Saqon banhakuri ga Yan tsakar gida game da sabon sauyin da aka samu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 14 дек 2024

Комментарии • 154

  • @MdJffjd
    @MdJffjd 15 часов назад

    Gaskiya ne umar haka yake wlh Dan adamu ba aiyamusu wlh hakane Toya za ayi sai hakuri musani Bai kamataba abida mukeyi wataranan za aji Dadini karatunta wlh haka my umar Allah yatai maka Allah yamufa asiri ameeen❤

  • @AbdousalamouElhdjitahirmaman
    @AbdousalamouElhdjitahirmaman 17 часов назад

    Allah Sarki 😢 Mallam Umar Allah ya ba ta sa a in cha Allahu zamu Gara vi I zin la Allah ya amince mana Ga ba ki daya 😢😢😊

  • @hajaryunusasaudiya2718
    @hajaryunusasaudiya2718 20 часов назад

    Masha allah muna godiya sosai yayana allah yakara basira da daukaka my amfani❤❤❤❤❤❤❤❤❤😊😊😊😊

  • @fatimaasaulawa2201
    @fatimaasaulawa2201 2 дня назад +2

    Masha Allah in sha Allah zamu saba da ita a hankali amma yaya umar ka bata shawaran ta rage karantawa da sauri da sauri in sha Allah a hankali zamu saba ❤❤❤

  • @FheHhdhd
    @FheHhdhd 2 дня назад +2

    Insha Allah Muna godiya dabaya yananka Muna mata fatan alkhri ai love you SOMOC nabila

  • @JamilaADAMOU-e7x
    @JamilaADAMOU-e7x 2 дня назад +2

    Dan Allah mon grand frère ka garamuna kasa taduga karanta muna a yaran hausa tana saka yaren Nigéria mukuma bama ji❤❤❤🎉🎉🎉

  • @MarmeeYau
    @MarmeeYau 2 дня назад +1

    Toh Allah y s mudace dma se tayi haquri wani y yabe t wani kuma y kushe❤🎉❤🎉

  • @AbdramanAbdraman-w9o
    @AbdramanAbdraman-w9o 2 дня назад +2

    Masha Allah wlh ban san da wata ta fara karan littafi ba sai yau dan ba kullum nake hawa online ba saboda data😢 amma naje naji kuma abu yayi Allah ya kara basira 😊❤❤❤

  • @FaridaIssa-ue3ch
    @FaridaIssa-ue3ch День назад

    Insha allah❤❤❤❤muna godiya da tonatawa❤❤❤❤😊

  • @AmiraAbdoulNasser
    @AmiraAbdoulNasser 14 часов назад

    Muna godiya sosai amma wlh ta iya karanta labarai sabida ina sauraren labare nata Allah ya bada saâ

  • @rukayyatabdullahi7883
    @rukayyatabdullahi7883 День назад

    Toh ai hekenan 😊ya Allah yabamu sa a baki daya yasa mu dinga anfana da abin da muke ji 🤲🙏🙏🙏

  • @مينةالفلاتيه
    @مينةالفلاتيه 2 дня назад +1

    Allah ya bata sa a 😢kuma Allah bata hakuri gameda wasu abubuwan da takeji ❤zai huca dan arayuwa dama ba kowa yake yin kaba

  • @MsJinnat-h7t
    @MsJinnat-h7t 2 дня назад +3

    Gaskiya yy Umar kabata sabon labari psl

  • @MaryamadamuibrahimAdamum-fo9ur
    @MaryamadamuibrahimAdamum-fo9ur 2 дня назад +1

    Ai daman rashin fahimtane na wasu, komai sai a hankali ai, muna godiya yar uwa Nabila❤❤🎉🎉

  • @Baseerah-zu9tc
    @Baseerah-zu9tc 2 дня назад +2

    Wannan gsky ne Yaya Umar wallh babu komai taci gaba da aikinta, insha Allahu wataran za'a yaba mata, wuyarta dai a saba da ita, Muna gdy da kokarinku Allah yasaka da Alkhairi Allah Kuma yabada sa'a Allah ya taimaka mun gode sosai Yaya Umar.

  • @KhadijaAminu-cz2mj
    @KhadijaAminu-cz2mj День назад

    Wlh hakin ❤❤❤❤👍👍👍👍👍

  • @bilkisbilkis6364
    @bilkisbilkis6364 2 дня назад +2

    Masha Allah 👍👍🙏🙏🤲🤲🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇸🇦

  • @shemauisyaku724
    @shemauisyaku724 2 дня назад +2

    Masha Allah yaya omar😊

  • @MamanKadija-kl5yj
    @MamanKadija-kl5yj 2 дня назад +2

    MashaAllah Alhamdulillah yàAllah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @zouwairaelhaboubacar9209
    @zouwairaelhaboubacar9209 2 дня назад +1

    Masha Allah yaya Umar pls abata sabo wlh mufi saba wa dakai nifa bana sauraran littafi kowa in bana kaba pls

  • @BrahimBrahimrumana
    @BrahimBrahimrumana 2 дня назад +1

    Wannan gaskiya ne yaya Umar muna godiya sosai kuma muna alfahari da kai Allah yasa kafi haka mungode

  • @KadijKadij-t8x
    @KadijKadij-t8x 2 дня назад +2

    Masha allah 👌 yayan Umar alhamdulillah🎉🎉🎉

  • @MdDewan-pi9tp
    @MdDewan-pi9tp 2 дня назад +1

    Tabb din ni wllh kai ne ma yaya umar din bana iya ji dan wllh muryar ka ta sauya sosai sai dai na jin novels din ka nayi dan iya jin kunyan fada amman yanzu daka fara mirah na dawo ji dan ta dan sauya ka dan kuma wllh yanzu daka kawo wan nan nabilan nafi jin dadi muryar ta fiya da taka kuma dan Allah kai da kanka kakoma kana naka kaji yanda Mauryar ka tasauya gaba daya dan allah kayi hakuri da magana ta idan ranka ya baci dan wllh ina san novels din ka sosai dan nasan kana kawo masu dadi Masha Allah amman yanzu sai dai hakuri nake yan tsakar gida ko ni ka dai nake jin muryar sa haka yanzu dan allah wata ta bani amsa 😢😢😢

  • @Mohinmilon-n9p
    @Mohinmilon-n9p 2 дня назад +1

    Insha Allah munayimata fatan alkairi tare dakai mgd dadu wadda zakakawomuna yy umar🙏🙏🙏

  • @user-gs6oj3tp4l
    @user-gs6oj3tp4l День назад

    Yaya umar muna godiya sosai allah ya kara lafiya

  • @RakiyaUmar-l1f
    @RakiyaUmar-l1f 2 дня назад +1

    Muna godiya abbana tacigaba zata goge insha Allah

  • @Nanachoo912
    @Nanachoo912 2 дня назад

    Hakane wly godeeya muke yaya bamuda matsala mukam gaskiya allah ubangiji yatayata riko❤❤❤❤❤

  • @الهامنابم
    @الهامنابم 2 дня назад

    Masha Allah Allah yabadasa a Ameeen❤❤❤❤

  • @HbTg-e6r
    @HbTg-e6r 2 дня назад

    Hmmmm Ai shikenan karifemanabaki Allah y sa hakane yafi alkairi y muka Iya 😢😢😢

  • @Mansuradkd
    @Mansuradkd День назад

    To ai shiakenan insha Allah yay Umar dama matsalar muna saba da jin muryar ka ne shiaysa Kuma niadai gaskiya takoyi shagwab fiasabilllahi tana Kwan tar da muryar ta a magna Allah Bata ikon yi a saa😂😊❤

  • @AminaAmina-k1h
    @AminaAmina-k1h 2 дня назад +1

    Masha Allah OK 😊😊😊😊❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉😂😂

  • @sosoahmed4122
    @sosoahmed4122 2 дня назад +1

    Gaskiya ne Allah yabadasa a kuma insha Allah zamusaba

  • @MdKmsar-gj6rw
    @MdKmsar-gj6rw 2 дня назад +2

    Masha allah 🙏🙏🙏🙏🙏

  • @امعزوز-ح3ح
    @امعزوز-ح3ح 2 дня назад

    Masha Allah 👍👍👍❤❤❤

  • @roqyahr8346
    @roqyahr8346 2 дня назад

    Masha allha Isha Allah ❤

  • @wasilayahaya5157
    @wasilayahaya5157 2 дня назад +5

    Wlh mudai maryar ka muke so

  • @SarahHamza-k9p
    @SarahHamza-k9p 2 дня назад +1

    Masha Allah yayi 🙏🤲

  • @YusifUmar-eu8nh
    @YusifUmar-eu8nh 2 дня назад +3

    Ba komai bro don so munfi son naka, Amman ai itama Tana kokari sosai insha allah ahankali zamu saba da ita, ni matsalar indai a tashar ka ake karanta littafi ko guda nawa ne duka nakeji

  • @AhmadR-z5s
    @AhmadR-z5s 2 дня назад +1

    Wllh gaskiyane Allah y timaka❤❤🎉

  • @nawamawa2876
    @nawamawa2876 2 дня назад

    Ya Allah muryak yafi dad mudi

  • @مراننيازي
    @مراننيازي 2 дня назад +1

    Masha Allah❤❤❤

  • @MsMuna-v9o
    @MsMuna-v9o 2 дня назад

    Yy Allah yabiyada janatu fidausiy

  • @aminaharunadam5258
    @aminaharunadam5258 2 дня назад

    Gaskiya ne Yaya Umar Muna godiya kuma mun karbeta hannu bibbiyu❤❤🎉🎉

  • @shamsiyyabasiru1192
    @shamsiyyabasiru1192 2 дня назад

    Masha Allah yayan umar alhamdulillah ❤❤❤❤❤

  • @ShhdbsbNshsgshsn
    @ShhdbsbNshsgshsn 2 дня назад +1

    Duk kyalemu 😂😂tayi hakuri munatare aunty nabila❤

  • @ChafaatouAhmadou
    @ChafaatouAhmadou 2 дня назад

    Mai elle a une belle voix et du courage ❤❤

  • @FatimaAliMuhammad-u3s
    @FatimaAliMuhammad-u3s 2 дня назад

    Allah sarki
    Wlh hakane , toh Allah temaka yayi mana jagora baki daya, Duk sabo ne yake 'dawainiyya damu😂😂😂😂

  • @YahayaIllia
    @YahayaIllia 2 дня назад

    Macha Allah ❤ya Umar ❤

  • @mazawadjeazara7559
    @mazawadjeazara7559 2 дня назад +1

    Kuyi hankuri Yan uwa insha allah zamu Saba , in ban manta ba a labarin cin amana ko fansa Dayawa n'a sukan murya Umar a locacin harma da masu tambaya murya Mace ce ko namiji gashi yaw da gobé har Aka Saba dashi to insha allah wannan ma za a Saba da ita.

  • @mdmad187
    @mdmad187 2 дня назад

    Masha allah yaya Umar hakane wllsh ❤❤❤❤❤

  • @SalamatouEidjani
    @SalamatouEidjani 2 дня назад

    Babou damuwa mogode sosai❤

  • @haseenamuaz4976
    @haseenamuaz4976 2 дня назад

    Mutane baa iya musu,inason nabila sosai ❤🎉🎉🎉

  • @meemaibrahim2577
    @meemaibrahim2577 2 дня назад +2

    Wlh ta iya balaifi amma abata saban labari 😢

  • @laminibrahim6465
    @laminibrahim6465 2 дня назад

    Thank you so may Allah bless you my brother 🙏🙏

  • @baseerah50
    @baseerah50 2 дня назад

    Hakane Yaya Umar Allah ubangiji.yasamudace.godiyamuke sosai

  • @basmahawsa9219
    @basmahawsa9219 2 дня назад

    Gaskiyane wanna hakayake nabila Allah ya temaka setayi hakuri kafan asaba

  • @MdMohammad-g7l
    @MdMohammad-g7l 2 дня назад

    ماشاء لله تبارك الرحمن شكرا جزاك لله خير ما يحبه 🤗😘💋

  • @nadiaalmoustapha8397
    @nadiaalmoustapha8397 2 дня назад

    To chikenan mun hakura ita ma tayi hakuri Allah ya bada sa'a.amine

  • @AdamSanu-r1u
    @AdamSanu-r1u 2 дня назад

    ❤❤❤🙏🙏🙏

  • @kamilumakera5474
    @kamilumakera5474 2 дня назад

    اي والله الله يجبرك بخاطرك زي ما جبرت بخاطر نبيلة :🥺🥺

  • @r_rwan5800
    @r_rwan5800 2 дня назад

    ❤❤❤ maganaka gaskiyaci sanosano batahana zuwa

  • @aichasallah1694
    @aichasallah1694 2 дня назад

    Gaskiya ne y'a Umar ni dai a rage yawan english shikenan 😅

  • @mariebaba1566
    @mariebaba1566 2 дня назад +1

    Masha Allah thanks so much

  • @KhadijatMuhammad-le2gy
    @KhadijatMuhammad-le2gy 21 час назад

    Muna godiya bro kuma muna maraba da sis nabila

  • @samirayerima8611
    @samirayerima8611 2 дня назад

    Yya Umar ykk please ta daina yin turancin nan ba kowa keji please

  • @رقيهادم-م7ث
    @رقيهادم-م7ث 2 дня назад

    🥰👍👏👏

  • @xeeebeauty
    @xeeebeauty 2 дня назад +1

    Mun gode ya umar muma a yafe mana 🙏🏻😍

  • @YdfnvjFjcc
    @YdfnvjFjcc 2 дня назад

    Nah❤❤❤

  • @nusaibamukhtar5820
    @nusaibamukhtar5820 День назад

    🤩🤩

  • @SaudatuUsman-u7o
    @SaudatuUsman-u7o 2 дня назад +1

    Hakane Yaya Umar Allah yasa mudace ngd

  • @HauwaSaidu-k5k
    @HauwaSaidu-k5k 2 дня назад +1

    Yaya Umar muna matukar godiya sosai mu in son samu ne ka karasa tsofaffin littafin daka fara. In yaso ita Malama nabila sai a bata sabbin littafi ta fara karantawa dan yan tsakar gida ba kin Malama nabila ake ba amma dan Allah ta fara sabbin littafi kai ka cigaba da wanda ka fara. Mun gode da jajircewar ku baki daya

  • @GxydYddy
    @GxydYddy 2 дня назад +1

    Slm kar,akoreta pls munamaraba da,ita itama ta,iyakatatu sosai babu gargada.❤❤❤

  • @maliyamanu2248
    @maliyamanu2248 2 дня назад

    Don't worry my brother, we love her ❤

  • @hajiajamulabdulmumin3828
    @hajiajamulabdulmumin3828 2 дня назад

    In my opinion I think she's doing well but the only thing is she has to macho or read the way we'll enjoy her more ❤

  • @AmeenatuAbdulqader
    @AmeenatuAbdulqader 2 дня назад

    wannan haka yake ALLAH temaka Asakomana merah da mugun gani kafin muyi bacci 😊😊

  • @SbirSabir
    @SbirSabir 2 дня назад

    Tasa❤❤😂😂

  • @ousmaneabout
    @ousmaneabout 2 дня назад

    mudai munji saura gani

  • @SaiBar-r6s
    @SaiBar-r6s 2 дня назад

    Wlh ya Umar rashin sabone da mun saba zamuji dadinta in Sha Allah ni dama inajin labarinta

  • @سارهمحمد-ه4ح
    @سارهمحمد-ه4ح 2 дня назад +1

    Hakane yaya Umar gaskiya bakama taba😢😢

  • @UzaibaYau
    @UzaibaYau 2 дня назад +2

    Ta iyama wlh

  • @HabibaMuhammad-q5i
    @HabibaMuhammad-q5i 2 дня назад

    Assalamu Alaikum agaskiya wallahi nima sai ahakali yakamata tafara da sabo😮

  • @IdrissZeinab-h2n
    @IdrissZeinab-h2n 2 дня назад

    Gaskia agyara ❤😊

  • @FatimaMuhammadMustapha-k2z
    @FatimaMuhammadMustapha-k2z 2 дня назад

    Allah yasa mu dacea dan uwah

  • @SurayyaMuhdShaago-w3j
    @SurayyaMuhdShaago-w3j 2 дня назад

    Masha Allah muna godiya munsan aiki yama yawa gaskiya amma dasonsamune aidaina kawomana labarin yan media acigaba da bamu littafi kawai😂 itama zamusaba da ita insha Allah

  • @مراممحمد-ذ5م
    @مراممحمد-ذ5م 2 дня назад +2

    احنا نبيك انت 😢😢😢😢

  • @KhadijaAbdulhadi-i1e
    @KhadijaAbdulhadi-i1e 2 дня назад

    Wllh bangama laifinta ba ko kadan wllh

  • @Mansuradkd
    @Mansuradkd День назад

    Ah to damacan yan tsakar gida basa tsorona Allah Amma kaga ni da nake da tsorona Allah mi nace tayi a-a gaskiya baa haka a masar kuji tsorona Allah yan tsakar gida Dan baruwna ehe 😂😂🙄

  • @HhHccc-oq6eh
    @HhHccc-oq6eh 2 дня назад

    Alhamdulillahi baduwa😢

  • @fatima-sx7fm
    @fatima-sx7fm 2 дня назад

    Gaskiya ne abarta

  • @RabeaRabea-p6c
    @RabeaRabea-p6c 2 дня назад

    Nigaskiya inasan aunty nabila

  • @Saharabdulaziz-v2u
    @Saharabdulaziz-v2u 2 дня назад +1

    Dan Allah kayi hakuri kabata sabun labarin mu kuma ka karanta mana tsuho

  • @HalimatuIdris-v5s
    @HalimatuIdris-v5s 2 дня назад

    Hakane bro domin babu wanda zataso hakan tafaru da ita gasamu garashi
    جزاكم الله خيرا

  • @BilkisuUmarTula
    @BilkisuUmarTula 2 дня назад +1

    Wanna haka wllh

  • @ZalikaSanimamane
    @ZalikaSanimamane 2 дня назад

  • @RhmhMkkh
    @RhmhMkkh 2 дня назад

    اوكي طيب ثانكيو ❤❤❤❤❤

  • @hafssahh611
    @hafssahh611 2 дня назад

    Gaskiiya wallahi bamasonkaratunta

  • @hxjdhxjx2296
    @hxjdhxjx2296 2 дня назад

    Hakane wllh muna godiya Kar a sallameta sabomukeso Kabata mukuma ka karasamana boyiyyar alaka Kawai please muna godiya

  • @Salmamadina11
    @Salmamadina11 2 дня назад +1

    Hakane kam to amana hakuri kasan munfi sabawa dakaine shiya muna fatan itama musaba da ita😅😊

  • @MaryamNj-m3p
    @MaryamNj-m3p День назад

    Wlh mudai maryam ka muk so

  • @AminatouAminatouallassan-qm4qy
    @AminatouAminatouallassan-qm4qy 2 дня назад

    Haka ne Allah ya sa mudache