Kaddara ko Ganganci 09-07-2024 Labarin Bazawara Mai Talla episod 8

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 июл 2024
  • Kaddara ko Ganganci 09-07-2024 Labarin Bazawara Mai Talla episod 8

Комментарии • 30

  • @FsurajaYargayaGidanfawa-w1t
    @FsurajaYargayaGidanfawa-w1t 7 минут назад

    Subhanallahi Allah ya shirya

  • @malansalehbadamasi8774
    @malansalehbadamasi8774 24 дня назад +3

    Salam antiy assamaou dan allah wan da kuke hira dasu 😢 suriqa bada number sabo da a tai kamisu❤❤ na tausa yawa antiy

  • @UsmanModibbo-kw1ug
    @UsmanModibbo-kw1ug 26 дней назад +6

    Wannan shirin naku shine Wanda akafi saurara a shafinan naku, amma kuma shine Wanda bakwa bashi muhimmanci sosai.

  • @AdawiyyaUsain
    @AdawiyyaUsain 18 дней назад

    Dan Allah sabon nakeso naji

  • @AdawiyyaUsain
    @AdawiyyaUsain 18 дней назад

    Wanda akeyi sabo dan allah nakesonji

  • @Fatima_561
    @Fatima_561 26 дней назад +2

    Bamuzo nanba ba nakasa ganewa

  • @SalehIbrahimsaleh-io4qj
    @SalehIbrahimsaleh-io4qj 26 дней назад

    Gaskiya Labarin ya yanke, ba'a kai nan ba, akwai Labari da aka baro a baya

  • @asiyahambalirimi
    @asiyahambalirimi 25 дней назад

    Ana Wuta,

  • @user-zq1ng9lf7l
    @user-zq1ng9lf7l 26 дней назад

    Anyanke labari❤

  • @garbayauallahyajikankalara6501
    @garbayauallahyajikankalara6501 26 дней назад

    First comment ❤🎉

    • @Fatima_561
      @Fatima_561 26 дней назад

      Congratulations🎉🎊😂

  • @sumayyahsadiq9073
    @sumayyahsadiq9073 25 дней назад +1

    Kai wannan bazawara kin fiya yabon kanki.

  • @muhammadsani5239
    @muhammadsani5239 26 дней назад +1

    Zamu daina sauraronku idan kuna yimana haka....Wednesday & Thursday baku dora mana ba. Yanzu kuma kun yanke duk nabaya mun kasa fahimtar labarin

    • @user-vd2lj7tx2s
      @user-vd2lj7tx2s 26 дней назад

      Hakan ya faru ne dalilin matsalar na'ura Da suka Samu tun Last week ,a gidan radio din sun tafi daidai jiya ,wannan Kuma Wanda akayi yau ne

  • @fulanys_kitchen_kano8624
    @fulanys_kitchen_kano8624 25 дней назад

    Gskia bkwa mna posting wnn shirin on time zmu dena bibiyar ku inde hka ne😏

  • @user-jb6db3ji6y
    @user-jb6db3ji6y 26 дней назад +4

    Wannan baiwar Allah wane irin kyaune da ita haka dan Allah tadamemu da maganar kyawun nan nata haba dan Allah 🙄🙄🙄

  • @hauwabamalli1411
    @hauwabamalli1411 26 дней назад +1

    Ba'a anan aka tsayaba gaskiya .inda ta rako wannan bakuwar har waje saboda sunyi musayar nomber da mijinta, labarin ya daina dadi😏

  • @khadejanjr1118
    @khadejanjr1118 26 дней назад

    😢😢😢

  • @humairamuhammadgumelhumair3075
    @humairamuhammadgumelhumair3075 26 дней назад

    Ya haka kuma

  • @roqyahr8346
    @roqyahr8346 25 дней назад

    Ayi kuskure

  • @user-bj4wm6su6i
    @user-bj4wm6su6i 26 дней назад

    ومن بتوكلي الله فهو سبا

  • @user-zq1ng9lf7l
    @user-zq1ng9lf7l 26 дней назад

    Anyanke labari

  • @hadizasalis4175
    @hadizasalis4175 26 дней назад

    Ni dai bangane ba, tun last week Tuesday ban sake gani ba

    • @rukayyamusa8672
      @rukayyamusa8672 26 дней назад

      Basuyi laraba da alhamis ba sun Dan samu tangarda

    • @Aminatuyusuf123
      @Aminatuyusuf123 26 дней назад

      Aa sunyi a radio mune basu sakawa ba anan RUclips ​@@rukayyamusa8672