Aliyu Sani Dandawo Sarkin Gombe
HTML-код
- Опубликовано: 20 сен 2024
- Sunan Mawaki: Aliyu Sani Dandawo
Sunan Wakan: Sarkin Gombe
Playlist Link: bit.ly/2xCb3K4
Tarihin Aliyu Sani Dandawo: bit.ly/3dEDWGg
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta:
bit.ly/33W7Wcf
Waƙoƙin Gargajiya Kamar dai yadda kowacce al'ada ko Kabila ta ke da mawakanta, to ita ma kabilar Hausa ta na da na ta mawakan, wadanda su ka yi wakoki ma su tarin yawa, cike da hikimomi da basira marar adadi.
Wasu daga cikin mawakan, sun yi wakoki daban-daban, wasu kuma jigon wakokin nasu iri daya ne. Akwai mawakan Sarakuna, akwai na Sha'awa, akwai na Manoma ko 'Yan Dambe ko 'Yan Kasuwa, da dai sauransu.
❱ Help us bring more Traditional Hausa Music like this: bit.ly/3bAllcG
❱ Artist: Aliyu Sani Dandawo
❱ Donate: bit.ly/3bAllcG
❱ Subscribe: bit.ly/2QSNgg5
❱ Facebook: mynmaste...
COPYRIGHT NOTICE:
We Permit anyone to translate, contribute to our content and re-share our videos, but the video must remain branded under Mynmaster Productions, at all times.
VIDEO FOOTAGE:
All footage used in our videos is from Pixabay, with the following privileges below:
❱ All content on Pixabay can be used for free for commercial and noncommercial use across print and digital, except in the cases mentioned in "What is not allowed".
❱ Attribution is not required. Giving credit to the contributor or Pixabay is not necessary but is always appreciated by our community.
❱ You can make modifications to content from Pixabay.
Interesting
Thanks again
Allah sarki Allah ya jikan Sani dandawo the best of 80"s
Amin, Amin...
Ameen 💯💯
Ialli allha mi eiyku
Allah kajikan maxa
Slm yane
Allah ya jikan sani aliyu Dan dawo
+Hadiza Ibrahim Amin Amin
Ameen 💯💯🙏🙏
Allah yajiqan sani aliyu dandawo
listening in 2019, kowa yazo Gombe shekara hudu yazo kamar....... thanks love this
One more time, thank you for uploading this classic hit too. I appreciate it very much. Another unforgettable classic one. Thanks a bunch.
Allah ya jikan maza
Imili star plus series
Allah sarki Allah ya Masa rahama 😭
Guntur star plus series
Allah ya jikan rai
Allah shi ja zamanin Shehu!!!!
Rest in peace
Amin.
👍👍👍
👍
Imili star plus series