'Ana bin kowane dan Najeriya N165,000'

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024
  • Mun yi nazari kan dimbin basussukan da ake bin Najeriya biyo bayan bukatar da Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar a gaban majalisar dokokin kasar na sake ciyo wani sabon bashi (wato fiye da tiriliyan biyu).

Комментарии • 123

  • @naallahbayakarewa5879
    @naallahbayakarewa5879 3 года назад +1

    Mu Gyara Halayenmu. Sannan ance Du Abin da ya shige Muku Duhu Ku Koma ga Alqura'ni da Hadisi zai warware Muku.

  • @mazaduofficialtv7695
    @mazaduofficialtv7695 3 года назад +1

    Ikon Allah... An kusa jinginar da mu....

  • @saadushummamena1264
    @saadushummamena1264 3 года назад +2

    Lahau LA wala quwata ila billah 💔😢😢😢

  • @abdulsalammusa5808
    @abdulsalammusa5808 3 года назад

    Allah sarki kasata 🙆🏿‍♂️🙆🏿‍♂️🙆🏿‍♂️😭😭😭😭😭😭😭

  • @nurakabiru9727
    @nurakabiru9727 3 года назад

    Salm bbc hausa gaskiya ni zai biya nawa
    Amma da sharadi bawani shugaba da zai kara cin bashi da su nana
    Dan Allah yaya zanyi nabiya nawa ku nai maka min zan biya

  • @faruqabubakarumar1018
    @faruqabubakarumar1018 3 года назад

    Akoi Allah

  • @sulaimankhairan5480
    @sulaimankhairan5480 3 года назад +1

    Saisu jira duk sanda buhari ya sauka daga mulki sai ya biyasu bashin

  • @saifullahimuhammaddala3379
    @saifullahimuhammaddala3379 3 года назад

    Allah Gamu Gareka🤲

  • @djzikozs4831
    @djzikozs4831 3 года назад +2

    Yasalam 😢 gaskiya abun yayi yawa sai ADDU'A, Allah yakawoma yan nigeria dauki dama sauran kasashen musulmai na duniya baki daya

  • @ibrahim9778
    @ibrahim9778 3 года назад

    Gaskiya nageriya bazata iya biyan wannan bashinba sai dai tabakin obasanjo afewa nageriya

  • @auwalmohammad3345
    @auwalmohammad3345 3 года назад

    Allah yasa mudace

  • @محمدوداحمد-ه1س
    @محمدوداحمد-ه1س 3 года назад

    Very good

  • @khaddujj1378
    @khaddujj1378 3 года назад

    To inzabiya ta ina zanfara sbd bashi masifane inajiran amsarku 😘

  • @danmameajamagana
    @danmameajamagana 3 года назад +2

    Tofa bashi kuma saidai nine Kevin bashi wallahi naira Daya bazan iya biyaba

    • @fathimaali1874
      @fathimaali1874 3 года назад

      Fada da kyau kakara bin danshi da yayi kawai abin tambayane wallahi

  • @aliyurogo5100
    @aliyurogo5100 3 года назад

    Kibiyamin nawa don Allah

  • @ismailusman5652
    @ismailusman5652 3 года назад

    Kawai aciyo shi bashin zai kawo cigaba akasa muna maraba dashi

  • @shafiuaminu7985
    @shafiuaminu7985 3 года назад +1

    Abin yazama sai إنا لله وإنا إليه الراجعون
    To wai in anranto kuɗin me ake dasu ?😭
    ,
    Duk wannan yunwar da ake fama da ita , da rashin tsaro a Najeriya
    Allah ya kyauta🇸🇦

  • @catherineabbe
    @catherineabbe 3 года назад +1

    To aii wannan abu ne me sauki, idan muma kowanne dan Nigeria zai samu aiikin yi

  • @muhammadmmusa7236
    @muhammadmmusa7236 3 года назад

    Abada shuagoban kasa mahammad buhari abakaci bahi

  • @almustaphamusa4734
    @almustaphamusa4734 2 года назад

    InshaAllah da zarar anpara adalci a Nigeria za'a iya biyan su duka

  • @fateemaoumar4353
    @fateemaoumar4353 3 года назад +1

    Ni kam babu wada yake bina bashi wlh kuma sisi bazanbayar ba sbd bada wahala babu abuda mukeshan a Nigerian shiyasa inda yakikai bashi ya kusa sauka so yake ya tara mana bashi ya tafi

  • @sangarutv8073
    @sangarutv8073 3 года назад

    Allah ya kyauta sai adu,a kasata hm

  • @hafizabdullahi4091
    @hafizabdullahi4091 3 года назад

    To nidai bada yawuna ba tunda Babu wani amfana danake dasu,
    Haƙƙina da Akeci ALLAH Sw yaƙwatar mini Yasaka mini

  • @ibrahimyahaya1500
    @ibrahimyahaya1500 3 года назад

    Shuwabanni suna cenbasha ginakansu kawai ba a bina ko naira 5 wallahi bawani ai akin da sukayi na affana dasha a Nigeria

  • @Duniyar.Bollywood
    @Duniyar.Bollywood 3 года назад

    Allah ya isa

  • @asarewatv441
    @asarewatv441 3 года назад

    hhhh finally saida nigeria za'ai,, kawai sufidda kudinsu,
    su rabamana sauran

  • @almouissarachida3387
    @almouissarachida3387 3 года назад

    Ba fa sabon bachibane bayanaï soho bachine

  • @aishatumusa904
    @aishatumusa904 3 года назад

    Humm a

  • @habibouazango7865
    @habibouazango7865 3 года назад

    Allah ya issanmuna ga buhari niwalahi ko lahira munkaje ankace inyafe michi bazan taba yafemichi ba

    • @flexeeyslemanu4718
      @flexeeyslemanu4718 3 года назад

      Kaji wawa tunda ake cin bashi an taba Zuwa gidanka akace ka kawo kudi zaa biya bashi? Jakin banza kawai.

    • @maimahamanzakariakagana7918
      @maimahamanzakariakagana7918 3 года назад

      Kai wlhi kuna da abin dariya yau kai nawa aka taba baka har daza kaki yafe ma shugaban ku buhari?

  • @idrishachimou5872
    @idrishachimou5872 3 года назад

    Bakida aiki....

  • @abdoulkarimmanman6973
    @abdoulkarimmanman6973 3 года назад

    inaruwana

  • @hussainiusman3705
    @hussainiusman3705 3 года назад

    Tabb saidai inza a saida kowane dan kasane

  • @ayubamusa9093
    @ayubamusa9093 3 года назад

    INBASOISABAYAQARO BAWANDAZAIMUTU AKANWAN,N bashin

  • @rabiuibrahim1487
    @rabiuibrahim1487 3 года назад

    Allah Shi kyauta

  • @abubakarumar9110
    @abubakarumar9110 3 года назад

    Hmm Abin haushinma Ko anciyo bashin suzasukashe abinsu talaka baimasan anyiba ohh Allah kasata

  • @abdulazizabbas1130
    @abdulazizabbas1130 3 года назад

    😲😲

  • @ibrahimgamboinusa404
    @ibrahimgamboinusa404 3 года назад

    A Ina akebiya inje inbiya nawa

  • @faruqabubakarumar1018
    @faruqabubakarumar1018 3 года назад

    Kayikomai bakomai baba

  • @fathimaali1874
    @fathimaali1874 3 года назад

    Hmmm wai iska yana wahalarda mai kayan kara

  • @onebobekawel9672
    @onebobekawel9672 3 года назад

    Allah ya taimaka

  • @AADANGORUBATV
    @AADANGORUBATV 3 года назад

    Ni #AADANGORUBATV kada a sake a coyo bashinnan Dani domin in namutu Bai Mai biyamin

  • @hamzadangari4362
    @hamzadangari4362 3 года назад

    Kai voice

  • @mustaphayusuf2810
    @mustaphayusuf2810 3 года назад

    Kukuma BBC Kuna yada Alkhairi ba abinda zaijanyo zagin shugaba ba wasu abubuwanda akema shugaba na zage zage da hannunku aciki Allah yashirya adai kula

    • @ahmadabubakar8888
      @ahmadabubakar8888 3 года назад

      Kae dallah ware shikinan baxaka san yy qasarka take ciki bah ae wannan bawane abinda ya saba doka bani kasan halin da kk ciki ne bawae an fada maka bani dan kaxage shugabanka bah

  • @danladiabubakar682
    @danladiabubakar682 3 года назад

    Shikenan kunzamabayi,

  • @AyubaTeey
    @AyubaTeey 3 года назад

    Hahaha akwai aiki baba buhari tsufa yakamashi yakamata yanitsu

  • @hussainihussain2472
    @hussainihussain2472 3 года назад

    Do Allah a kara min wasu 165,000 idan na tashi saina hada na biya gaba daya😭😭😭

  • @nasiruashiru1380
    @nasiruashiru1380 3 года назад

    Alhayakiuta

  • @zaakliberia
    @zaakliberia 3 года назад

    Ok toh kaama yiya ina ruwamu

  • @sanimanis.msanimanis.m8577
    @sanimanis.msanimanis.m8577 3 года назад

    Allah taimaka

  • @ahmadmusa569
    @ahmadmusa569 3 года назад +1

    Hahahaha 🤣🤣😅🤣😂🤣😆😆😆😆🤣😂😅🤣😂😅😂✂️📌

  • @teekay2676
    @teekay2676 3 года назад

    Nigeria ake bi bashi ba 'Yan Nigeria ba.... BBC ko kun zama Yan amshin shatan PDP ne ...up! Buhariyyah!!

  • @fathimaali1874
    @fathimaali1874 3 года назад

    Tunda dan Nigeria ne harda wanda akahaifa yau ko???

  • @muhammadisyaku2517
    @muhammadisyaku2517 3 года назад

    Nide a shirye nake na biya nawa bashin dan kar na mutu da nauyi a kaina

  • @munirsuraj2339
    @munirsuraj2339 3 года назад

    Azagwaidu
    A ingiza mutane
    Da seki bayanin abin da ya jawo hakan
    Kin San zaki samu goyon bayan jahilai ne .

  • @hajiyamamamn2848
    @hajiyamamamn2848 3 года назад

    😥😥😥💔💔💔

  • @ayubamusa9093
    @ayubamusa9093 3 года назад

    Saime munganiaqasa

  • @Hajia_Reza
    @Hajia_Reza 3 года назад

    Tunda har da ke ai ba matsala, mutuwar yawa Kaka ce

  • @mamanibrahimmahamadoukhada3148
    @mamanibrahimmahamadoukhada3148 3 года назад

    Babu ta yadda zaà biya bashin

  • @abbagwadabe5976
    @abbagwadabe5976 3 года назад

    Ban saniba
    Uban mai akayi Mana dasu

  • @usmanimamdankar3612
    @usmanimamdankar3612 3 года назад +1

    Konawane ma achiyo tunda sukachi kuma suka kashewa kuma suke biya to miye namu achiki?????

  • @abdalaabdala9811
    @abdalaabdala9811 3 года назад

    tayan dasokaso

  • @h.n1977
    @h.n1977 3 года назад

    Bincika ki gani ko wane Dan Amurka nawa ake binsa

  • @Usainilkhairitech
    @Usainilkhairitech 3 года назад

    First comment gaskiya muna jin dadin shirye-shiryen Ku BBC
    Dan Allah kayimin tallar channel dina

  • @ismailaminu2573
    @ismailaminu2573 3 года назад

    Yakamata aqaro bashin

  • @Africanhub1
    @Africanhub1 3 года назад

    Bandana Nigeria wlh

  • @bashirusman3558
    @bashirusman3558 3 года назад

    GaskiyA manya basa mana adalci

  • @najibusufee1259
    @najibusufee1259 3 года назад

    To Dan Uban Mutun Yazo Yakwata

  • @mustaphayusuf2810
    @mustaphayusuf2810 3 года назад

    Sabida ninaci anabin wadanda sukaci dai

  • @hussainioguhussaini2660
    @hussainioguhussaini2660 3 года назад

    A kwai kura

  • @karamabeats
    @karamabeats 3 года назад

    Su basu cika so su kabi ƙasar 😂

  • @issaisssa6002
    @issaisssa6002 3 года назад +1

    Tapijam lalle in Nigeria bakuga tazamaba

    • @mazaduofficialtv7695
      @mazaduofficialtv7695 3 года назад

      Zani nijar pls ka sama mini fili

    • @issaisssa6002
      @issaisssa6002 3 года назад

      @@mazaduofficialtv7695 to mi yayi zafi kabiya bashin dake kanka sanan kataho

  • @dalibansunnahtv
    @dalibansunnahtv 3 года назад +1

    Wannan mahaukaciyar gwamnatin komai zata iya

  • @sanishuaibu5786
    @sanishuaibu5786 3 года назад

    Sosike su said a talaka su biya bashi nangaba

  • @aminutagwaye7599
    @aminutagwaye7599 3 года назад

    Ko uwar me,akeyi da kudin ohoo

  • @yakubuisahahmed3649
    @yakubuisahahmed3649 3 года назад

    Dai karayin aure ma wani dansane ???

  • @NAZIRUDANRIMI
    @NAZIRUDANRIMI 3 года назад +1

    Nidai ba Ubanda Ke bina kudi wlh

  • @kourfeygida2032
    @kourfeygida2032 3 года назад

    Duk wannan cika baki da yan Nigeria keyi ashe kasar taku ta bashi ake ginata

  • @abubakaranababa4552
    @abubakaranababa4552 3 года назад

    Hmmmmm to uban me akeyi da kudin???????

  • @habibtijjanitahir6398
    @habibtijjanitahir6398 3 года назад +1

    Gara ya karo sbd ya kai 200k each aji dadin lissafi...😏😏

  • @sheikhumarubatofa4241
    @sheikhumarubatofa4241 3 года назад

    Ki ringa sittira jikinki Indai kinyarda da abinda musulinci yayi umarni

  • @abubakarsadiqabubakarsadiq8875
    @abubakarsadiqabubakarsadiq8875 3 года назад

    Hhhhhhh BBC Ku zaku biya min

  • @ghazaliabdulbari7346
    @ghazaliabdulbari7346 3 года назад

    To amma ai bankarba banciba Dan haka baa bina ko nera

  • @musafmuhammadbuhari2957
    @musafmuhammadbuhari2957 3 года назад

    Yacchi aka karbusu mana

  • @marhajiibrahim5044
    @marhajiibrahim5044 3 года назад

    Allah ya tabbatar da alheri amin

  • @abdulabdul1232
    @abdulabdul1232 3 года назад

    to governments nawa akebin su

  • @mountarimoussa2696
    @mountarimoussa2696 3 года назад

    apc bamousso

  • @abdulrahmansani9342
    @abdulrahmansani9342 3 года назад

    A turomani da account number inbiya nawa domin ina tsoran na mutu da bashi

    • @fathimaali1874
      @fathimaali1874 3 года назад +1

      Ina kataba jin anyi haka kaika amso bashinne rayuwarka kadai ba akareba a Nigeria balle kuma wasu abin da ankasa sukeda hakki

  • @abakardjaffar3458
    @abakardjaffar3458 3 года назад

    kowa ya dako da zafi bakin sa

  • @habilaglobalnigltd.1348
    @habilaglobalnigltd.1348 3 года назад

    Bbc inada tanbaya? Idan kai aljanine kuma kana najeriya anabinka bashin?

  • @fatema__7667
    @fatema__7667 3 года назад

    Har wanda yake saudiya shima anabinshi?

  • @munirusurajo
    @munirusurajo 3 года назад

    To a ina ma yake sa kudin

  • @habibamujittaba7788
    @habibamujittaba7788 3 года назад

    tofa

  • @zainabaji3164
    @zainabaji3164 3 года назад

    Uban me foreign reserve na Ke sinanawane ? Dan allah

  • @madysalt
    @madysalt 3 года назад

    Fake news

  • @flexeeyslemanu4718
    @flexeeyslemanu4718 3 года назад

    To sai menene . Wawuya kawai . So what ? An ci bashi . Sai ki mutu mahaukaciya kawai . Yar siyasa

  • @abubakaranababa4552
    @abubakaranababa4552 3 года назад

    Hmmmmm to uban me akeyi da kudin???????