ASIRIN MALAN MURTALA ASADA YATONU WANI JARIMI TAFI KAMO BELLO TURJI

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024

Комментарии • 7

  • @zaitunchika828
    @zaitunchika828 День назад

    Kaji mahassadi shi kuma Allah sarki ya kamu da ciwon hassada

  • @NuraIdris-m3r
    @NuraIdris-m3r День назад

    Mai kwano Allah ya shiryeka

  • @AbdullahiRabiu-gj9yh
    @AbdullahiRabiu-gj9yh День назад

    Wayemai kwano baisan miyakefadaba

  • @hafsatnasiru3247
    @hafsatnasiru3247 День назад

    Point of corrections MLM sa'idu Mai kwano not MLM mutala

  • @zaitunchika828
    @zaitunchika828 День назад

    Ai duk ka cinye MAGAN ganun to haba ka dunga saki da wuri please kafiye surutu

  • @aishaabdulahi7770
    @aishaabdulahi7770 3 дня назад

    Kai mallam mai kwano kaima dan ta'addane kaima maigoyen bayan yan taadda munafukine kai ALLAH ya isa tsakaninmu da iri irinku marasa kishinmu ana kashe mutane kana maganar banza muna fuki kawai

  • @AminuBinAdam
    @AminuBinAdam День назад

    Kai kuma bakin jahili Ka fito kana bayyanawa duniya naka jahilcin
    Domin Kai saboda naka jahilcinma Baka San suwaye masu gaskiyaba a tsakanin malamai da jahilai da tsakanin matan Aure da karuwai da tsakanin 'yan ta'adda da mutanen kirki, Kai a wurinka malamaine suke kawo rikici! Jahili!