Allah ya bawa abba gida gida dan zatin ka allah wlh kwankwaso da kai da abba gida gida wlh wlh ina son ka sabo da allah kuma kai wa yan kano abubuwan alkhairi don ni yanxu ma in londo allah ya shige muku gaba
Mlm Mai Jan Kai Ina jirgin ruwan mu daya bata d danyan Mai crude oil Ina kudin 44 local government Ina kudin Yan fansho Ina kudin 5 kilometers na jahar Kano???
Kamar yadda kaima ka shiga a yanzu yakamata kasan ka girma kwankwaso a mulkinka ka cutar damu filayen ka kwacewa mutane diya dubu goma aka rika bayarwa mutum ya siyi fili a 270k ambashi diyar 10k
@@abdulhameedumar5204 subahanalllah Kai maiyasa kake zagin uwata kaji nazageka ne daga fada muku gaskiya to insha Allah saika maimaita agaban Allah Dan bazan yafemaba. Idan kana ganin wasane to kajira ranar hisabi.

❤❤❤❤❤❤❤❤❤ 1:51
Allah ya bawa Abba Kano inya bashi Allah yayi riko da hannayensa 🙏🙏
Uban giji Allah ya idar maka da nufi al furmar shugaba jagaba annabi mhd saw aminee 🤲😊😍❤
ameen abokina
magannan gaskiya kwankwaso Allah yabiyaka 😊😊😊👍👍👍
Kwankwasiyya amana wqnnqn shine batu na gaskiya Allah ya idda nufi
Dan musa mai allah Kenan
Gaskiyane oga allah yaqara lafiya
Da Nissan kona
In Allah ya yarda Abba shine da kano
Allah ya yi jagora
Ai buhari bashi da hankali kwanda ma da suka samai suna habu na habu
Kano ta gawuna ce in sha Allah gobe iyanzu kun fara kirga asararku
Ku Kuma me kuke kirgawa yanzu? Nasara ko Asara? Ayi hattara. Allah Yaba Abba Kabir kano
Wlh nji dadi da Allah ya nunawa masu k. Gwari iyakarsu shike bada mulki
Kaine kafara cinye kudin fansho da kuntatawa 44 local government kawaidai San zuciya ne irin naka.
Allah ya ida nufi jagora
Love
Niba Dan Kano bane Amma inason kwankwaso
Shiyasa bana goyan bayan kwanwkwasiya taci Kano saboda sugurinso akolin susamu damar yin ramuwar gaya
Idan Banda harri irin taka malm yaushe kwankwaso yyi maganar ramuwa,adinga adalci Dan Allah haba
Hhhhhh Yan adawa kun makaro in sha Allah kano ta Abba ce
ALLAH ya da fama al bar kar annabi
❤❤❤
Allah saka da alheri
Allah dapama madugu
Kafitowa da Yan fansho kudinsu kayi komai domin. Allah
Kai shiru anan
Dan musa mai Allah Jan biro maganin dakikin dalibi much love baba Allah ya Ida nufi Dan alfarmar Annabi s.a.w
Shege shugaban yan daba na kano bamayii 😏😏
Bonjour
Kai ba Allah bane
Insha Allah Sai gawuna
Haba malama Fatima ko me yasa kika yi wannqn batu
Tam yafadifa
Dan Musa inayinka
Allah Ya rusa anniyan ku. Insha Allah, Kano sai Gawuna
Inshallah
Mlm Mai Jan Kai Ina jirgin ruwan mu daya bata d danyan Mai crude oil Ina kudin 44 local government Ina kudin Yan fansho Ina kudin 5 kilometers na jahar Kano???
Jangorzo
Baba kwankwasiyya oyoyo nml
Kamar yadda kaima ka shiga a yanzu yakamata kasan ka girma kwankwaso a mulkinka ka cutar damu filayen ka kwacewa mutane diya dubu goma aka rika bayarwa mutum ya siyi fili a 270k ambashi diyar 10k
Rabia ke hassada kikeyi naga alama
Makaryachin banza
Gutsun uwarka bakada tarbiyya ko
Kai Dan yarinya
Gaskiya Yan kwankwasiya bakuda tarbiya wlh siyasafa ba addini bace kowa zakuci Masa mutunci saboda kwankwaso Allah yakiyaye
@@sasbidosumaila2488 kaima kanaso kaci uwarka ne