Yadda Akayi Jana'izar Saratu Gidado Daso Cikakken Video 2024

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 7 окт 2024
  • Cikakken tarihin saratu gidado
    SUNA: Saratu gidado
    INKIYA: Daso
    SHEKARU: 17 JANUARY 1968 (shekara 53) AIKI: Jarumar fim
    YARA: Yaro daya
    MIJI: Muhammed lawan
    GARI: Kano
    KASA: Nigeria
    WACECE SARATU GIDADO
    Saratu gidado wacce akafi sani da (DASo) ta kasance jaruma amasana'antar shirya fina- finan hausa na kannywood. Wanda ta Jima Tana taka rawar gani a harkan film a cikin shekarun rayuwanta. Jarumar tafi fito a matsayin Mai fada ko munafurci a Shirin Hausa amma a Shekarar 2019 tace zata daina fitowaa wannan sigar domin Yanasa mutane suna mata ganin haka take a rayuwarta ta asali.
    Ta kasance Daya daga cikin shahararrun jarumai mata na masana'antar kannywood wadanda suka jajirce wajen ganin masana,antar ta daukaka.
    Saratu gidado takasance itace mace tafari da take da aure kuma take fim a masana,antar kannywood.
    HAIHUWA
    An haifi saratu gidado ne a cikin kwaryan garin Kano a anguwar gwale dake cikin jahar. A shekarar alib 1968 Sannan kuma tayi wayo ta girma a cikin garin kano daga bisani ta fara harkan film wadda hakan nema yayi sanadiyar sanuwanta a fadin Nigeria da wasu kasashen
    DAUKAKAR TA
    Saratu gidado wadda kafi sani da daso Tasamu shahara a harkan film a cikin shekaru uku 3 bayan fara fim nata na farko mesuna linzami da wuta a shekarar alib dubu biyu 2000. Jarumar tasamu daukaka sosai ganin yadda takeda kwazo da basira cikin harkan fim. Hakan yasa haryanzu tana cigaba da
    gwagwarmayaa cinkin masana'antar ta kannywood.
    FARA FILM
    Gidado ta fara harkan fim na hausa ne tun a shekarar alib dubu biyu (2000). Sannan Tafara yin film ne a cikin shirin linzamin da wuta Wanda sarauniya movie suka dauki nauayin shirin.
    Daga bisani Kuma tayi sauran Fina finanta kaman su mashi, nagari. Kawo yanzu tayi film a masana'antar kannywood kimanin guda dari 100 Koma fiye da haka.
    Hakan yasa jarumar ta shahara a cikin masana'antar ta kannywood domin Ana lissafata na daga Daya zuwa shida na manyan mata masu fitowa a iyaye cikin shiri.
    JERIN FINA FINAI
    Jaruma saratu gidado tafito a fina-finai da dama kamarsu
    Yar maiganye
    linzami da wuta
    _Sansani
    _Mashi
    Fil'azal
    -Oga abuja
    Gidan iko
    Gidauniya
    _Mazan baci
    _Mazan fama
    _Shelah
    _Rintsin kauna
    Yammaci
    Uwar kudi
    _Dahanm
    Gani gaka
    Sammeha
    IBRO ba sulhu
    _Akwai mafita
    Ba tabbas
    there's away
    _Cudanya
    Gidan danja shiri Mai dogon zango _wutar kara
    Dadai sauransu
    Sannan tafito tare da jarumai da dama a fina finai da dama a tarihin rayuwarta Kamarsu
    *Jarumi Adam A Zango
    *Jarumi Alinuhu
    "Marigayi Rabilu Musa ibro
    *Jaruma Maryam Yahaya
    *Jarumna Amal Umar
    *Jarumni Musa me Sana,a
    *Jarumi Rabiu rikadawa
    *Jaruma jamila nagudu
    *Jarumi Nuhu abdullahi
    *Jarumi Sani danja
    Da dai sauransu

Комментарии • 18

  • @aishahumaira5417
    @aishahumaira5417 6 месяцев назад +3

    Hmm. Inallilahi wainna illaihi rajiuna. YA Allah Ya garfarta mata Amin.

  • @AminaYahayaYusuf
    @AminaYahayaYusuf 6 месяцев назад +1

    Allahu Akbar, Allah yasa aljannatu firdausi ce makumanki.

  • @BelauIbrahim
    @BelauIbrahim 5 месяцев назад +1

    Allah ya jiqanta da rahama, Yasa aljannah ce makomarta.

  • @Isahspasara
    @Isahspasara 6 месяцев назад +2

    Allah ya mata rahma❤

  • @HauwauUsman-hl5rb
    @HauwauUsman-hl5rb 6 месяцев назад +3

    Allah yjikanta da rahma

  • @aishasanilugga7177
    @aishasanilugga7177 6 месяцев назад +3

    May Allah grant her eternal rest and make jannatul firdaus her final home ameen

  • @BintAishah-ne4wx
    @BintAishah-ne4wx 6 месяцев назад +2

    Innalillahi wa inna ilayhi raji'un Yaa Allah 😭😭😭😭😭😭😭 Allah ya jikan ki mama daso

  • @iliyasuhassan8134
    @iliyasuhassan8134 6 месяцев назад +2

    Allah yajikanta darahama

  • @ayishatabbas2402
    @ayishatabbas2402 6 месяцев назад +2

    Aameeeeen Aameeeeen 😭😭💔

  • @AbdoulwahabIbrahimBagodi
    @AbdoulwahabIbrahimBagodi 6 месяцев назад +1

    Allah ya jikanta yamata rahama

  • @rakiyababa2950
    @rakiyababa2950 6 месяцев назад +1

    Allah ya jikan ta da Rahama

  • @GamboAbbas-o3u
    @GamboAbbas-o3u 6 месяцев назад +2

    Allah ya jikanta da rahma

  • @HauwauUsman-hl5rb
    @HauwauUsman-hl5rb 6 месяцев назад +1

    Ameen ya Allah

  • @HauwauMuazu-em4dj
    @HauwauMuazu-em4dj 5 месяцев назад

    Allah ya jikansa da rahamar sa

  • @MdArif-r2r7d
    @MdArif-r2r7d 6 месяцев назад +2

    Innalillah wainnailaihir rajiun

  • @MamanAbhisan
    @MamanAbhisan 5 месяцев назад

    ALLAH ya jikan ki yanmiki ta rahama

  • @hassananuhu7968
    @hassananuhu7968 5 месяцев назад

    may Allah grant her eternal rest and Aljarnatul firdaus be her final abode Ameen thumma Ameen