Zanga Zanga Ana Shirin Kifar da Gwamnatin Tinibu Sheikh Ibrahim khalil Ya Goyi Bayan Matasa...

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 июл 2024
  • Subscribe AL-Ishara TV

Комментарии • 11

  • @ibsnomaa
    @ibsnomaa 21 день назад +3

    Malamai su goyi bayan bayan mu ko karsu goya sai munyi zanga zanga

  • @YusufGarba-fm6tk
    @YusufGarba-fm6tk 21 день назад +1

    Allah ya isar mana

  • @AishatYahaya-tb4dg
    @AishatYahaya-tb4dg 17 дней назад

    Allah yasaka muku da alkhairi. Allah yabamu mafita ya Hayyu ya Qayyum

  • @KHAIRANINSHAALLAH99
    @KHAIRANINSHAALLAH99 20 дней назад +1

    Duk duniya babu kasar da ake zalinci, Allah ya saka mana

  • @yusufmuhammed8579
    @yusufmuhammed8579 20 дней назад

    Allah ya saka da alkhairi Malam

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 21 день назад +2

    Babu wani mayaudari da zaice shugaba ko azzalumine ayimasa biyayya da annabi musa yabi firauna lokaci na yaudara ya wuce ko munafuki Azzalumi ko fasiki babu wuri daya ALLAH yace kayi musu biyayya

  • @saadoumahamadou3258
    @saadoumahamadou3258 20 дней назад +1

    Malamai wasu sun taimaka wurin rusa Nigeria

  • @AbacarAbadul
    @AbacarAbadul 21 день назад

    Zagazaga
    0:45

  • @HussainiYusuf-ky7oj
    @HussainiYusuf-ky7oj 21 день назад +1

    Ko kuyi magana koma karkuyi sai munyi zanga zanga idan tazomana da karan kwana Allah yasa mucika da imani,akallah iyan bayanmu dasu sami Nigeria lafiya lau

    • @SakeenatKaber-tm8vb
      @SakeenatKaber-tm8vb 15 дней назад

      Allah sarki dan uwa wlh inaji da akasatanake nima hardani za ayi amma koyanzu kullum aikinmu yimuku addu a dasamun nasara insha allah

  • @Ibrahimaat
    @Ibrahimaat 20 дней назад

    Gaskiya babu wanda yabani mamaki irin Daurawa, domin yanuna besan halinda jamaa kecikiba, kuma suna fassara hadisen dake magana kan Gomnatin Musulinci ga Gomnatin Democracy