Hirar da BBC ta yi da Adam A Zango | Full Interview with BBC HAUSA
HTML-код
- Опубликовано: 30 ноя 2024
- This is the official RUclips channel of Adam A Zango (Prince Zango), Kannywood Actor, Director, Dancer and Musician.
Adam A. Zango is a popular Hausa actor and musician from Zango.
Please Subscribe for more: goo.gl/LLYB2a
--
#AdamAZango #AdamZango #PrinceZango #Kannywood #HausaFilm #HausaMusic #HausaMusic2018 #MentaMusic #HausaSongs #HausaSongs2018
Adam zango Kannywood best actor ever,i greet you from Morocco
Slm
Ykk y jamaa
Masha allah allah yakara kusanchi da annabi Muhammad s a w 💖
Wow masha Allah Zango kowa da irin kaddarassa da Allah yay Asa Kuma mutuwa aure baka ka akafarasa alhamdulillah
Allha sarki Adam zango a Haka allha ke ikon sa ????
Allah sarki Adam Allah yakarama daukaka Allah yabaka macenda zakuyi rayuwa tahar abadah 🤲🤲
Maigida na Kenan🙌🙌🙌 walahi kulun birgeni kake saboda fadi gaskiyarka nagode maka 😎
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉
Sallallahu alaihi wasallam Allah yakarawa annabi daraja
ALLAH ya baka ta gari mai albarka darajjar annabi Muhammad saw,amin thumma amin 😍
Allah ya biyaka oga muna muka fatan alheri a ko da yaushe allah kara basira
Mayi gida Adam A Zango ina yainka har gubi
Wallahi babu Wanda yakai Adam a Zango suma aduniya ni dai adan Algérie 🇩🇿 kouma asalina hayfafen Mali agarin Kidal amma banda aiki se kallo Hausa Adam Zango Iron Allah dabai kacheni sainagan ka ni in Allah yayarda zani Nigeria don ganin ka kouma babu Abin akasakka a RUclips Wanda bangani ba ahausa
A Inna ka'iya hausa ne??
Miguda na zamani Adam zango Allah ya karemu da mahasada annem
Allah ya kara daukaka zango Allah ya kauda idan makiya
Wow masha Allah allh ya taimaka
Allah ya Kara basira
Allah yakara daukaka da karfin arziki
Wlh hakane kayi daidai Allah yakara lfy da basira
Allah ya kara daukaka adam
Allah ya da da tsare wa ya kara dauka
Kana zamaninka oga allah kara daukaka gmk
Gaskiya kai na musamman ne wlh Allah ya wuce maka ga bah
Wanan gaskia ne bayani ka mai gida Adam a zango nikaina zan iyan bari idan nake domin kawai naga Adam
Megidana Allah kareka daga sharrin masharrinta
رَبّيَ يَحُفَظٌكِ يَا ادِمٌ زُانَقًوَ
ربي يحفظك يا آدم زانقو
A gaskiya zango kayi Allah ya kara dukaka da ni san kwana da yawa
Ina matukar yinka Adam A Zango
Karya ne wallahi yan kudancin Nigeria ma ba,asanka ba balle kasashen da.basa jin hausa
Gaskiya kam habibi
Haji adams a zango
Ina kaunarka sosai
Burina kasan dani
Fatima alhaji idi kofa
Mata amman ni
Ayanzu ina saudiya
A garin madina
Daduk naje rauda
Inaimaka adduah
Alkairi sabida ina sonka
Allah qara daukaka
ABSLMA
Allah yatayama ka zango
Hakane adamu Allah ya taimaka
Nice the kings
Wllh babu wandayafika babana
حبيبي ياقلبي انتي والله انا احبك 💗💗💓💓❤
Allah saki
Adamu kakan bani Adam kayi hakuri da halin mata kazauna dasu da hakuri kodan saboda yayanka sutaso sugansu tare da iyayansu mata. Amma yawan sakin mata bashi da ammafani.
Cool
Allah yakareka oga
والله انا احبك ❤❤❤❣️🤩
🇧🇯🤝Cool si bien m boss 👌
Gaskiyane merci beaucoup
Allah Sarki adamu bawan Allah
Wanan ma kade sheda ne ayanda mutane suke fitowa suna bayani
Allah ya kara daukaka zango
Ameen !!!
Gaskiya ne
Assalamu Alaikum barkanmu da shan ruwa Allah ya amsa mana ibadunmu badan halin mu bah haka ne kam zagi baya Kari saidai bacin rai amma idan akayi hakuri komai me wucewa ne Allah yasa mudace Allah kuma ya baka zaman lafiya Mai amfani gami DA albarka a wannan sabon auren naka Allahumma Ameen
Allah.yakare
حول تمام
Kafi karfinsu
Allah ya kare ka
wlh 😘 zango kana biyana
Slm adam azango allah yakara basira ameen .chawara bissa awre beyuwa katshe seka awri irin mata dakake so 100% sesa'a idan tanada kwe to addine ragaggene inbata da kwe tadebe sammani
Zango badu mace zaka tshawa kanaso tatshe a'a ba to yazakagane maca da kake so?
Hankuri kuma kakoma guidan annabi mahamed (S.A.W) kodoki wani bankare narayuwatey ka cha mamaki
Bahaushe mai ban haushi!!
kahuta oga
wly gaskiya ne ba kowani da ya fika kyau a kannywood
Hinyau ana sonka kenan😂😂😂
Hakane
Wannan yaran yanada girmankai duk bayanansa babu ilimi aciki
Hi
Dafatan alakakka da, Ali, tanaci gaba,irinbaya
Kai jamaa
Da anayin haqurin meyasa Kai bakay ba? Bayan kasan cewa ba Ali nuhu bane ya zage ka' kuma baka da tabbacin shine ya sasu su zage ka, kuskurenka 1 ne daka zagi Ali nuhu a bainar jama@ Amma babu Wanda baya kuskere inayi maka fatan alkayre adamu
Allah karama lafiya oga
Hmm zango 🤔
Gaskiya naso ka auri fati washa
Haku
Mardiya M M Ali fati washa ta irisu ali nuhu ce
Alpha ya kareka
Nobody know’s you in mali but everybody knows Ali nuhu
Hajiya uwaliya maiamada
You speak without checking , becose of u call your first son with his name ,is that the respect?
hmm!! kana da matsala
Wané?
Haka maganar take ba karta aciki
Hakatake
SLM haka ne Allah
Lawali Ali
Yabon Kai jahilce ne babba
G m k