AMARYAR TIKTOK EPISODE 69 ORIGINAL

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 152

  • @kadeejahsalisu1234
    @kadeejahsalisu1234 Год назад +3

    Masha Allah muna godiya sosai Allah kara basira da daukaka mai amfani from 🇸🇦 🇳🇬 ✌ ❤ 💖 🙏

  • @MAMUDO_MEDIA
    @MAMUDO_MEDIA Год назад +10

    Hhhhhhhhh kaiii 😅😅😅😅😅😅 wallahi wannan episode yaban nishadi da darasi Yadda yakama ta ,nikam har certificate na haukan ma anje an Nuna Mata kuma karyace ,wannan episode sak kamar labarina aka rubuta

  • @SarkiAudou
    @SarkiAudou Год назад +5

    Nagode❤Yahya Allah ya qara basira humaira😂 hhhh waiyoo cikina 😂

  • @salmauba9774
    @salmauba9774 Год назад +1

    Ba sa bamba su yaya yau an ďan jajirce😄amma dai ai ba sai ta tafi gidan su ba, a san dai yacce za'ayi

  • @hajiyamaryamtabawatv3217
    @hajiyamaryamtabawatv3217 Год назад +9

    Hhhhhhhhhh😂😂😂😂Wayyo cikina dan Allah sule da humaira karku ka she ni da dariya 😂😂😂

  • @ashaissah4835
    @ashaissah4835 Год назад +6

    I wish I will continue watching 😂😂 thanks for uploading ❤❤

  • @ummayusuf6562
    @ummayusuf6562 Год назад +1

    Gaskiya wannan episode din yayi kyau sosai . Yaya kazama namiji👍

  • @ramatoulayhamidou2220
    @ramatoulayhamidou2220 Год назад

    Salam n'a ji dadin wanan wasan Allah ya Biya Ku mun godè Aïcha Hmèra kè da Mégidan ki Yaya ❤❤

  • @NasiruMohammed-w1o
    @NasiruMohammed-w1o Год назад +5

    Masha Allah, I really enjoyed watching this film.

  • @MashaallahWallahi
    @MashaallahWallahi Год назад

    Masha allah allah ya kara basira kai jama a wai lnna batasan ana wanan cahkwakiyarba gaskiya ya kamata tasani

  • @NafisatMusa-gl8hy
    @NafisatMusa-gl8hy Год назад +1

    Cheers to us that use to like comments before watching ❤❤

  • @Tantabara_TV
    @Tantabara_TV Год назад +5

    Wannan talla kawai muke kallo ba asalin shirin ba

  • @Auwal-Muhammad
    @Auwal-Muhammad Год назад +3

    Masha Allahu, Ubangijin ya kara muku basira ya kuma taimake ku

  • @ismaelyusifabdulrahman5994
    @ismaelyusifabdulrahman5994 Год назад

    Finally yaya yau kayi abunda ya dace proud of you. Ya kamata damaa masoyiya tasan akwai iyakarta. Pls kakara aure dan Allah.

  • @Kabirmubarak355
    @Kabirmubarak355 Год назад

    Masha Allah oga kayi dai haka yaka❤mata Allah ya kara basira

  • @munkailamuhammad1665
    @munkailamuhammad1665 Год назад +1

    Gaskia yakamata humaira taje gida hutun rabin lokachi domin taji abinda akejii kullim ita take winning dan yazama darasi agareta ta kiyaye gaba

  • @hauwatijjani
    @hauwatijjani Год назад +1

    Gaskiya yaya banso asirin humaira ya taunu so soon ba 😅

  • @bsafreeforextraining7631
    @bsafreeforextraining7631 Год назад +2

    Gaskiya yau sadiya tayi Abu nah hankali😂

  • @ishqmar
    @ishqmar Год назад +1

    Wayyo Allah cikina 🤣🤣🤣🤣🤣🤣 Sadiya the adviser.

  • @abubakarsadiqmahmud1318
    @abubakarsadiqmahmud1318 Год назад +5

    Masha Allah

  • @ALKANAWIYYY
    @ALKANAWIYYY Год назад +3

    Yaya on 🔥🔥🔥Allah y qara basira yayan humair

  • @mudasiruibrahim9893
    @mudasiruibrahim9893 Год назад +1

    Don Allah SULE ka auri wannan yarin ya

  • @suwaisamake7922
    @suwaisamake7922 Год назад +3

    Ma sha allah

  • @jamilahmidiris7476
    @jamilahmidiris7476 Год назад +2

    Ita Sadeeya me Laifinta Daga Bada Hakuri gaskiya yayaa ba 'a hk 😂

  • @aliyuabubakar1910
    @aliyuabubakar1910 Год назад +1

    Gaskiya alhamdulillahi humaira inasonki kinyi mgn angonki

  • @hayatusuman9055
    @hayatusuman9055 Год назад +1

    Masha ALLAH ❤❤❤🎉🎉humaira namiki kawa da kanwata

  • @rahamatoumamanfaidar4246
    @rahamatoumamanfaidar4246 Год назад +8

    Macha Allah 🎉🎉🎉

  • @حسينمحمدمحمد-ي9د

    جزاك الله خير الجزاء وبارك الله فيك

  • @IbrahimeMalan-zb6wo
    @IbrahimeMalan-zb6wo Год назад +2

    Good ahmed bifa❤❤❤

  • @mufatauwaltv2622
    @mufatauwaltv2622 9 месяцев назад

    Masha allah tabarakallah

  • @zeenatu81isah58
    @zeenatu81isah58 Год назад +1

    Masha Allah
    Yaya Ayihakuri

  • @Ibrahimabdullahi-ds4rq
    @Ibrahimabdullahi-ds4rq Год назад +4

    Macha allah ❤❤

  • @NabilaVipi
    @NabilaVipi 5 месяцев назад +1

    ❤❤❤

  • @ishaqnamadi3074
    @ishaqnamadi3074 Год назад +1

    A dawo mana da malam Bala gaskiya,mun yi kewarsa 😂

  • @kabirkhk93
    @kabirkhk93 Год назад

    Gsky Muna Jin dadin shirin Nan but is too short please sannan Ina bayan ki humaira ba sule ba amarya

  • @yanatabdulsalamuali3071
    @yanatabdulsalamuali3071 Год назад +2

    33:59 😂❤masha Allah

  • @ibrahimmohd9652
    @ibrahimmohd9652 Год назад

    Hhhbhhhh Masha allah gaskiya sule kaburgene hhhbhhhh maragaskiya ko aruwa jibiyake

  • @IbrahimAhmad-hw3iw
    @IbrahimAhmad-hw3iw Год назад +2

    Is better than any series

  • @zainababubakar9030
    @zainababubakar9030 Год назад +1

    Wai ina dan jariri ne????

  • @MahammanAbubacar
    @MahammanAbubacar 10 месяцев назад

    Yane allah yakara basira

  • @Yousouff
    @Yousouff Год назад

    Masha’Allah, films yana kyau sosai

  • @aishaisahisah3792
    @aishaisahisah3792 Год назад +1

    Allah sarki takwarata akwai keshi😅

  • @hajaratualhajinuhu2992
    @hajaratualhajinuhu2992 Год назад +3

    Wai Ina Dan ku ne an daina nuna shi

  • @ArewaTvv
    @ArewaTvv Год назад +1

    My best series ❤

  • @fatimamuhammadyakub177
    @fatimamuhammadyakub177 Год назад +2

    Su sadeeya akwai shisshigi 😂😂😂😂

  • @fatima-gs7vj
    @fatima-gs7vj Год назад

    Masha allah muna godiya

  • @Annakabeer
    @Annakabeer Год назад +1

    Amma gaskia kanwar yaya din nan bata kyauta bah ai wannan munafur ci je take ma humair ba sonta ta keyi bah 🥺🥺🥺

  • @aliyu287
    @aliyu287 Год назад

    Assalamu Alaikum.
    Kada Sule ya dauki Sadiya kamar ta faye karambani, don Dan da ka haifa zai baka shawara mai kyau idan kayi amfani da ita kuma tayi maka rana, amma da Sadiya ta ba Humaira shawarar ta kira Inna da ta kira ta hakan yayi, amma ba a son Namiji da Saurin Fushi Mussamman a wajen taken decision wurin Aure, duk da Humaira bata kyauta ba amma gaskiyar Magana tayi shi ne saboda KISHI wanda ba haka ya kamata tayi ba, Amma wasu matan wallahi suna Rasa Hankali wajen zafin kishi.
    Amma please Sule take it easy on her ka tuna irin sacrifice din da Humaira tayi maka, tayi fada da Mahaifiyar ta sabuda kai ta bar Aikin ta Saboda kai she sacrifices a lot for your happiness.
    Ni a Shawara ta You Guys have a long way to go you are just on episode 69 why not a ajiye Maganar karin Aure yanzu, so that kuyi focusing wani issue din because most of the hausa films zaka fahimci maganar Kishi, Uwar Miji, Barin Mace Tayi karatu or Aiki is predominately the issue, ya kamata ace an wuce haka you should focus more on how to develop the family at large. eg. Ya zata Inganta kasuwancinta kamar yadda Addinin Musulunci da Al-adar mu ta Hausa fulani ta koya mana, Ya zaku kula da Yaran da zaku tarbiyantar and building their feature din so e.t.c. Please take another direction amma maganar Kishi, Uwar Miji and so on... ya fara zama outdated stories. AMARYAR TIKTOK ya samu karbuwa fiye da Sauran.
    You Guys are Perfect Mixture Kudos to you Bifa Studios Allah ya Kara basira. Thank You.

  • @SaadiyaBatureIbrahim
    @SaadiyaBatureIbrahim Год назад

    Gaskiane Yaya ya fara aiki d abinda ake kiransa dashi 😅

  • @anasmurtala9542
    @anasmurtala9542 Год назад

    Su Sadiya fa akwai tunani

  • @mudasiruibrahim9893
    @mudasiruibrahim9893 Год назад

    Good job 👍👍👍👍👍

  • @ibrahimmohd9652
    @ibrahimmohd9652 Год назад

    Hhhhhhhhhh gaskiya wannan episode dinyayi dadi sosai Allah ya kara muku basira dahazaka

  • @shehuhabiba9961
    @shehuhabiba9961 Год назад +1

    😂😂aunty humaira gaskiya fah kin kai yaya bango

  • @AhmedAhmed-ni2zk
    @AhmedAhmed-ni2zk Год назад +1

    Wallahi yau kobani darii😂😂😂😂😂

  • @aishaamra4368
    @aishaamra4368 Год назад +1

    It's too short..can u make it longer

  • @maryamhood7258
    @maryamhood7258 Год назад +3

    👍👍👍👍👍

  • @ummisarauniya12
    @ummisarauniya12 Год назад +2

    kai wlh sadiya duniya ne wlh 😂😂

  • @chamsoudinemoussa-gl1uu
    @chamsoudinemoussa-gl1uu Год назад +2

    Masha Allah ❤❤❤🎉🎉

  • @Bala_Comedian
    @Bala_Comedian Год назад +1

    Yayi kyau

  • @Sh-qk5pw
    @Sh-qk5pw Год назад

    Humeira asiri kin ya tona 😂 kin jawo kanki masifa saboda ba wasa da wuta.
    Toh kaji.

  • @ZiyadSani-p7p
    @ZiyadSani-p7p Год назад +3

    Humaira saepa kinje gd😂

  • @Muazusalahu
    @Muazusalahu Год назад

    Kayi mistake guda daya a nan idan sadiya take baka hanquri na kan ka dawo da masoyiya ai sai da tace maka kayi hanquri banda kada ace tayi shishigiba to a wan nan lokacin ai hanquri take baka ba shawara ba dan haka bai kamata ka mata fada a nan wajan ba sai dai kace mata karta damu tatafi wan nan ba matsalar ta bace kuma ka gode saboda ai a matsayinta na ‘yar uwarka shiyasa tabaka hanquri

  • @hajiyamaryamtabawatv3217
    @hajiyamaryamtabawatv3217 Год назад +1

    Kai humaira kai humaira

  • @bunuthman6970
    @bunuthman6970 Год назад

    Yaya idan taki barin gidan tokai kabarmata gidan kawai😂

  • @بحرإبراهيم-ذ3ب
    @بحرإبراهيم-ذ3ب Год назад +1

    ياسلام الدنيا ❤😂😂😂❤

  • @AminaMuhammadMustapha-vn5lp
    @AminaMuhammadMustapha-vn5lp Год назад

    Sadi baby Duniya ce😂😂😂😂😂

  • @adamumuhammad9515
    @adamumuhammad9515 Год назад

    Suwaiba ya kamata kema ki nunamai baccin ranki sosai wlh har sai ya baki hakuri

  • @SaidumusaKazaure
    @SaidumusaKazaure 7 месяцев назад

    Slm

  • @bubacarrchampion3313
    @bubacarrchampion3313 Год назад +5

    😂😂❤❤❤😂👏👏👏

  • @kadegakadega8822
    @kadegakadega8822 Год назад +2

    🥰🥰🥰👍👍👍👍

  • @aliyuadamu3945
    @aliyuadamu3945 Год назад +1

    Haba it's so short. Tsiyan dadi qarewa 😢

  • @abdulrahmanibrahim5787
    @abdulrahmanibrahim5787 Год назад +2

    Yahya Inaji dadi Kallo ku 😂😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉

  • @mdthohel6535
    @mdthohel6535 Год назад

    MaCha.Allah❤❤❤

  • @aishamuhammadaudiaudi3392
    @aishamuhammadaudiaudi3392 Год назад

    Aikinka na kyau sule😂gara taje gida wlh 😂tayi kuskure 😂kishi hauka ne?😅sadiya bamu da hankali ko?😅Ki barta ta tafi inna humaira bataji😅

  • @MahamudAbdullah-lb2zd
    @MahamudAbdullah-lb2zd Год назад +2

    ❤️❤️❤️❤️❤️

  • @yahyagambo9437
    @yahyagambo9437 Год назад

    Yau su yaaya an zama maza 😂😅

  • @Moubarakcle12
    @Moubarakcle12 Год назад

    Macha Allah

  • @harunaidris6818
    @harunaidris6818 11 месяцев назад

    🔥🔥🔥🔥

  • @fhjbvjf803
    @fhjbvjf803 Год назад +1

    😁👭👍

  • @_jannatutuhh
    @_jannatutuhh Год назад +2

    Kashhh😭😭😭😂!

  • @hajiyamaryamtabawatv3217
    @hajiyamaryamtabawatv3217 Год назад

    Humaira ce dede da sule Allah kuwa 😂😂

  • @silabybi
    @silabybi Год назад

    😂😂masha Allah ✌✌

  • @alkasimturaki8194
    @alkasimturaki8194 Год назад

    You can do better please Amma film kullum Abu daya kullum Abu daya

  • @MashaallahWallahi
    @MashaallahWallahi Год назад

    Kekuma humaira zakiyi bayani

  • @salamatumohammed5428
    @salamatumohammed5428 Год назад

    Humaira Baki da gsky😀😀😀

  • @fatymaramallan7550
    @fatymaramallan7550 Год назад

    Wayo tallah yayi yawa 😢😢😢

  • @AliSani-e9g
    @AliSani-e9g Год назад

    hhhhhh souley yawatsagida

  • @بحرإبراهيم-ذ3ب
    @بحرإبراهيم-ذ3ب Год назад +2

    😂😂😂😂😂😂❤

  • @usamatubuhari9493
    @usamatubuhari9493 Год назад

    My series Amaryar TikTok

  • @khadijamohamed1681
    @khadijamohamed1681 Год назад

    Sadiya kenana 😂😂😂

  • @mohammedkhadijat3406
    @mohammedkhadijat3406 Год назад +1

    Sadiya 😂😂😂😂😂😂Kai jama,a

  • @SumayyaMusaDbaga
    @SumayyaMusaDbaga Год назад +1

    Sadeeya😂😂😂😂😂

  • @ASDFGHJKLsd
    @ASDFGHJKLsd Год назад

    Hi

  • @zainabibrahim3027
    @zainabibrahim3027 Год назад

    Kai Nasha dariya yau Kam

  • @MuhammadIlyasu-h5e
    @MuhammadIlyasu-h5e Год назад

    Sule dan inna aiki yana kyau, however sule muna yi muna tuna hakkin Allah Abunda yassa nicce hk shine suwaiba ba muharramar kabace ynd kazzo kassameta yakamata ta sanya hijabi saboda dinkin ya matseta Incase next Time you can take dressing sule ngd

    • @ibrahimlawaltambari8389
      @ibrahimlawaltambari8389 Год назад

      Kai fa kaunarsa ce uwa daya uba daya kana cewa ba muharamarsa bace. Sbd son ganin lefi irin naku. Kaima da ka kalleta har kagano haka kayi lefi

    • @MuhammadIlyasu-h5e
      @MuhammadIlyasu-h5e Год назад +1

      Tambari kenan wallahi bana nufin komai ko batanci hkn nima da nikkaleta bankyautaba Amman masu nunata yakkmata su boye jikinta dan uwa bana nufin ganin laifi Allah yasa kafahimceni ngd

  • @HassanSalihu-m8t
    @HassanSalihu-m8t Год назад +1

    Hhhhhhhh yaya

  • @rashida1292
    @rashida1292 Год назад +1

    😂😂😂😂😂😂😂❤❤❤❤😊😊

  • @oumaroumatioumaroumati-ko3px
    @oumaroumatioumaroumati-ko3px Год назад

    🥰🥰🥰🥰

  • @ابوعلي-ب8ش3ن
    @ابوعلي-ب8ش3ن Год назад

    👍👍

  • @fatimamohammed7361
    @fatimamohammed7361 Год назад

    You guys should increase the time it short