Jarumi Ali Nuhu Yayi magana kan jifan da akayi musu shi da Rarara a jihar Katsina
HTML-код
- Опубликовано: 11 окт 2024
- Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida
Allah sarki allah ya bada lada kuma kastina nawa allah ya bamu hakuri ali nuhu allah ya ja kwana
Very good jamiar waka
Hajiya fiddausi. Masha Allah Allah ya qara tsarewa
Allah yakara mayaudara banza ,Allah yaisan mana
Allah sarki mukatsinawa munada kara fa
Jifan shedan ko jifan shedanu
Allah ya kara tsarewa
WakAr tafidadi sosai☺️☺️☺️☺️
Up Ali Nuhu up Rarara
Anayi munajin Dadi.
Alhmdulillah abon yayi ai harakar inet sai a hankali allah dai ya kyauta ameen
Ameen ya Allah
@@hanifaidriss8259 nagode susai
@@tahiremoussa7789 😍
@@hanifaidriss8259 bakomi nima haka ko zan samu lambarki ta wasahap 😍😍😍🍒🍒
Masha Allah
Macha Allah
Karyakake,shekarun baya adokeka harkafadi dakyar akakwaceka ga adamu zango yanada rai atambayeshi aidonsa akayi.
Allah daya gari bam bam
Allah karimu daga axlumaiy
Aminu ibrahim
Hh+hhhhh anayi muna jin dadi
Sosai ma kuwa 🤭
Namefa🤔
@@mussahassane340 gulma
Hmmm bandani🚶♂️🚶♂️
@@mussahassane340 hhhhhhh
😂😂😂 To ai hikenan
Hmmmmmm
*Makaryatta!....*
Wanda basu damu da talaka sai ta 'yan siyasa
🥵
Karyane anjefesu
Yan uwa muna gayyatar ku a channel inmu domin sauraron NASIHOHI na addinin musulnci;
ruclips.net/video/CT-746Zwua4/видео.html
Masha allah
MASHA Allah
Masha Allah