Slm Baba ko ince dattijo mai magana Allah yaqaramaka basira da lafiya. Amma ga saqonmu nan , wato mungodewa Allah dayayi qasashenmu cikin SAHARA muntabba Allah yayimana hanyoyi dabndbn sabida ha maganar ECOWAS bamason kasancewa ciki kuyi haquri kubarmu dan Allah, inmun chiga matsala kubarmu da Allah daya halicvemu inko munqare saiku ga'je qasashenmu kunga shikenan, Amma dai muddin muna araye BaMaSaN KASANCEWA CIKIN ECOWAS
Slm alkm in bamu mantaba Mauritania ta fice daga Ecowas babu wata kasa da yi wata magana amma mu yanzu an addabe ya isa a shafa muna Lafiya abin ma walakancine ashirye muke ga duk wani mataki dakuke kururutawa
Illoli n'a nan su n'a tchin ku. Tinda Ku ka kulla da faransa ba bu zantchen komowa. Kuna son a shirya saï kun kori massu ja fata wato nassaru Kenan. Ecowas dahi né garé mu.
Mayodaran banza ecowas,tsharon yaushe mi kunka tshinana muna shekaru nawa muna tare da ku a ke ta addanci?Munhita bautar Faransa kuma kumayarda mu,ko mahaukaci bai hita gidan yari shi maida kansa.Azzalumai.Teku Allah ya kayo mai hankali Ghana Jone Mahama ya budemuna kofar teku Allah ya sa mai albarka.Kuma Nageriya magani in dagaskene tahimu matshalar tsharo.
Wai da kafin ECOWAS din yaya ake ? Ka ji munafurci wai kasa biyu nema araba kan su ko inba muna furciba ku fadi wace kasa da wace kasa ce suka mika takar din su
Sannunka babban makaryaci Allah yachiga tsakaninmu da ecowas na har abada
❤❤❤
Amin
Amen
Amin😂😂😊
Ameen sunmah Ameen
Manzon Allah S A W anyimichi fiye da haka bamu baku Allah muka rika in cha Allah
Wata 6 bamu so kuma Allah ya ISA.Munafukay
Ubanka ne munafiki, Kuma Mali da Burkina zasu dawo su barku matsiyata
Shi wai ecowas gidan uwarka ne
@imranabdoulwahab3836 ma ayfa n'a Sun bani tarbiyya ta gari, na barka da ALLAH ya sa ka min duniya da lahira
CEDEAO Abas Vive AES la patri où la mort nous vaincrons ❤❤❤🇲🇱🇳🇪🇧🇫
Cen da daɗin baƙin ku 😂😂😂😂😂 ecowas ko ƴan ta'adda bama yi ecowas yan ta'adda #AES muke sak ❤❤❤❤❤❤
To Kai ma gutsin Iyar ka Dan Jaka
Bama son ECOWAS.
Allah ya tsine ma ecowas
insha allah munbar ecowas har.abada muyi nisa bamajin kira sai AES 🇳🇪🇳🇪🇧🇫🇧🇫🇲🇱🇲🇱
Bama bukatar ecowas kujé daku da frans
ECOWAS 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Bamu bukatar dukkan wani abu ga ECOWAS tsinannu Allah raka taki gona
😂😂😂😂 haba Malan ai babu wani nazari
Wanda yace zaiyakeka Ina soyanya?
Slm me magana Abdullahi Ap gama bayayanin na akan ficewar kasa shen3 fatanmu Allah ya dadsta su,amin
Bamu ba ECOWAS
Wata qila mudawo in Atiku ya daukin milkin nageriya
Insha Allah Muna tare daku yanuwan mu bamu son tunubu wlh
Allah Zay kawo mafuta iyan ouwan mu insha Allah🇳🇪❤️🇳🇬✊🫡♥️☑️💯💐🫶👑👏🙏@@abdurrahmanlawal9798
Slm Baba ko ince dattijo mai magana Allah yaqaramaka basira da lafiya. Amma ga saqonmu nan , wato mungodewa Allah dayayi qasashenmu cikin SAHARA muntabba Allah yayimana hanyoyi dabndbn sabida ha maganar ECOWAS bamason kasancewa ciki kuyi haquri kubarmu dan Allah, inmun chiga matsala kubarmu da Allah daya halicvemu inko munqare saiku ga'je qasashenmu kunga shikenan, Amma dai muddin muna araye BaMaSaN KASANCEWA CIKIN ECOWAS
Bamason e c ws Har abada insha allh
Mabara ta kawai 😏😏😏
Karya ce. Kanku kadai akeji.
Karya kake, mun bar CDEAO. Mun barku da France.
Tekouma ta ECOWAS ce kota allah akwai Wanda suka karbemou
Gaskiya né
Kai ana dolo arayuwa to bama so abarmu mu muna taré da iyan uwanmu Amma batun ECOWAS bama so vive l'a'e's 🇲🇱🔥🇧🇫🔥🇳🇪🔥👑🫶💪💯♥️
Shugabanni ecowas du Sun yi shekara 80 dan shi hankalin su ya taparpayé, Sun koma Kamal Yara babu linsahi.
Babu wani anfani zama cikin ecowas
Congo da ruwanda ana ta yaki min uwar taku ta tsinana ecows jahinlan Banza taron taron banzane Yan Yan issaka
Yan ta adda
ci gaban karya mu na haukan allah ka gwada mana kasar da ta ci gaba akan iko wasu
Wawaye
Ca tamatsemuku kuda ECOWAS😂😂😂
Aslm
An banmou dà tekou ,ai mouna da allah.
Koutche' kouna kare' touwonkou day.
Rr shashani Banzaï wadada basa kishi africains ta Tu' gaba
Ai banza kawai
Nigeria. Munafukyame
Ka gayama ecowas tamanta ƙasashe goma ne suka aika mata wasika ba biyu ba😂😂😂
Don Allah ku barmu haka
AEs😂😂😂✌✌
Alla yatsinewamakaryaci
Dama paspo na ECOAS bayada anfani ga dan Ninger idan zai shiga Nageria domin kowa imagreshen kokanadashi sunakarbar kudi kokabasukosuyima sheri dan haka mubamabukata bugudakari tunumbu yanatare da França danhaka bamaso
Ecowas taki ta Kare wallahi Allah inchallahu taki ta Kare kawaye mutanen Banza karnukan turawa
Bama bukatar ECOWAS har abada insha Allah
Him ba viza kusa uwar ku baza mu dawo ba 😂😂😂
😂😂😂😂😂 Chirmen banza
Kai ni banji wata magana mai muhimmaciba sai surutan banza kakeyi dakaida ECOWAS din Allah yatsinemaku Albarka
Ni da naji kana magana wallahi na zaci kana daya daga cikin shugabanni ecowas sai karshe na kace kai dan jarida ne allah ya shiyeka 😂
CEDEAO 😛❌❌
Ce tamatsemuku😅😅😅😅
Ga dama tasamu idan ECOWAS na son ku dawo cikinta sai ku sa mata sharadi mana.
🤔
Allah sarkin iko,ruwa yakarewa dan kada,karshen munafiki jinkunya.
Allah ya tsinemata albarka kungiyar munafukai ekowas
Munafukai yan ta adda ecowas
Ma agabrbanza
Daga soulèman dan Níger muminyarda kowa yayi ta Chiga kasashan
in ta'ada Sun gima amma ba Ku dauki matakiba
Wanan lisafi badaga.yaou yafaraba wly
Ecowas ba alheri bace indan akwai Alheri bazasu Bukaci AES ba Wlh
Ba wata wasika karya ne
Azalomman banza Wawa ba Ecowas ba uwa yenku
😂😂😂😂😂
Bamu bukatar alaqa da najeria indai ta hanyar ECOWAS ne
🇳🇪 da 🇳🇬 a can da ba yanzu ba
Gindin uwar fata 6 dan
Kusaurari farfagan wai kasa (2)sunturo wasika kasa guda(1) tayi zargi karyan baza kawai
Rabu da munafukai wai sun dauka mu bayu ne irinsu da baza muyi tinani da kanmu sai anyimana 😂wai sunyi haka ne aganin su zasu iya sa muna was-wasi😂
Slm alkm in bamu mantaba Mauritania ta fice daga Ecowas babu wata kasa da yi wata magana amma mu yanzu an addabe ya isa a shafa muna Lafiya abin ma walakancine ashirye muke ga duk wani mataki dakuke kururutawa
Zancen banza
Haba bakuda aiki kuma yan jaridan da kuke batama kanki lokaci 👿👿👿ecowas🚫
Allah rusata kungiyar ecowas
Meyasa ecowas baza suyi maganin ta addanci dayake Nigeria ba??
banza Dan wahala 😂😂😂😂
aikuma Kuna cikin karnukan turawa
😂😂😂
Wai CEDEAO ta bamu lafiya ne
Wawa
Kay AES Allah mukarike in cha Allah ba abinda zai samemu sai alkhairi kurike taikunku tunda kukukafa taikun
😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Wlh wlh bamu baku makaryata
Sakare musaki wawa
🇳🇪🇳🇪🇳🇪😂😂😂😂
Ƙaryar banza sama da shekaru ashirin Babu cigaban da aka samu akan tsaro sai dai ƙara taɓarɓarewar tsaro
idan ba ecowas bazumunci ka ayito
Illoli n'a nan su n'a tchin ku. Tinda Ku ka kulla da faransa ba bu zantchen komowa. Kuna son a shirya saï kun kori massu ja fata wato nassaru Kenan. Ecowas dahi né garé mu.
Kay ichirou wawa
ecowas Allah ya raka takikona indan ecowas tasama kasachen AES biza susanda sai sunbi sararin samaniya kasachen AES suhuce zuwa kasachen turay muma zamu sakamusu mukon haraji kuma sugoida sugani😂😂😂
Amin
Kaima minafikine da acowas kin
Saurarankuma wlh asara datane
🤲🥇🇧🇫🇬🇳🇳🇪🇨🇿💪💪💪🤣🤣🤣🔋🔋🔋
AES
Mayodaran banza ecowas,tsharon yaushe mi kunka tshinana muna shekaru nawa muna tare da ku a ke ta addanci?Munhita bautar Faransa kuma kumayarda mu,ko mahaukaci bai hita gidan yari shi maida kansa.Azzalumai.Teku Allah ya kayo mai hankali Ghana Jone Mahama ya budemuna kofar teku Allah ya sa mai albarka.Kuma Nageriya magani in dagaskene tahimu matshalar tsharo.
Bagudu baja dabaya
Kai,dan,djarida,cheguin,moutounne
😅😅😅
Ke dolon danjarida bahirada ecw keyi se ta aes ba yi hira turji yana yimuku fade ba
Wai da kafin ECOWAS din yaya ake ?
Ka ji munafurci wai kasa biyu nema araba kan su ko inba muna furciba ku fadi wace kasa da wace kasa ce suka mika takar din su
Ƙaryane
Abakine hakan ayanzu kubakusan hakanba mayudara
🤪🤪🤪🤪🤔🤔🤔🤔🤔🤔😛😛🤪🤪😜 3:32
Ku mahaukatne wly ba Ku da kichin mutananku ku ko ana kache dan uwanku abaku kudi da miliki baruwan ku
😂 bamuda teku, amma muna abinda masu teku su kaiso
Bamouboukata ecowas alla ya chiga sakaninmou da ecowas