Dadin Kowa Sabon Salo Episode 1
HTML-код
- Опубликовано: 9 фев 2025
- Kwani arba'n da rasuwar Ladidi, Gimbiya da 'yar Uwarta Sa'adatu sun ci gaba da rayuwa a gidan su kadai, tare da begen sake ganin Alawiyya da yan uwanta Bintalo da Kande. Koda yake Gimbiya ta fidda ran sake ganin Alawiyya a rayuwarta. A wani bangare, bayyanar Sallau a suffar mahaukata, ta firgita Dantani, wanda hakan yasa aka kasa banbance wanene mahaukacin a tsakaninsu
Fatan alkairi wurin wanda ya qirqira mana shirin dadin kowa saboda munajin daddin shi sosai