Ali Makaho ~ Abokan Gaba
HTML-код
- Опубликовано: 19 сен 2024
- Sunan Mawaki: Ali Makaho
Sunan Wakan: Abokan Gaba
Playlist Link: bit.ly/3asngQr
Tarihin Marigayi Ali Makaho: bit.ly/39oCF2R
Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta:
bit.ly/33W7Wcf
Waƙoƙin Gargajiya Kamar dai yadda kowacce al'ada ko Kabila ta ke da mawakanta, to ita ma kabilar Hausa ta na da na ta mawakan, wadanda su ka yi wakoki ma su tarin yawa, cike da hikimomi da basira marar adadi.
Wasu daga cikin mawakan, sun yi wakoki daban-daban, wasu kuma jigon wakokin nasu iri daya ne. Akwai mawakan Sarakuna, akwai na Sha'awa, akwai na Manoma ko 'Yan Dambe ko 'Yan Kasuwa, da dai sauransu.
❱ Help us bring more Traditional Hausa Music like this: bit.ly/3bAllcG
❱ Artist: Ali Makaho
❱ Donate: bit.ly/3bAllcG
❱ Subscribe: bit.ly/2QSNgg5
❱ Facebook: mynmaste...
COPYRIGHT NOTICE:
We Permit anyone to translate, contribute to our content and re-share our videos, but the video must remain branded under Mynmaster Productions, at all times.
VIDEO FOOTAGE:
All footage used in our videos is from Pixabay, with the following privileges below:
❱ All content on Pixabay can be used for free for commercial and noncommercial use across print and digital, except in the cases mentioned in "What is not allowed".
❱ Attribution is not required. Giving credit to the contributor or Pixabay is not necessary but is always appreciated by our community.
❱ You can make modifications to content from Pixabay.
Allahu akbar Allah yajikansu😢
Trouble dey sleep,yanga go wake am. Great song. Charlie you too much.
Gaskiya Ali makaho mawaki ne kwararre
Allah Mai maganin abokan gaba!!! Memory lane,
A
Qazami dan Qazama
😂😂😂👍👍👍❤
Any time I listen to this music.i show a lots of respect for Hausa music.Ali Makaho is a real legendary.
Allah sarki duniya😭😭😭😭
lokacin Ina cikin wani kauye waishi kademi, tsakanin wudil da gaya
allah ya jikansu baki daya Amin.
Amin
Allah ya yafe musu baki dayan su
Allahu ya kyautata makwanci
Mai fisarin kwance, Mai da Marni ba Dadi.
Wayyo cikina
Allah ya ji kan Ali makaho amin
Allahu akbar yau bA
Allah ya gafarta wa Alh Ali makaho wudil da rahama dashi da Alh Sani Dan Indo zamfara
Good song
My goodness, never tired of listening
Pareil ,il l avait cherché et bien voilà la réponse 😂😂😂
Agaskiya natau sayawa danindo ragargaji wai😋😋😋😋😋😋🤔🤔🤔😭😭😭😭 Alla yayafemaka inyinka Alimakaho
Allah yaji kanku da gafara
I grew up on your music and 25years later am still listening to it..Allah ya jikan ka Ali makaho
Allah
Ya
Yatemaka
Yakaitata
Makwaci
❤❤❤
Kamna ali.
Satisfactory
Good
Gaba daya dai sun mutu
Allah ya jikansu
Memory
gaskiya danindo kazagu hhhhhhhhhhhh😋😋😋😋😋danindo kazazzagu wai hhhhhhhhhhhhhhh
kai kaji wadda yayi ma ali makaho ne da zaka ce wai ya zu?
Dan indo ka kira rana
@@idrisumar408 😭😭😭😭😭
❤❤❤👍👍👍💋💋💋
Great
Dan Indo ka kira ruwa
All is well come and how is your work done in peace with your work
❤❤❤😂😂😂
❤❤❤