake ko waye ma.....wannan matar aikinta kawai takeyi, ba fada ba....gaskia bakada muamala mai kyau don baka iya magana ba..

  • @ousmanerabiou8679
    @ousmanerabiou8679 2 года назад

    Kamayarkenan. Kamatadakis gilada akema in arewako harkake wacikabahaka kaibutulune. Rarara dawda

  • @honsidi7439
    @honsidi7439 4 года назад +4

    Ai yanzu ne ma babu tsaro inbaka sani ba ka sani, kai dai kace ka cika aljihunka kawai, kuma wallahi kowa ankarawa kudin wuta, ni sheda ne 😏

  • @auwalumuhammad1686
    @auwalumuhammad1686 4 года назад

    Allah yabaku ikon fadar gaskiya
    Dan muma muji musamu abin fadawa masu zaginmu wlh wanilokacin kamar muyi kuka saboda takura har da duka mungode

  • @m-wantosgombetv7910
    @m-wantosgombetv7910 4 года назад +1

    Ni wlhi KO buharin ma banajin haushinshi haka kamar ka rrararar

  • @Dr.BelloAliyu
    @Dr.BelloAliyu 4 года назад +3

    lallai allah ya hadaki da eyane😅😅😅😅😅😅

  • @shuaibuabdullahi2298
    @shuaibuabdullahi2298 4 года назад +3

    Gaskiya bangaran tsaro buhari babu abunda yayi na dede mussamman anan jihar borno.

    • @shuaibuabdullahi2298
      @shuaibuabdullahi2298 4 года назад

      @@nollybase ya shiryemu tare dan kaima na lura boye gaskiya kake so kayi (ameeen).

  • @auwalmohammed2763
    @auwalmohammed2763 4 года назад +1

    Rarara gyara tuwon ka

  • @mohamedsani022mohamedsani8
    @mohamedsani022mohamedsani8 4 года назад +4

    Raramashaallh

  • @sirrinmawakatv1955
    @sirrinmawakatv1955 4 года назад +3

    Ni natural nawa dubu Dayan ni cikakken masoyin Buhari da Rarara ne amma Wlh a wannan Hiran rarara yabatamin rai yaciremin soyayyarsa a Raina sakamakon yadda yaraina wacce yake Hiran da ita

  • @hauwaumarsalihu6967
    @hauwaumarsalihu6967 4 года назад

    Hmmmm Allah yakyauta

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 4 года назад +2

    Hmmm rarar annabi yayai addua Allah ka niiman tar da Wanda ya Ni imantar da alummata Allah ka azabtar da Wanda ya azabtar da alummata don hk idon buhari adalci yakewa talakawa to Allah yayai maka irin adalci. Da yake mana Kuma kasani insha allahu tambar da Allah zaiwa buhari Kai ma akwai taka ba komai rayuwace indai kana raye in babu suga akwa hawan jini in babu shi akwai ciwo barin jiki kowa zai karbi sakamakonsa ahnnunsa

    • @tofagkblacknightofshiathus1365
      @tofagkblacknightofshiathus1365 4 года назад

      Allah(swt)Yace Babu wata musiba da zatazo a doron kasa face Alummace sababinta. yakamata ka gyara in gyara kowa ya gyara.

    • @rabiubello1214
      @rabiubello1214 4 года назад

      Wanna gaskiyane

  • @asmauharuna2964
    @asmauharuna2964 3 года назад

    Banza dakai tunda yanabaka kuɗiy aibazakafaɗi laifinkaba

  • @allahyishiryemujsjdbd7602
    @allahyishiryemujsjdbd7602 4 года назад

    Kinyi hkr da baki kaimasa mari ba dan banza duk ya hanata mgn lntadauko tambaya kafin takai ya hanata sbd kin gaskiya wlh da nice da tuni nakai masa mari lnce aljanuna ne suka tashi

  • @hyharunaharuna3208
    @hyharunaharuna3208 4 года назад

    Kayi nawa yan adawan suka sata

  • @hussainaumar1126
    @hussainaumar1126 3 года назад

    Walh buhari bamai gaskiya neba saboda mutallaka ance zamusha Jan miya

  • @hamzatiliyas3650
    @hamzatiliyas3650 4 года назад

    Dan uwarka ba aikin da akayi a maidigurii

  • @عايشهعايشه-و5ذ
    @عايشهعايشه-و5ذ 4 года назад +3

    Lalifa masubaka kudi jihalane, Allah yasa mufikarfi zuciyarmu Ameeeeeen

  • @abdallahwizkidyaron
    @abdallahwizkidyaron Год назад

    hhhhhhhh

  • @ismailmuhdkaukai957
    @ismailmuhdkaukai957 4 года назад

    To idan shi mai gaskiya ne na tare da shi kuma fa, 'yan rijiya ta bayar da ruwa guga ta gana ko?

  • @bellousman6134
    @bellousman6134 Год назад

    Gaskiyane nima walh agurina babas buhari baiyilaifiba amulkin nan

  • @mohammedmohd2837
    @mohammedmohd2837 4 года назад +2

    Gayenan wawane fa yayi mugun Raina mata wayo saiwani disgata yake itama stupid kaman mayya mtwss

  • @salisuaminualolo9643
    @salisuaminualolo9643 2 года назад

    Rara kaji tsoron Allah buhari ko ubnkane mugune azzalumine Amma bahause yayi gaskiya tabarmar kunya,

  • @chikepeter5703
    @chikepeter5703 3 года назад

    kaidaifadifa darka kajirara amma bahari. akawaigarakuwa

  • @ibrahimmuhammad6060
    @ibrahimmuhammad6060 4 года назад

    To wai kai rara meyasa shi buhari bazai bada kudi Dan talakawarsa kayi musu wakar masoyan baba buhari amma dan rashin imani kace wai talaka yabada dubu daya kayi waka, hmmm kawai mallam kafito fili kace kana niman maula a wajen talakawa saboda baba buhari baya bada kudin gobnati aci, shiyasa kafito da wannan salon

  • @zaharaddeensani9657
    @zaharaddeensani9657 4 года назад

    MTS bakauyenbanza waya gayama haka ake fira da yanjarida wawa

  • @abdulmalik6554
    @abdulmalik6554 4 года назад +3

    Karyane wannan basadakabace yaudarace wawa

  • @arewastarboytv3229
    @arewastarboytv3229 4 года назад

    Very stupid mutum shine zai fada mana aikin da buhari yayi jahili

  • @RESETLIFETV
    @RESETLIFETV 4 года назад +1

    Good job rarara

  • @mahamadousanissy4031
    @mahamadousanissy4031 3 года назад

    👍👍👍👍👍👍

  • @hassanaliyusuru5564
    @hassanaliyusuru5564 3 года назад +1

    Kai rarara ! Kaji tsoron Allah ka fadawa duniya gaskiya don ubanka

  • @murtalaabubakar1655
    @murtalaabubakar1655 3 года назад

    Buhari dan adamne dukduniya babu wanda bayda laifi

  • @yaqubfifa2550
    @yaqubfifa2550 Год назад

    Akoye aki ga Yan najeria Allah ya kawo yan najeria mafita

  • @mustafaharuna9810
    @mustafaharuna9810 3 года назад

    Humm kema rara zakice Zaki kureshi wane kee yarinya

  • @awwalisah7305
    @awwalisah7305 4 года назад

    Dan shegiya dan jahila makaryachi kawai

  • @AliUsman-gg4rb
    @AliUsman-gg4rb Год назад

    Rara ingesheka
    Daga Ali dj gala
    Simaila

  • @skcs7929
    @skcs7929 4 года назад +3

    gaskiya Rarara kaiyamata magani maitan bayakenan

    • @sakallahtv4547
      @sakallahtv4547 4 года назад

      ruclips.net/video/pnaNzJ_oCR8/видео.html

  • @nafiualiyu1828
    @nafiualiyu1828 4 года назад

    Kai Kai rarara Kai jahiline banxa

  • @trib3955
    @trib3955 3 года назад

    Rara tu parle trop mn vieux ton interview es nul

  • @saeedakardi4893
    @saeedakardi4893 4 года назад

    WANNAN BAYANANNAKA KAME-KAMENE KAWAI.

  • @abdallahwizkidyaron
    @abdallahwizkidyaron Год назад

    😁😁😁😁😁🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣

  • @abubakarbabangida3448
    @abubakarbabangida3448 4 года назад +2

    Bakada kishin arewa Dan yunwa kawae

  • @abdullahiadamu7418
    @abdullahiadamu7418 4 года назад +1

    Jama ar Nigeria sunada matsala gaskia wlh miye dalilin dayasa ake hira da wadda baisan inchin kanshi bah

  • @abubakarmuhammadkardi437
    @abubakarmuhammadkardi437 4 года назад +3

    Another Yahoo Yahoo experience,,,,,,sai munji nawa kassamu....Barawon boye kawai!!!!

  • @abdulwahabuhannafi8426
    @abdulwahabuhannafi8426 4 года назад +3

    MASHA ALH

  • @saminuusman9510
    @saminuusman9510 3 года назад

    Shegen barawon katsina

  • @abdallahwizkidyaron
    @abdallahwizkidyaron Год назад

    Hhhhhhhhhhhhh

  • @nafiubelloahmad79
    @nafiubelloahmad79 3 года назад

    Dan rainin wayon banza kawai

  • @abuzarriabdullahi7242
    @abuzarriabdullahi7242 4 года назад +2

    Bai samu yar jarida da ta iya tambaya bane.wawa kawai

  • @aminuabubakar2215
    @aminuabubakar2215 Год назад

    Samna ina staron yake

  • @aminasyaro6561
    @aminasyaro6561 3 года назад

    Assalam dauda kana lafiya

  • @abubakarbabangida3448
    @abubakarbabangida3448 4 года назад +8

    Ko interview baka Iyaba

    • @khaliedsaliesu9739
      @khaliedsaliesu9739 4 года назад +1

      Wlh kam domin ya fara hawa kujerar jiji dakhai

    • @Dr.BelloAliyu
      @Dr.BelloAliyu 4 года назад

      Hahahahahah

    • @muhammadsani8695
      @muhammadsani8695 4 года назад

      YADDA ZAKU HANA KOWA YA SAKA KU A GROUP DIN WHATSAPP
      ku shiga nan👉ruclips.net/video/S9jVAaTEbB4/видео.html domin ganin yadda zakuyi
      Ab

    • @abuzarriabdullahi7242
      @abuzarriabdullahi7242 4 года назад

      Wlh kam

  • @husainiibrahim3699
    @husainiibrahim3699 4 года назад

    Fada musu gaskiya rarara

  • @STsubRush.1523
    @STsubRush.1523 3 года назад

    wannan Bata iya tambayaba